Home Taska Page 89

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Ukraine ta Nemi ‘Yan Kasarta da su Rage Yawan Amfani da Wutar Lantarki

0
Ukraine ta Nemi 'Yan Kasarta da su Rage Yawan Amfani da Wutar Lantarki     Ministan makamashin Ukraine ya ce jama’a sun fara rage yawan wutar lantarki da suke amfani da ita don kashin kansu saboda karancin wutar a fadin kasar. To amma...

An Buɗe Rijistar Karrama Zaƙaƙuran Matasan Arewa 30 Ƴan Ƙasa da Shekaru 30 Karo...

0
An Buɗe Rijistar Karrama Zaƙaƙuran Matasan Arewa 30 Ƴan Ƙasa da Shekaru 30 Karo na Farko - Taskar Nasaba Kafar yaɗa labarai ta Arewa Agenda haɗin guiwar Taskar Nasaba Jaridar PRNigeria da Daily Nigerian sun samar da wani dandamali na...

An Hallaka Mutum Biyu a Harin Coci a Jihar Kogi

0
An Hallaka Mutum Biyu a Harin Coci a Jihar Kogi   Wasu ɓata gari sun kai hari cocin Celestial da ke Lokoja, babban birnin Jihar Kogi, inda suka kashe mutum biyu tare kuma da jikkata wasu da dama. Shaidu sun bayyana Jaridar...

Jerin Sunayen ƙasashen Duniya da Yunwa ta yi wa Katutu Fiye da Najeriya

0
Jerin Sunayen ƙasashen Duniya da Yunwa ta yi wa Katutu Fiye da Najeriya   Sabon rahoto ya nuna cewa Najeriya ce ƙasa ta 103 daga cikin ƙasashe 121 masu yawan mutanen dake fama da yunwa a duniya. Wannan na nufin duk da...

Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Mota a Hanyar Bauchi

0
Mutane 11 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Mota a Hanyar Bauchi   Akalla mutum 11 ne suka mutu wasu tara kuma suka ji raunuka sakamakon wani hatsarin mota da ya auku ranar Asabar a daidai kauyen Hawan Jaki da ke Alkaleri...

Sayar da Abinci Lokacin Yajin Aikin ASUU: Dalibin Ajin Karshe a Jami’ar Danfodiyo ya...

0
Sayar da Abinci Lokacin Yajin Aikin ASUU: Dalibin Ajin Karshe a Jami'ar Danfodiyo ya Rasu   Wani dalibin ajin karshe a Jami'ar Usman Danfodiyo da ke Sokoto, wanda kuma ke karanta aikin likita da tiyata, da ya koma sana'ar sayar da...

Malaman mu za su Fuskanci Wahala Wajen Komawa Jami’o’insu Saboda Basu da Kudin Mota...

0
Malaman mu za su Fuskanci Wahala Wajen Komawa Jami'o'insu Saboda Basu da Kudin Mota - Shugaban ASUU   Shugaban kungiyar malaman Jami'o'i ta Najeriya, Farfesa Emmanuel Osodoke, ya ce mambobin kungiyar za su fuskanci wahala wajen komawa jami'o'insu a ranar Litinin...

Babban Layin Wutar Lantarki na ƙasar ya Dauke Sau 98 Daga 2015 Zuwa 2022

0
Babban Layin Wutar Lantarki na ƙasar ya Dauke Sau 98 Daga 2015 Zuwa 2022   Wasu bayanai da Jaridar Punch ta samu daga kamfanonin rarraba wutar lantarki a Najeriya, sun nuna cewa ƙarfin wutar lantarki na kasar ya ragu da megawatt...

Ebola: Uganda ta Saka Dokar Kulle da Taƙaita Zirga-Zirga a ƙasar

0
Ebola: Uganda ta Saka Dokar Kulle da Taƙaita Zirga-Zirga a ƙasar   Shugaban Uganda Yoweri Museveni ya saka dokar kulle ta mako uku a wasu gundumomi biyu da cutar Ebola ta shafa. Za a rufe wuraren shan barasa da na rawa da...

Hukumomin Iran Sun Bayyana Cewa Sun Shawo Kan Gobarar da ta Tashi a Gidan...

0
Hukumomin Iran Sun Bayyana Cewa Sun Shawo Kan Gobarar da ta Tashi a Gidan Yarin Evin   Hukumomi a Iran sun bayyana cewa an shawo kan gobarar da ta tashi a gidan yarin ƙasar na Evin, sai dai har yanzu babu...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta