An Kama Matsafan da Suke Kokarin Kashe Basarake a Ogun
An Kama Matsafan da Suke Kokarin Kashe Basarake a Ogun
Jami'an 'yan sanda a Jihar Ogun da ke Najeriya sun damke wasu mutum shida yayin da suke kokarin kashe wani basarake.
Wata sanarwa da rundunar 'yan sandan ta fitar na cewa...
Yadda Tsohon Shugaban Soja Ya Saci N4bn— ICPC
Yadda Tsohon Shugaban Soja Ya Saci N4bn— ICPC
Shugaban hukumar yaki da cin hanci da rashawa mai zaman kanta, Farfesa Bolaji Owasanoye, ya bayyana cewa wani tsohon hafsan soji ya saci zunzurutun kudi har N4bn daga cikin kasafin kudin...
Dakarun Najeriya Sun Abkawa Boderi da ‘Yan Bindiga Musti a Kaduna
Dakarun Najeriya Sun Abkawa Boderi da ‘Yan Bindiga Musti a Kaduna
Shahararren dan bindiga Boderi Isiya ya tsallake rijiya da baya, yayin da sojojin Najeriya suka bindige babban kwamandan sa na biyu da wasu mayaka da dama.
Jami’an tsaro sun sanar...
Sheikh Gumi ya Caccaki DSS Kan Abin da Sukai wa Tukur Mamu
Sheikh Gumi ya Caccaki DSS Kan Abin da Sukai wa Tukur Mamu
Malamin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi, ya caccaki hukumar tsaro ta farin kaya (DSS) a jiya a kan abin da ya kira zaluncin da aka yiwa abokinsa Malam...
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Maka ASUU a Kotu
Yajin Aiki: Gwamnatin Tarayya ta Maka ASUU a Kotu
Rikicin da ya barke tsakanin gwamnatin tarayya da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) da ta rufe jami’o’i da yawa sama da watanni bakwai zai koma kotun masana’antu a ranar Litinin mai zuwa.
Kungiyar...
Dalilin da Yasa na Koma Jami’ar da na Kammala Digiri Nace a Bani Kudina...
Dalilin da Yasa na Koma Jami'ar da na Kammala Digiri Nace a Bani Kudina - Matashi
Sabon bidiyon matashin da ya koma jami'ar da ya kammala digiri yace a bashi kudinsa ya bayyana.
A faifain bidiyon, matashin ya bayyana irin keburan...
Tukur Mamu ya Magantu Bayan an Kama Shi a Masar
Tukur Mamu ya Magantu Bayan an Kama Shi a Masar
Matawallafin jarida, Tukur Mamu ya magantu da jaridar Najeriya bayan da aka kama shi a kasar Masar.
Ya ce ba a kama shi da kayan aikata laifi ba, don haka bai...
Matar da ta yi Kokawa da Damisa Domin Ceto ‘Danta da Indiya
Matar da ta yi Kokawa da Damisa Domin Ceto 'Danta da Indiya
Indiya - Wata mahaifiya ta yi kokawa da damisa da hannunta domin ceto danta mai rarafe daga bakin damisa, kamar yadda jami'ai suka sanar ranar Laraba, rahoton Channels...
Mata 4 Sun Rasa Rayukansu Bayan Kifewar Kwale-Kwale a Jigawa
Mata 4 Sun Rasa Rayukansu Bayan Kifewar Kwale-Kwale a Jigawa
Rundunar 'yan sandan Jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar wata yarinya 'yar wata bakwai da wasu mata hudu bayan da kwale-kwalen su ta kife a karamar hukumar Guri.
Mai magana da...
‘Yan Fashi da Makami Sun Kaiwa Bankuna 3 Farmaki a Jihar Kogi
'Yan Fashi da Makami Sun Kaiwa Bankuna 3 Farmaki a Jihar Kogi
Rundunar ‘yan sandan jihar Kogi a ranar Laraba ta tabbatar da cewa wasu ‘yan fashi da makami sun kai farmaki a wasu bankunan jihar a ranar Talata.
Edward Egbuka,...













