Home Taska Page 103

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

Rundunar Sojin Najeriya ta Fatattaki ‘Yan Bindiga a Jihar Kaduna

0
Rundunar Sojin Najeriya ta Fatattaki 'Yan Bindiga a Jihar Kaduna   Wata tawagar rundunar sojin Najeriya ƙarƙashin Manjo Janar Taoreed Lagbaja hadin gwiwa da wasu jami'an tsaro sun fatattaki ƴan bindiga a wasu yankunan jihar Kaduna, mai fama da ƙaruwar hare-haren...

Kotun Tarayya ta Sake Hana Bayar da Belin Abba Kyari

0
Kotun Tarayya ta Sake Hana Bayar da Belin Abba Kyari   FCT, Abuja - Babbar kotun tarayya dake zama a Abuja ta saka ranakun 19, 20 da 21 na watan Oktoban shekarar nan domin shari'ar dakataccen mataimakin kwamishinan 'yan sandan Najeriya,...

Karin Bayani Kan Hana Mika Abba Kyari Amurka

0
Karin Bayani Kan Hana Mika Abba Kyari Amurka Gwamnatin Muhammadu Buhari ta nemi kotu ta bada dama a sallama Abba Kyari domin ayi shari’a da shi a kotun. Amurka Alkalin kotun tarayya bai bada izinin hakan ba, yace babu yadda za...

Mika Kyari ga Amurka: Kotu ta yi Watsi da Buƙatar Gwamnatin Najeriya

0
Mika Kyari ga Amurka: Kotu ta yi Watsi da Buƙatar Gwamnatin Najeriya   Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja, babban birnin Najeriya ta yi watsi da ƙarar da gwamnatin ƙasar ta shigar ta shigar ta neman a tasa ƙeyar Abba Kyari,...

Hauhawan Farashin Kayayyaki da Annobar Corona sun yi Tasiri Wajen Sake Durkushewar Tattalin Arzikin...

0
Hauhawan Farashi Kayayyaki da Annobar Corona sun yi Tasiri Wajen Sake Durkushewar Tattalin Arzikin Najeriya - NBS   Tattalin arzikin Najeriya na tafiyar hawainiya sakamakon hauhawan farashin kayayyaki da ke tasiri wajen ma'aunin tattalin arzikin GDP da kashi 3.54 cikin 100...

Yara 22,500 ne Suka Mutu a Legas Sakamakon Shaƙar Gurbatacciyar Iska  – LASEPA

0
Yara 22,500 ne Suka Mutu a Legas Sakamakon Shaƙar Gurbatacciyar Iska  - LASEPA Hukumar kula da muhalli ta Legas, LASEPA, ta ce yara aƙalla 22,500 ne suka mutu sakamakon shaƙar gurbatacciyar iska a 2021. A wata sanarwa da ta fitar hukumar...

Ambaliyar Ruwa: Mutane 1,033 Sun Rasa Rayukansu a Pakisan 

0
Ambaliyar Ruwa: Mutane 1,033 Sun Rasa Rayukansu a Pakisan  Adadin wadanda suka rasu sakamakon ambaliyar ruwa a Pakistan na ci gaba karuwa inda aka tabbatar da mutuwar mutum 1,033. Hukumar agaji ta kasar ta ce karin mutum 119 ne suka rasu...

Gidauniyar Malam Inuwa Da Kokarinta Na Ilmantar Da Mutanen Karkara Da Rugage

0
Gidauniyar Malam Inuwa Da Kokarinta Na Ilmantar Da Mutanen Karkara Da Rugage Najeriya, kasa ce da Allah ya horewa dimbin arziki ta kowanne fanni.Idan aka duba arewacin kasar, Allah ya albarkace shi da arzikin noma a lokacin damuna da rani,...

Bayan Shan Barasa Mai Guba: Mutane da Dama Sun Makance

0
Bayan Shan Barasa Mai Guba: Mutane da Dama Sun Makance   Wani likita ya shaida wa jaridar Daily Monitor ta Uganda cewa, barasanar nan mai guba da ta yi sanadin mutuwar mutum 14 a arewa maso yammacin Uganda, ta makantar da...

Dakarun Fadar Shugaban Kasa Sun Damke Manyan ‘Yan Ta’adda 8

0
Dakarun Fadar Shugaban Kasa Sun Damke Manyan 'Yan Ta'adda 8   Hedkwatar Tsaro ta Najeriya tace dakarun sojoji sun damke manyan 'yan ta'adda 8 a babban birnin tarayya na Abuja. Gagarumin aikin kamar yadda shugaban rundunar ya bayyana, dogaran fadar shugaban kasa...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta