Gwamnatin Nijar ta Gamsu da Tsare-Tsare da Ayyukan da Gwamnatin Gwamna Ganduje ke yi...

0
Gwamnatin Nijar ta Gamsu da Tsare-Tsare da Ayyukan da Gwamnatin Gwamna Ganduje ke yi Don Cigaban Matasa Ministan Koyar da sana'o'i na Jamhuriyar Nijar, Kassoum Mamane Moctar, a ranar Talata ya ce kasarsa ta gamsu da tsare-tsare da ayyukan da...

An Samu Matar da ta Warke Daga Cutar Kanjamau a Amurka

0
An Samu Matar da ta Warke Daga Cutar Kanjamau a Amurka Gamayyar wasu masana kimiyya sun samar da hanyar magance cutar kanjamau a kasar Amurka a yanzu. Rahoton da kafafen yada labarai na waje suka fitar ya bayyana cewa, an samu...

Aljeriya Za ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin yi a Fadin Kasar

0
Aljeriya Za ta Fara Biyan Matasa Marasa Aikin yi a Fadin Kasar   Shugaban Aljeriya ya ce zai ɓullo da tsarin biyan matasan da ba su da aikin yi a ƙasar yayin da take fama da adadin marasa aikin. Shugaba Abdelmadjid Tebboune...

Mogadishu: Mayaƙan Al-Shabab Sun Kai Hare-Hare Babban Birnin Somalia

0
Mogadishu: Mayaƙan Al-Shabab Sun Kai Hare-Hare Babban Birnin Somalia Hukumomi a Somalia sun ce da sanyin safiyar yau Laraba mayakan Al-Shabab sun kai hari wani ofishin 'yan sanda da wurin binciken ababen hawa a Mogadishu babban birnin ƙasar. Tun tsakar dare...

Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil

0
Ambaliyar Ruwa: Mutane 18 Sun Rasa Rayukansu a Kasar Brazil Ambaliyar ruwa da mamakon ruwan sama da ake tafkawa da zabtarewar kasa sun halaka mutum 18 a biranen Rio de Janeiro da Petropolis na kasar Brazil. Masu aikin ceto sun duƙufa...

ƙara Farashi: Hukumar PCACC ta Kama Manajojin Gidan Man Fetur 4 a Jahar Kano

0
ƙara Farashi: Hukumar PCACC ta Kama Manajojin Gidan Man Fetur 4 a Jahar Kano   Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano a Najeriya (PCACC) ta kama manajojin gidajen man fetur huɗu saboda zargin su da sayar da...

Yadda Karancin Man Fetur ya Jawo wa ‘Yan Najeriya Matsaloli 5

0
Yadda Karancin Man Fetur ya Jawo wa 'Yan Najeriya Matsaloli 5 An shafe kusan mako guda kenan ana fama da matsananciyar wahalar man fetur a Najeriya, kama daga bazuwar wanigurɓataccen man da ya dinga lalata ababen hawan mutane, zuwa samun...

Rayuwar DCP Abba Kyari a Baya Kadan da Kuma Yanzu

0
Rayuwar DCP Abba Kyari a Baya Kadan da Kuma Yanzu Daga dakatarwar da aka yi masa daga hukumar ‘yan sanda har zuwa kama shi bisa zargin alaka da miyagun kwayoyi, labarin DCP Abba Kyari ya zama wani babban abin fade...

Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA ta yi Martani ga Jawabin Sifeto Janar na ‘Yan Sanda...

0
Safarar Miyagun Kwayoyi: NDLEA ta yi Martani ga Jawabin Sifeto Janar na 'Yan Sanda Kan Abba Kyari   Kakakin hukumar NDLEA ya yi martani bisa kalaman hukumar yan sanda na zargin boye jami'ansu da sukay aiki tare da Abba Kyari. Jami'n hukumar...

Hukuncin da Kotu ta Yankewa Kishiyoyi Kan Fada Akan Mijinsu a Jahar Kaduna

0
Hukuncin da Kotu ta Yankewa Kishiyoyi Kan Fada Akan Mijinsu a Jahar Kaduna   Wata kotun Shari'a da ke zamana a Rigasa Kaduna ta bada umurnin a bawa wasu matan aure 2 masauki a gidan gyaran hali. Daya daga cikin matan ne...