Home Taska Page 104

Taska

On each category you can set a Category template style, a Top post style (grids) and a module type for article listing. Also each top post style (grids) have 5 different look style. You can mix them to create a beautiful and unique category page.

NBA za ta Hukunta Lauyoyin da Suka Sace Wayoyin Salula a Wurin Taronta a...

0
NBA za ta Hukunta Lauyoyin da Suka Sace Wayoyin Salula a Wurin Taronta a Legas   Kungiyar lauyoyi ta kasa, NBA, ta ce za ta hukunta wasu lauyoyi da suka sace wayoyin salula da barnata kaya a wurin taronta a Legas. A...

Ma’aikatan Hukumar ‘Yan Sanda Sun Tafi Yajin Aiki

0
Ma'aikatan Hukumar 'Yan Sanda Sun Tafi Yajin Aiki   Ma'aikatan Hukumar Jin Dadin Yan Sanda Watau Police Service Commission Sun Tafi Yajin Aiki. Suna zargin Sifeton yan sanda IGP da yiwa dokokin hukumar katsalandan tare da watsi da hukuncin kotun daukaka kara. Hukumar...

2023: Jam’iyyar Accord ta Zabi Bello Maru a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa

0
2023: Jam'iyyar Accord ta Zabi Bello Maru a Matsayin Mataimakin Shugaban Kasa   Jam'iyyar Accord Party ta zabi tsohon SSG na jihar Zamfara, Bello Bala Maru matsayin mataimakin shugaban kasa. Muhammadu Nalado, shugaban jam'iyyar Accord na kasa ne ya sanar da hakan...

‘Yan Bindiga Sun Harbe Babban Jami’in ‘Yan Sanda

0
'Yan Bindiga Sun Harbe Babban Jami'in 'Yan Sanda   Wasu miyagun yan bindiga sun tare Jami'in ɗan sanda da ya kai matsayin Insufekta sun harbe shi har lahira a jihar Legas. Rundunar yan sanda ta tabbatar da faruwar lamarin ta bakin mai...

‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya a Hanyar Katsina Zuwa Jibia

0
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Matafiya a Hanyar Katsina Zuwa Jibia   Wasu 'yan bindiga a jihar Katsina da ke arewacin Najeriya,sun sace matafiyan da ba a san adadinsu ba a kan hanyar Katsina zuwa Jibia. Wasu mazauna wurin da lamarin...

Gidauniyar Malam Inuwa ta Ɗauki Nauyin Koyar da Ƴa’yan Fulani Al-ƙur’ani

0
Gidauniyar Malam Inuwa ta Ɗauki Nauyin Koyar da Ƴa'yan Fulani Al-ƙur'ani A ƙoƙarinta na ba da gudunmawa wajen magance matsalar tsaro, gami da fatanta na kyautata rayuwar al'umma, gidauniyar Malam Inuwa, ta ɗauki nauyin koyar da yara Fulani da iyayensu...

Sabuwar Hanyan Damfara da Miyagun Mutane Suka Bullo da Shi Don Damfarar Mutane Kudinsu

0
Sabuwar Hanyan Damfara da Miyagun Mutane Suka Bullo da Shi Don Damfarar Mutane Kudinsu   Wani dan Najeriya ya gargadi mutane a kan sabuwar dabarar da yan damfara suka billo da shi na yiwa mutane fashin kudinsu a kan idonsu. A yanzu...

Fitaccen Mawaki,Eedris Abdulkarim ya Mika Godiya ga Matarsa Kan Bashi Kyautar Kodarta

0
Fitaccen Mawaki,Eedris Abdulkarim ya Mika Godiya ga Matarsa Kan Bashi Kyautar Kodarta   Sanannen mawakin gambara, Eedris Abdulkarim, ya mika godiyarsa ga Ubangiji kan nasarar da aka samu wurin aikin dashen kodar da aka yi masa. Bai tsaya a nan ba, ya...

Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 6 a Samamen da Suka Kai Kasuwar ‘Yan...

0
Sojojin Najeriya Sun Kashe 'Yan Ta'adda 6 a Samamen da Suka Kai Kasuwar 'Yan Boko Haram   Sojojin Najeriya na runduna ta 21 sun ragargaji wata haramtacciyar kasuwar ƴan ta'addan Boko Haram da ke Bama a jihar Borno. Masani kuma mai sharhi...

‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Dan Ta’adda a Sumamen da Suka Kai Sansanin ‘Yan Bindiga

0
'Yan Sanda Sun Kashe 'Dan Ta'adda a Sumamen da Suka Kai Sansanin 'Yan Bindiga   Dakarun yan sanda sun kai samame sansanin yan bindiga a kauyen Anguwan Mai Zuma, ƙaramar hukumar Ɗanja a Katsina. Rundunar yan sanda ta ce yayin samamen, Jami'ai...
- Advertisement -
Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta