‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallacin Jihar Taraba Sun yi Garkuwa da ‘Dan Kasuwa
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Masallacin Jihar Taraba Sun yi Garkuwa da 'Dan Kasuwa
Wasu yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne sun kai hari masallacin Jalo Junction, Jalingo, Taraba.
Maharan sun afka masallacin ne a yammacin...
Zazzabin Cizon Sauro na Ci gaba da Addabar Al’ummar Jihar Kano
Zazzabin Cizon Sauro na Ci gaba da Addabar Al'ummar Jihar Kano
Yayin da yanayi ya fara sauya wa zuwa sanyi, a jihar Kanon Najeriya har yanzu sauro na ci gaba da addabar al'umma.
Daruruwan mutane ne ke tururuwa zuwa asibitoci don...
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah-Wadai da Tarzomar da ta Barke a Chadi
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Allah-Wadai da Tarzomar da ta Barke a Chadi
Majalisar Dinkin Duniya da Kungiyar Tarrayar Turai da kuma Amurka sun yi Allah-wadai da tarzomar da ta barke a Chadi lamarin da ya janyo rasuwar mutum 50...
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe ‘Yan Boko Haram 31, ta Kama 70
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe 'Yan Boko Haram 31, ta Kama 70
Hedkwatar tsaron Najeriya ta bayyana cewa ta rundunar ta Operation Hadin Kai, sun kashe 'yan tada-ƙayar baya na Boko Haram 31 da kuma na ƙungiyar ISWAP ta Yammacin...
Rundunar MNJTF ta Kama Mutane 40 Dake Kai wa ‘Yan Ta’addan ISWAP Abinci
Rundunar MNJTF ta Kama Mutane 40 Dake Kai wa 'Yan Ta'addan ISWAP Abinci
Rundunar jami’an tsaro ta hadin guiwa na MNJTF sun bayyana damke mutum 40 dake samarwa ‘yan ta’addan ISWAP abinci mai yawan gaske.
A jimilla, dakarun sun kama buhu...
Shugaba Buhari Ya Nada Dr Pokop Bupwatda a Matsayin Babban Daraktan Kula da Lafiya...
Shugaba Buhari Ya Nada Dr Pokop Bupwatda a Matsayin Babban Daraktan Kula da Lafiya na Jami'ar Jos
Shugaban kasa Buhari ya nada Dr Pokop Bupwatda a matsayin CMD na asibitin koyarwa na jami’ar Jos
Nadin Bupwatda a matsayin babban daraktan JUTH...
Saudiyya za ta Kera Tare da Fitar da Motoci Masu Amfani da Wutar Lantarki...
Saudiyya za ta Kera Tare da Fitar da Motoci Masu Amfani da Wutar Lantarki Sama da 150,000
Ministan Sadarwa da Fasahar Bayanai na Saudiyya, Injiniya Abdullah Al-Swaha ya ce kasar za ta kera tare da fitar da motoci masu amfani...
Likita ‘Daya ne ke Duba Marasa Lafiya 45,000 a Arewacin Najeriya – NMA
Likita 'Daya ne ke Duba Marasa Lafiya 45,000 a Arewacin Najeriya - NMA
Kungiyar likitocin Najeriya - NMA ta ce a yanzu likitoci dubu 24 ne suka rage a kasar domin kula da lafiyar al'ummar kasar fiye da miliyan 200.
Shugaban...
ENDSARS: Har Yanzu Ana Tsare da Wadanda Aka Kama a Lokacin Zanga-Zangar – Amnesty
ENDSARS: Har Yanzu Ana Tsare da Wadanda Aka Kama a Lokacin Zanga-Zangar - Amnesty
Kungiyar kare hakkin dan-Adam ta duniya Amnesty International ta ce, har yanzu ana tsare da wasu daga cikin wadanda aka kama a lokacin zanga-zangar neman rushe...
Amurka za ta Taimaka wa ‘Yan Najeriya da Ambaliyar Ruwa ta Shafa
Amurka za ta Taimaka wa 'Yan Najeriya da Ambaliyar Ruwa ta Shafa
Gwamnatin Amurka za ta bayar da taimakon da ya kai na dala miliyan 1 ga mutanen da ambaliya ta yi wa barna a Najeriya.
Tallafin da za ta bayar...













