Atiku ya Nada Shekarau, Saraki, da Wasu a Matsayin Masu ba Shi Shawara

0
Atiku ya Nada Shekarau, Saraki, da Wasu a Matsayin Masu ba Shi Shawara Ɗan takarar shugabancin Najeriya a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya nada sabbin masu ba shi shawara na musamman don karfafa yakin neman zaɓensa a shekarar 2023. Wadanda aka...

‘Yan bindiga Sun yi Garkuwa da Basarake a jihar Filato

0
'Yan bindiga Sun yi Garkuwa da Basarake a Jihar Filato Rahotonni daga jihar Filato da ke Najeriya na cewa wasu 'yan bindiga sun sace wani basaraken kauyen Tal da ke karamar hukumar Pankshin. Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa basaraken da...

Kwamitin Ayyukan PDP na Neman Dalilin Zaftare N10bn Zuwa N1bn da Jam’iyyar Tayi

0
Kwamitin Ayyukan PDP na Neman Dalilin Zaftare N10bn Zuwa N1bn da Jam'iyyar Tayi   Rikici ya sake ballewa a jam'iyyar PDP yayin da aka nemi wasu kudade Naira biliyan 10 aka rasa inda suka shiga. Majiyoyi sun bayyana yadda 'yan tawagar gwamnan...

Yadda na Tsallake Rijiya da Baya a Harin ‘Yan Bindiga – Tsohon Kwamishinan Mahalli...

0
Yadda na Tsallake Rijiya da Baya a Harin 'Yan Bindiga - Tsohon Kwamishinan Mahalli na Jihar Nasarawa   Nasarawa - Kwamishinan muhalli da ma'adanai da bai jima da sauka daga muƙaminsa ba a jihar Nasarawa, Musa Ibrahim Abubakar, ya tsallake rijiya...

Sama da Mambobin Boko Haram da ISWAP 90,000 ne Suka Mika ga Hukuma Cikin...

0
Sama da Mambobin Boko Haram da ISWAP 90,000 ne Suka Mika ga Hukuma Cikin Shekara 'Daya - Gwamna Zulum     Farfesa Babagana Zulum na jihar Borno ya bayyana yadda 'yan ta'addan ISWAP da Boko Haram 90,000 suka tuba tare da mika...

Ambaliyar Ruwa: Sama da Mutane 140 Sun Rasa Rayukansu a Sudan – MDD

0
Ambaliyar Ruwa: Sama da Mutane 140 Sun Rasa Rayukansu a Sudan - MDD   Majalisar Ɗinkin Duniya ta tabbatar da cewa sama da mutum 140 ne ambaliyar ruwa ta halaka a Sudan da kuma lalata gidaje 25,000 a ƙasar. Hukumomi a Sudan...

Dalilin da Yasa na ki Mallakar Tsayayyen Namiji – ‘Diyar DJ Cuppy

0
Dalilin da Yasa na ki Mallakar Tsayayyen Namiji - 'Diyar DJ Cuppy   Dj Cuppy, diyar shahararren biloniyan nan na Najeriya, Femi Otedola ta magantu a kan dalilinta na rashin mallakar tsayayyen namiji. Matashiyar ta bayyana cewa duk masu zuwa wurinta ba...

An Gano Gawar Mutane 4 da Gini ya Ruftawa a Jihar Legas

0
An Gano Gawar Mutane 4 da Gini ya Ruftawa a Jihar Legas   Wasu sabbin bayanai da hukumumi basu faɗa ba sun nuna cewa an zakulo gawar wata mace da namiji tsirara a ginin Legas. Wasu ma'aikatan agajin gaggawa da suka nemi...

Sojojin Najeriya Sun yi Raga-Raga da Inda ‘Yan Bingida Suke a Zamafara da Katsina

0
Sojojin Najeriya Sun yi Raga-Raga da Inda 'Yan Bingida Suke a Zamafara da Katsina   Sojojin Najeriya sun shiga inda ‘yan bindiga suke, sun yi masu raga-raga a yankunan Katsina da Zamfara. A irin wadannan hare-hare ne ake zargin an bindige Dogo...

Mambobin PDP da SDP a Jihar Oyo Sun Sauya Sheka Zuwa APC

0
Mambobin PDP da SDP a Jihar Oyo Sun Sauya Sheka Zuwa APC   Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi babban kamu a jihar Oyo gabannin babban zaben 2023. Mambobin manyan jam'iyyun adawa ta PDP da SDP da dama sun sauya sheka...