Home Taska Page 102

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Yadda Shugaban Kamfanonin Mai a Rasha ya Kashe Kansa

0
Yadda Shugaban Kamfanonin Mai a Rasha ya Kashe Kansa An samu shugaban daya daga cikin manyan kamfanonin mai a Rasha Lukoil, a mace a Moscow. Kafar yada labaran Rasha ta ce Ravil Maganov, ya fado ta taga daga hawa na shida...

Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayakan Boko Haram 49 a Jihar Borno

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Kashe Mayakan Boko Haram 49 a Jihar Borno   Rundunar sojin Najeriya ta bayyana kashe mayakan Boko Haram 49 a wasu hare-hare ta sama da jiragen yaki na Super Tukano suka yi kan 'yan ta'addar a jihar...

Kyadar Biri: Mutane 4 Sun Kamu da Cutar a Jihar Katsina

0
Kyadar Biri: Mutane 4 Sun Kamu da Cutar a Jihar Katsina   Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da mutum hudu da suka kamu da cutar kyandar biri, inda wasu 53 kuma suka kamu da cutar amai da gudawa ta kwalara. Kwamishinan lafiya...

‘Yan Yawon Budu Ido 4 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Jirgin Sama

0
'Yan Yawon Budu Ido 4 Sun Rasa Rayukansu Sakamakon Hatsarin Jirgin Sama   'Yan yawon bude ido hudu 'yan kasar Jamus da matukinsu dan Afirka ta Kudu sun mutu a wani hatsarin jirgin sama a Namibia jiya talata. A cewar rahotannin daga...

Za mu Bawa Mutanen Shekarau da Suka Koma Jam’iyyar PDP Mukamai – Ayu

0
Za mu Bawa Mutanen Shekarau da Suka Koma Jam'iyyar PDP Mukamai - Ayu   Shugaban babbar jam’iyyar adawa a Najeriya PDP, Iyorchia Ayu ya ce za su baiwa mutanen malam Ibrahim Shekarau da suka koma jam’iyyar mukamai lokacin nadin sabbin shugabannin...

Ɗaruruwan ‘Yan Gudun Hijira a Najeriya Sun Shiga Halin Ka-ka-ni-ka-yi Kan Barazanar Rasa Matsugunnansu

0
Ɗaruruwan ‘Yan Gudun Hijira a Najeriya Sun Shiga Halin Ka-ka-ni-ka-yi Kan Barazanar Rasa Matsugunnansu   Ɗaruruwan ‘yan gudun hijira da ƴaƴansu a Najeriya sun ce sun shiga halin ka-ka-ni-ka-yi bayan hukumomi sun ba su zuwa yau don su tashi, ko kuma...

Ba za mu Bari a yi Katsalanda ba a Zabukan 2023 – Shugaba Buhari

0
Ba za mu Bari a yi Katsalanda ba a Zabukan 2023 - Shugaba Buhari   Shugaba Muhammadu Buhari ya yi alwashin cewa ba zai bari wani mahaluki ya kawo katsalanda ba a zabukan 2023 da ke tafe a Najeriya. Buhari ya ce...

Yadda Magidanci Ya yi wa Matar Abokinsa Fyade

0
Yadda Magidanci Ya yi wa Matar Abokinsa Fyade Rundunar ‘yan sanda ta kama wani mutum mai shekaru 39 a duniya bisa zarginsa da yi wa matar abokinsa fyade a kan gadon aurenta da ke unguwar Surulere a Legas. Lamarin ya faru...

Kotu ta yi Watsi da Umarnin da Aka Bawa DSS Kan Biyan Igboho N20bn

0
Kotu ta yi Watsi da Umarnin da Aka Bawa DSS Kan Biyan Igboho N20bn Ibadan - Kotun daukaka kara da ke zamanta a Ibadan, Jihar Oyo, ta soke hukuncin biyan diyya da aka ce hukumar DSS ta bawa mai rajin...

Sunayen Jihohin Arewa 6 da za a yi wa Gagarumin Ruwan Sama na Tsawon...

0
Sunayen Jihohin Arewa 6 da za a yi wa Gagarumin Ruwan Sama na Tsawon Kwanaki Hudu - NIMET   Hukumar hasashen yanayi ta NiMet ta sanar da cewa za a yi gagarumin ruwan sama a jihohin arewa 6 a cikin kwanaki...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta