Home Taska Page 83

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Kwale-Kwale Dauke da ‘Yan Gudun Hijirar Rohingya 150 ya Lalace a Tekun Andaman

0
Kwale-Kwale Dauke da 'Yan Gudun Hijirar Rohingya 150 ya Lalace a Tekun Andaman     Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga kasashen da ke kusa da tekun Andama a kudu maso gabashin yankin Asiya, su taimakawa wani kwale-kwale da wuta ta...

Bikin Kirsimati da Sabuwar Shekara: FRSC ta Baza jami’anta a Sassa Daban-Daban

0
Bikin Kirsimati da Sabuwar Shekara: FRSC ta Baza jami'anta a Sassa Daban-Daban   Hukumar kiyaye hadurra ta Najeriya FRSC, ta sanar da aike jami'anta a sassa daban-daban na kasar domin sintiri a tituna a lokacin bukukuwan Kirismeti da na sabuwar shekara...

Rundunar Sojin Sama ta Kashe ‘Yan Bindiga a Zamfara

0
Rundunar Sojin Sama ta Kashe 'Yan Bindiga a Zamfara     Rundunar sojin sama ta Najeriya ta ce hare-hare ta sama da ta ke kai wa maboyar 'yan bindiga sun hallaka gwammansu a jihar Zamfara da ke arewacin kasar. Samame ta sama da...

Gobara ta yi Sanadin Ƙona Tankokin Dizal 5 a Kano

0
Gobara ta yi Sanadin Ƙona Tankokin Dizal 5 a Kano   An tafka mummunan asarar man dizal kimanin lita 20,400 a birnin Kano sakamakon gobara da ta tashi a Farawa Kwanar Yashi a ranar Talata. Saminu Yusuf Abdullahi, mai magana da yawun...

‘Yan kasuwa a Dubai Sun Fara Kuka da Kewar ‘Yan Najeriya

0
‘Yan kasuwa a Dubai Sun Fara Kuka da Kewar ‘Yan Najeriya   ‘Yan Najeriya ne kaso 18% na masu siyayya a shagunan kayan alatu a Dubai, a cewar ‘yan kasuwan da suka shiga jimamin rashin ‘yan Najeriya. Hana ‘yan Najeriya bizan shiga...

Majalisar Afirka ta Kudu na Shirin Halasta Karuwanci

0
Majalisar Afirka ta Kudu na Shirin Halasta Karuwanci   Ministan shari'a' a Afirka ta Kudu, Ronald Lamola, ya ce ƙasar na shirin halasta yin karuwanci ta hanyar yi wa wani doka kwaskwarima. Majalisar ƙasar ta amince da wata doka ta halasta ayyukan...

Babu Fashi Kan Sabon Tsarin Takaita Cire Kudi – Godwin Emefiele

0
Babu Fashi Kan Sabon Tsarin Takaita Cire Kudi - Godwin Emefiele   Babban bankin Najeriya, ya ce babu fashi kan sabon tsarinsa na takaitawa ɗaidaikun mutane cire kudi daga bankuna bayan kiraye-kiraye daga ko'ina a Najeriya cewar ya sake duba batun. Gwamnan...

Jami’ar MAAUN, PRNigeria Sunyi Hadin Gwiwa don Horas da Daliban Jami’ar Aikin Jarida

0
Jami’ar MAAUN, PRNigeria Sunyi Hadin Gwiwa don Horas da Daliban Jami’ar Aikin Jarida   Mamallaki kuma Wanda ya sama da Jami’ar Maryam Abacha American University ta Nigeria wato (MAAUN) Farfesa Adamu Abubakar Gwarzo ya bukacin yin hadin Gwiwa da cibiyar PRNigeria...

Abubuwan da Kamfanin Sufurin Jiragen Kasa na Afirka ta Kudu ta Haramta a Cikin...

0
Abubuwan da Kamfanin Sufurin Jiragen Kasa na Afirka ta Kudu ta Haramta a Cikin Sabbin Jiragenta   Kamfanin sufurin jiragen kasa na Afirka ta Kudu, Prasa, ya haramta yin addu'o'i da caca da kuma kasuwanci a cikin sabbin jiragenta. Mai magana da...

Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Kasa ta Najeriya ta Sauya Lokutan Tashin Jirgin Kasan...

0
Hukumar Kula da Sufurin Jiragen Kasa ta Najeriya ta Sauya Lokutan Tashin Jirgin Kasan Abuja-Kaduna   Hukumar kula da sufurin jiragen kasa ta Najeriya, ta sanar da sauya lokutan tashin jiragenta guda biyu daga tashar Idu zuwa Rigasa. Manajan sufurin jiragen kasan,...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta