Home Taska Page 100

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Kama Mace Mai Shekaru 44 Kan Zargin Satar Yara 15 a Jihar Ribas

0
An Kama Mace Mai Shekaru 44 Kan Zargin Satar Yara 15 a Jihar Ribas   Rundunar ƴan sandan Najeriya ta kama wata mata mai shekara 44 kan zargin satar yara 15 a kudancin Jihar Ribas ta ƙasar. Ƴan sanda sun ce an...

Hukumar NDLEA ta ƙwace Motocin Alfarma 249 da Toshe Asusun Banki 600

0
Hukumar NDLEA ta ƙwace Motocin Alfarma 249 da Toshe Asusun Banki 600   Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta ƙwace kadarori akalla 286 da asusun banki 600 na wasu mutane da ke tu'amalli da kwayoyi tsakanin watan Janairun 2021...

Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 7 a Koriya ta Kudu

0
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyyar Kashe Mutane 7 a Koriya ta Kudu   Mutum bakwai sun mutu a Koriya ta Kudu bayan ambaliya ta janyo nutsewar su a wani wurin ajiye motoci na karkashin kasa. Mutanen sun je ne domin daukar motocin...

Hari Kan Motar Bas ya Kashe Mutane 6 a Kamaru

0
Hari Kan Motar Bas ya Kashe Mutane 6 a Kamaru   Akalla mutum shida suka mutu sannan takwas kuma suka jikkata a wani hari kan motar bas da ake zargin 'yan bindiga da kaiwa a Kudancin Kamaru jiya Talata. Kungiyoyin 'yan aware...

Ana Haifar Jarirai 8,933 a Cikin Mako Daya a Saudiyya

0
Ana Haifar Jarirai 8,933 a Cikin Mako Daya a Saudiyya   Ma'aikatar lafiya ta Saudiyya ta bayyana cewa jarirai 8,933 ne aka haifa cikin mako daya a kasar. Ma'aikatar ta ce alkaluman sun kama daga ranar 23 ga watan Agusta zuwa 30...

Kungiyar Dillacin Man Fetur ta Arewacin Najeriya ta Tafi Yajin Aiki

0
Kungiyar Dillacin Man Fetur ta Arewacin Najeriya ta Tafi Yajin Aiki   A yau ne Kungiyar masu dillacin man fetur na arewacin Najeriya suka fara yajin aiki, bayan da suka zargi hukumomin da ke kula da safarar man fetur ta ruwa...

Gwamnatin Tarayya ta Bankaɗo Kadarori 14 Mallakar Abba Kyari

0
Gwamnatin Tarayya ta Bankaɗo Kadarori 14 Mallakar Abba Kyari   Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bankaɗo wasu kadarori 14 mallakar tsohon shugaban rundunar tattara bayanan sirri ta hukumar 'yan sandan kasar DCP Abba Kyari. Jaridar Punch a Najeriya ta ruwaito cewa kadarorin sun...

Bai Kamata Majami’u su Saka Hannu Cikin Al’amuran Zabe ba – Shugaban CAN

0
Bai Kamata Majami'u su Saka Hannu Cikin Al'amuran Zabe ba - Shugaban CAN   Shugaban kungiyar Kiristoci ta Najeriya Dakta Daniel Okoh, ya umarci shugabannin Kiristoci da majami'un da ke fadin kasar da kada su shiga harkokin zaben kasar. Jaridar punch a...

An Sake Gano Gawar Mutane 3 Cikin Wadanda Gini ya Ruftowa a Legas

0
An Sake Gano Gawar Mutane 3 Cikin Wadanda Gini ya Ruftowa a Legas   Hukumar bayar da agajin gaggawar ta Najeriya ta ce an samu karin adadi na wadanda suka mutu sakamakon ruftawar wani gini a birnin Legas da ke kudu...

‘Yan Ta’adda, ‘Yan Fashin Daji da ‘Yan Tada Kayar Baya Basu da Mafaka a...

0
'Yan Ta'adda, 'Yan Fashin Daji da 'Yan Tada Kayar Baya Basu da Mafaka a Faɗin ƙasar Nan - Gwamnatin Buhari   Abuja - Gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, tace taɓarɓarewar matsalar tsaro ta kare. Ta ce yan...
- Advertisement -
Latest News
An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire ShugabantaKamfanin Samar da Mai da Iskar Gas a Najeriya Sun Shiga Yajin AikYaƙin Iran: Kayan Abinci ya yi Tashin Gwauron Zabbi - MDDSojoji Sun Ceto Mutane 3 Daga Hannun 'Yan Ta'adda a Jihar Borno