Dakarun Fadar Shugaban Kasa Sun Damke Manyan ‘Yan Ta’adda 8
Dakarun Fadar Shugaban Kasa Sun Damke Manyan 'Yan Ta'adda 8
Hedkwatar Tsaro ta Najeriya tace dakarun sojoji sun damke manyan 'yan ta'adda 8 a babban birnin tarayya na Abuja.
Gagarumin aikin kamar yadda shugaban rundunar ya bayyana, dogaran fadar shugaban kasa...
NBA za ta Hukunta Lauyoyin da Suka Sace Wayoyin Salula a Wurin Taronta a...
NBA za ta Hukunta Lauyoyin da Suka Sace Wayoyin Salula a Wurin Taronta a Legas
Kungiyar lauyoyi ta kasa, NBA, ta ce za ta hukunta wasu lauyoyi da suka sace wayoyin salula da barnata kaya a wurin taronta a Legas.
A...
Ma’aikatan Hukumar ‘Yan Sanda Sun Tafi Yajin Aiki
Ma'aikatan Hukumar 'Yan Sanda Sun Tafi Yajin Aiki
Ma'aikatan Hukumar Jin Dadin Yan Sanda Watau Police Service Commission Sun Tafi Yajin Aiki.
Suna zargin Sifeton yan sanda IGP da yiwa dokokin hukumar katsalandan tare da watsi da hukuncin kotun daukaka kara.
Hukumar...
2023: Jam’iyyar Accord ta Zabi Bello Maru a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa
2023: Jam'iyyar Accord ta Zabi Bello Maru a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa
Jam'iyyar Accord Party ta zabi tsohon SSG na jihar Zamfara, Bello Bala Maru matsayin mataimakin shugaban kasa.
Muhammadu Nalado, shugaban jam'iyyar Accord na kasa ne ya sanar da hakan...
‘Yan Bindiga Sun Harbe Babban Jami’in ‘Yan Sanda
'Yan Bindiga Sun Harbe Babban Jami'in 'Yan Sanda
Wasu miyagun yan bindiga sun tare Jami'in ɗan sanda da ya kai matsayin Insufekta sun harbe shi har lahira a jihar Legas.
Rundunar yan sanda ta tabbatar da faruwar lamarin ta bakin mai...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya a Hanyar Katsina Zuwa Jibia
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya a Hanyar Katsina Zuwa Jibia
Wasu 'yan bindiga a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya,sun sace matafiyan da ba a san adadinsu ba a kan hanyar Katsina zuwa Jibia.
Wasu mazauna wurin da lamarin...
Gidauniyar Malam Inuwa ta Ɗauki Nauyin Koyar da Ƴa’yan Fulani Al-ƙur’ani
Gidauniyar Malam Inuwa ta Ɗauki Nauyin Koyar da Ƴa'yan Fulani Al-ƙur'ani
A ƙoƙarinta na ba da gudunmawa wajen magance matsalar tsaro, gami da fatanta na kyautata rayuwar al'umma, gidauniyar Malam Inuwa, ta ɗauki nauyin koyar da yara Fulani da iyayensu...
Sabuwar Hanyan Damfara da Miyagun Mutane Suka Bullo da Shi Don Damfarar Mutane Kudinsu
Sabuwar Hanyan Damfara da Miyagun Mutane Suka Bullo da Shi Don Damfarar Mutane Kudinsu
Wani dan Najeriya ya gargadi mutane a kan sabuwar dabarar da yan damfara suka billo da shi na yiwa mutane fashin kudinsu a kan idonsu.
A yanzu...
Fitaccen Mawaki,Eedris Abdulkarim ya Mika Godiya ga Matarsa Kan Bashi Kyautar Kodarta
Fitaccen Mawaki,Eedris Abdulkarim ya Mika Godiya ga Matarsa Kan Bashi Kyautar Kodarta
Sanannen mawakin gambara, Eedris Abdulkarim, ya mika godiyarsa ga Ubangiji kan nasarar da aka samu wurin aikin dashen kodar da aka yi masa.
Bai tsaya a nan ba, ya...
Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 6 a Samamen da Suka Kai Kasuwar ‘Yan...
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda 6 a Samamen da Suka Kai Kasuwar 'Yan Boko Haram
Sojojin Najeriya na runduna ta 21 sun ragargaji wata haramtacciyar kasuwar ƴan ta'addan Boko Haram da ke Bama a jihar Borno.
Masani kuma mai sharhi...