Shugaba Buhari ya Sanya Labule da Gwmana Yahaya Bello a Aso Rock
Shugaba Buhari ya Sanya Labule da Gwmana Yahaya Bello a Aso Rock
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sanya labule da Gwamna Yahaya Bello na jihar Kogi kuma 'dan takarar shugabancin kasa.
Gwamna Yahaya Bello ya barranta kansa da hukuncin gwamnonin arewa...
An Gurfanar da Direban da ya Daba wa Fasinja wuƙa Kan N100
An Gurfanar da Direban da ya Daba wa Fasinja wuƙa Kan N100
An gurfanar da wani direban motar haya a gaban kotun Majistare a Kaduna kan zarginsa da caka wa fasinja wuƙa.
Mai gabatar da kara a kotu, Sufeta Leo Chidi...
Abdullahi Adamu da Kwamitin NWC Zasu Gabatar da Ahmad Lawan ga Buhari – Sanata...
Abdullahi Adamu da Kwamitin NWC Zasu Gabatar da Ahmad Lawan ga Buhari - Sanata Orji Kalu
Abuja - Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a APC, Sanata Orji Uzor Kalu, ya bayyana cewa shugaban jam'iyya, Abdullahi Adamu, da kwamitin gudanarwa NWC...
Mun Tsinci Bama-Bamai 3 da Basu Tashi ba a Cocin Katolikan Owo – Hukumar...
Mun Tsinci Bama-Bamai 3 da Basu Tashi ba a Cocin Katolikan Owo - Hukumar 'Yan Sanda
Hukumar yan sandan Najeriya ta bayyana cewa jami'anta sun tsince bama-bamai uku da basu tashi ba a Cocin Katolikan Owo.
A cewar Sifeton yan sanda,...
An Soma Tantace Daliget da za su Kaɗa kuri’a a Zaɓen Fidda Gwanin APC
An Soma Tantace Daliget da za su Kaɗa kuri'a a Zaɓen Fidda Gwanin APC
An soma tantace daliget-daliget da za su kaɗa kuri'a a zaɓen fitar da gwani na neman tikitin takara a karkashin inuwar jam'iyyar APC.
Sama da daliget dubu...
Gwamnonin Arewa na APC Sun Gabatarwa Shugaba Buhari Sunayen Mutune 5 Daga Kudu Domin...
Gwamnonin Arewa na APC Sun Gabatarwa Shugaba Buhari Sunayen Mutune 5 Daga Kudu Domin ba su Takara
Gwamonin Arewa na jam'iyyar APC sun gabatarwa shugaba Buhari sunayen mutane biyar da suke son a yi maslaha domin bai wa ɗaya daga...
Hukumar NITDA ta Kammala ba da Horon Kwarewa ga Jami’an Gwamnati
Hukumar NITDA ta Kammala ba da Horon Kwarewa ga Jami'an Gwamnati
A ƙoƙarin da ta ke cigaba da yi wajen horar da ƴan ƙasa, gami da bunƙasa ilimin jami'an gwamnatin tarayya kan amfani da fasahar zamani, hukumar bunƙasa fasahar sadarwar...
Abduljabbar Kabara Bai Cancanci Kariyarmu ba – Kungiyar Lauyoyi
Abduljabbar Kabara Bai Cancanci Kariyarmu ba - Kungiyar Lauyoyi
Kungiyar lauyoyi masu kare marasa galihu a Najeriya ta ce Abduljabbar Nasiru Kabara bai cancanci samun kariyarsu ba, irin wadda suke bai wa masu karancin gata bayan ficewar lauyansa Ambali Muhammad...
Adadin Mutanen da Aka Kashe a Cikin Watanni Uku a Afrika ta Kudu
Adadin Mutanen da Aka Kashe a Cikin Watanni Uku a Afrika ta Kudu
'Yan sandan Afrika ta Kudu sun ce adadin wadanda aka yi wa kisan gilla a kasar na karuwa cikin gaggaywa.
Bheki Cele ya ce watanni ukun farko na...
Kundin Tsarin Mulkin Jam’iyyar APC ya Bada Zabi Uku na Yadda za’a Gudanar da...
Kundin Tsarin Mulkin Jam'iyyar APC ya Bada Zabi Uku na Yadda za'a Gudanar da Zaben Fidda Gwani
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta yi watsi da tsarin kato bayan kato wajen zaben fidda gwanin takarar shugaban kasa na zaben 2023...