Akwai Yiyuwar Barca ta lashe La Liga na Bana
Akwai Yiyuwar Barca ta lashe La Liga na Bana
Ranar Lahadi Espanyol za ta karbi bakuncin Barcelona a wasan mako na 34 a La Liga.
Kungiyoyin biyu sun tashi 1-1 ranar 31 ga watan Disamba a Camp Nou a karawar farko...
Ranar Buga Wasan Real Madrid da Getafe a La Liga
Ranar Buga Wasan Real Madrid da Getafe a La Liga
Mahukuntan La Liga sun bayyana ranar da Real Madrid za ta karbi bakuncin Getafe a karawar mako na 34 a kakar bana.
Getafe za ta ziyarci Santiago Bernabeu, domin kece raini...
Abubuwa Game da Wasan Tottenham da United
Abubuwa Game da Wasan Tottenham da United
Tottenham za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan mako na 33 a Premier League ranar Alhamis.
Tottenham tana mataki na bakwai a teburin Premier League da maki 53, ita kuwa United mai kwantan...
‘Yan Wasan da Suka ci Real da Atletico a La Liga a Bana
'Yan Wasan da Suka ci Real da Atletico a La Liga a Bana
Ranar Talata za a ci gaba da wasannin mako na 31 a gasar La Liga, inda za a fara da fatawa uku.
Za a buga wasa hudu ranar...
Adadin Mutanen da Suka Shiga Gasar Tseren Gudu ta Landan
Adadin Mutanen da Suka Shiga Gasar Tseren Gudu ta Landan
Mutum dubu 47 ne suka shiga gasar tseren gudu ta birnin Landan a ranar Lahadi.
Wasu shahararrun masu gudu a tarihi su ma sun shiga gasar domin yin gudun da ya...
Barcelona: Pedri da De Jong na cikin ‘Yan Wasan da za su Fuskanci Atletico
Barcelona: Pedri da De Jong na cikin 'Yan Wasan da za su Fuskanci Atletico
Barcelona za ta karbi bakuncin Atletico Madrid a wasan mako na 30 a La Liga ranar Lahadi a Camp Nou.
Barcelona ta samu karin karfin gwiwa, bayan...
‘Dan Kwallon Kafa, Mesut Ozil ya Sanar da Yin Ritaya Daga Buga Tamaula
'Dan Kwallon Kafa, Mesut Ozil ya Sanar da Yin Ritaya Daga Buga Tamaula
Tsohon dan kwallon tawagar Jamus, Mesut Ozil ya sanar da yin ritaya daga taka leda.
Tsohon dan kwallon Real Madrid da Arsenal ya rataye takalmansa yana da shekara...
Copa del Rey: Barcelona da Real Madrid za su Fafata
Copa del Rey: Barcelona da Real Madrid za su Fafata
Real Madrid za ta fafata da Barcelona a wasan farko na daf da karshe a Copa del Rey da za su kara a Santiago Bernabeu ranar Alhamis.
Wannan shi ne karo...
Everton ta Doke Arsenal 1-0
Everton ta Doke Arsenal 1-0
Sabon kocin Everton Sean Dyche ya fara wasa da ƙafar dama bayan da ya samun nasarar doke Arsenal da ci 1-0.
A ranar Litinin ne aka naɗa Dyche bayan tafiyar Frank Lampard, wanda aka kora yayin...
An Kama Magoya Bayan Arsenal Kan Murnar Nasarar Doke Abokiyar Hamayyarta Man United
An Kama Magoya Bayan Arsenal Kan Murnar Nasarar Doke Abokiyar Hamayyarta Man United
Aƙalla magoya bayan ƙungiyar Arsenal takwas aka kama a birnin Jinja na kasar Uganda, sakamakon murnar nasarar da ƙungiyar ta yi kan babbar abokiyar hamayyarta Manchester a...