Sanata Abdullahi Adamu ya Zama Sabon Shugaban Jam’iyyar APC
Sanata Abdullahi Adamu ya Zama Sabon Shugaban Jam'iyyar APC
Sanata Abdullahi Adamu ya zama sabon shugaban jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Gwamnan Jigawa Muhammadu Badaru ne ya sanar da hakan a yayin babban taron jam'iyyar bayan duka waɗanda suke takarar...
Gwamnatin Tarayya ta Amince Kan Horar da Mutane 50,000 Waɗanda Basu Kammala Cin Gajiyar...
Gwamnatin Tarayya ta Amince Kan Horar da Mutane 50,000 Waɗanda Basu Kammala Cin Gajiyar Shirin N-Power ba
Gwamnatin tarayya ta amince da daukar wasu Hukumomin ta guda hudu domin horar da ma’aikatan N-Power 50,000 wadanda ba su kammala cin gajiyar...
Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Neja Sun Kama Mai Kai wa ‘Yan Bindiga Abinci
Rundunar 'Yan Sandan Jahar Neja Sun Kama Mai Kai wa 'Yan Bindiga Abinci
Rundunar ‘yan sandan Jihar Neja ta yi ram da wani Umar Dauda, mai shekaru 20 da ake zargin yana kai wa ‘yan ta’addan jihar kayan abinci.
An samu...
Abu Mai Fashewa ya Fashe a Yakin Rigasa da ke Jahar Kaduna
Abu Mai Fashewa ya Fashe a Yakin Rigasa da ke Jahar Kaduna
Mazauna yankin rigasa sun shiga ruɗani, yayin da wani abu mai fashewa ya fashe a daren Juma'a kusa da mai P.O.S, wajen wani masallaci.
Lamarin ya ritsa da mutane...
Mata Sun Fito Zanga-Zanga Kan Adawa da Rufe Makarantun Mata a Afghanistan
Mata Sun Fito Zanga-Zanga Kan Adawa da Rufe Makarantun Mata a Afghanistan
Mata da dama sun fito zanga-zanga domin adawa da matakin gwamnatin Taliban na rufe makarantun sakandare na mata.
Matan sun fito rike da kwalaye da ke dauke da bayanin...
Jami’an China Sun Tabbatar da Cewa Babu Wanda ya Tsira da Ransa a Jirgin...
Jami'an China Sun Tabbatar da Cewa Babu Wanda ya Tsira da Ransa a Jirgin da ya yi hatsari
Jami'an China sun tabbatar da cewa babu wanda ya tsira da ransa sakamakon hatsarin jirgin saman fasinja a lardin Guangxi a ranar...
Maslaha za a Bai wa Fifiko Wajen Zaɓan Shugaban APC – Garba Shehu
Maslaha za a Bai wa Fifiko Wajen Zaɓan Shugaban APC - Garba Shehu
Ga alama batun zaɓen shugaban APC ta hanyar maslaha zai yi wuya, inda wasu ƴan takara har zuwa ranar babban taron jam’iyyar ba su janye ba.
Jam’iyyar APC...
Jami’an Ukraine 300 ne Suka Rasa Rayukansu a Harin da Rasha ta Kai Birnin...
Jami'an Ukraine 300 ne Suka Rasa Rayukansu a Harin da Rasha ta Kai Birnin Mariupol
Mun sami karin bayanai kan harin sama da dakarun Rasha suka kai a birnin Mariupol na kudancin Ukraine.
Kawo yanzu, ba a san yawan wadanda suka...
Kotun Koli a Najeriya ta Tabbatar da Soke Rajistar Jam’iyyun Siyasa 22
Kotun Koli a Najeriya ta Tabbatar da Soke Rajistar Jam'iyyun Siyasa 22
Abuja Kotun koli a Najeriya ta tabbatar da hukuncin soke rajistar wasu jam’iyyun siyasa 22 da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC) ta yi a shekarun...
kudaden Paris Club: Kotu ta yi Watsi da Karar da Manyan Lauyoyin Gwamnatin Jahohi...
kudaden Paris Club: Kotu ta yi Watsi da Karar da Manyan Lauyoyin Gwamnatin Jahohi 36 Suka Shigar Kan Gwamnatin Tarayya
Abuja- Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta yi watsi da karar da manyan lauyoyin gwamnatin jihohi 36 suka shigar...