Ambaliyar Ruwa: Mutane 11 Sun Mutu a Jihar Neja
Ambaliyar Ruwa: Mutane 11 Sun Mutu a Jihar Neja
Mummunar ambaliya ruwa ta yi sanadin mutuwar mutum 11 a jihar Neja da ke tsakiyar Najeriya, tare da lalata garuruwa masu yawa faɗin ƙananan hukumomi 19 daga cikin 25 da ke...
Gwamnatin Tarayya za ta Raba Keke Napep 2000 Mai Amfani da Gas
Gwamnatin Tarayya za ta Raba Keke Napep 2000 Mai Amfani da Gas
FCT, Abuja - Gwamnatin tarayya ta ce an kammala shirin raba baburin adaidata sahu mai amfani da iskar gas na CNG ga matasan kasar nan 2,000.
Rabon da za...
Cutar Kolera ta Kashe Mutane 430 a Sudan
Cutar Kolera ta Kashe Mutane 430 a Sudan
Fiye da mutum 430 ne suka mutu sakamakon annobar kolera a ƴan watannin da suka gabata, a daidai lokacin da yaƙin basasar ƙasar ke ci gaba a ƙasar, in ji ma'aikatar lafiyar...
Rashin Lafiya: An Saki ɗaruruwan Fursunoni Daga Gidan Yarin DR Congo
Rashin Lafiya: An Saki ɗaruruwan Fursunoni Daga Gidan Yarin DR Congo
An saki fursunoni 1,685 masu fama da rashin lafiya daga gidan yarin Makala da ke Kinsasha, babban birnin ƙasar Dimokuraɗiyyar Jamhuriyar Congo domin rage cunkoso.
A gidan yarin ne a...
Fara Jigilar Man fetur ɗin Dangote Zai Rage Farashin Sufuri da Abinci – CBN
Fara Jigilar Man fetur ɗin Dangote Zai Rage Farashin Sufuri da Abinci – CBN
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce fara jigilar man fetur daga matatar man fetur ta Dangote zai rage farashin sufuri da abinci.
Mista Olayemi Cardoso ya bayyana...
Gwamnatin Najeriya ta Nemi da a Yafe Mata Bashi
Gwamnatin Najeriya ta Nemi da a Yafe Mata Bashi
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima wanda ya wakilci shugaba Tinubu, a yayin jawabi a taron Majalisar Ɗinkin Duniya, ya nemi da a yafewa Najeriya da sauran ƙasashe masu tasowa basukan da...
Madatsun Ruwan Kano na Buƙatar Gyara – Gwamnatin Jihar
Madatsun Ruwan Kano na Buƙatar Gyara - Gwamnatin Jihar
Kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa don duba halin da madatsun ruwan jihar ke ciki ya tabbatar da cewa wasu daga cikin madatsun ba su fuskantar barazanar ɓallewa.
Gwamnati ta ce ta...
Hatsarin Kwale-Kwale ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane Hudu a Borno
Hatsarin Kwale-Kwale ya yi Sanadiyar Mutuwar Mutane Hudu a Borno
Borno - Rahotanni sun bayyana cewa wani hatsarin kwale-kwale yayi sanadiyar mutuwar mutane hudu a garin Dikwa da ke jihar Borno.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan sandan jihar Borno,...
Magance Talaci: Ya Kamata Matasa su Tashi su Nemi Ilimin Fasaha da Sana’o’in Zamani...
Magance Talaci: Ya Kamata Matasa su Tashi su Nemi Ilimin Fasaha da Sana'o'in Zamani - Pantami
Katsina - Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zaman, Farfesa Isa Pantami ya bayyana wasu alkaluma masu ban tsoro game da talauci a Najeriya.
Pantami,...
Ƙara Kuɗin Ruwa Akai-Akai ya Taimaka wa Darajar Naira – CBN
Ƙara Kuɗin Ruwa Akai-Akai ya Taimaka wa Darajar Naira - CBN
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce ƙarin kuɗin ruwa da dinga yi akai-akai ya taimaka wajen ƙarfafa gwiwar 'yan ƙasar game da tunaninsu kan takardun kuɗi na naira.
Gwamnan CBN...