Home Taska Page 101

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

An Sake Gano Gawar Mutane 3 Cikin Wadanda Gini ya Ruftowa a Legas

0
An Sake Gano Gawar Mutane 3 Cikin Wadanda Gini ya Ruftowa a Legas   Hukumar bayar da agajin gaggawar ta Najeriya ta ce an samu karin adadi na wadanda suka mutu sakamakon ruftawar wani gini a birnin Legas da ke kudu...

‘Yan Ta’adda, ‘Yan Fashin Daji da ‘Yan Tada Kayar Baya Basu da Mafaka a...

0
'Yan Ta'adda, 'Yan Fashin Daji da 'Yan Tada Kayar Baya Basu da Mafaka a Faɗin ƙasar Nan - Gwamnatin Buhari   Abuja - Gwamnatin tarayyan Najeriya karkashin jagorancin shugaban kasa, Muhammadu Buhari, tace taɓarɓarewar matsalar tsaro ta kare. Ta ce yan...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 Tare da Garkuwa da Manoma 13 a Abuja

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 2 Tare da Garkuwa da Manoma 13 a Abuja   Wasu miyagun yan bindiga sun kashe mutum biyu sannan suka yi awon gaba da manoma 13 a yankin babban birnin tarayya Abuja. Bayanai sun nuna cewa maharan...

Hukumar EFCC na Zargin Kakakin Majalisar Dokokin Ogun da Laifin Sace Kudaden Jihar

0
Hukumar EFCC na Zargin Kakakin Majalisar Dokokin Ogun da Laifin Sace Kudaden Jihar Hukumar EFCC na tuhumar kakakin majalisar dokokin jihar Ogun da laifin sace wasu kudade a jiharsa. A makon da ya gabata ne EFCC ta kame Olakunle Oluomo a...

IGP Usman Baba ya yi Tsokaci Game da Zaben 2023

0
IGP Usman Baba ya yi Tsokaci Game da Zaben 2023   Shugaban rundunar 'yan sandan Najeriya ya magantu kan barazanar tsaro a zabukan 2023 mai zuwa nan kusa. A wani jawabin da IGP Alkali Usman Baba ya yi, ya ce babu wata...

Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Abuja

0
Mutane 9 Sun Rasa Rayukansu a Hatsarin Mota a Abuja   Mutum tara sun mutu, yayin da wasu goma suka samu raunuka a wani mummunan hadarin mota da ya auku a yankin Yangoji-Abaji da ke Abuja babban birnin Najeriya Jami'in hulda da...

Fashi da Makami: Hukumar NDLEA ta Kama Mutane 8 a Legas

0
Fashi da Makami: Hukumar NDLEA ta Kama Mutane 8 a Legas Jami’an hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA sun kama mutum takwas a wani kungurmin daji da ake zargi da aikata ta’addanci da garkuwa da mutane...

Hukumar INEC ta Sanar da Ranar Karshe da za ta Fitar da Sunayen Dukkan...

0
Hukumar INEC ta Sanar da Ranar Karshe da za ta Fitar da Sunayen Dukkan 'Yan Takara a Zaben 2023   Hukumar shirya zabe ta INEC za ta fitar da sunayen wadanda za'a gani ranar zabe a 2023 . Hukumar INEC za ta...

Ambaliya: An Samu Gawarwakin Mutane 15 da Suka Nutse a Maiduguri

0
Ambaliya: An Samu Gawarwakin Mutane 15 da Suka Nutse a Maiduguri   Akalla gawarwakin mutum 15 aka gano a kogin Ngadabul a Maiduguri, babban birnin jihar Borno bayan afkuwar wata ambaliya. Kodinetan hukumar bayar da agajin gaggawa ta kasa NEMA a arewa...

Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Ruftawar Kabaruruka a Kano

0
Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Ruftawar Kabaruruka a Kano Lamarin ruftawar kaburburan a makabartar ta Abbatuwa ya faru ne a jiya Laraba A cewar daya daga cikin masu kula da makabarar, ya ce a duk shekara suna fama da matsalar ambaliyar...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta