Jam’iyyar APC ta yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Saka Dokar Ta-ɓaci a...
Jam'iyyar APC ta yi Kira ga Shugaba Tinubu da ya Saka Dokar Ta-ɓaci a Jihar Ribas
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta sake yin kira ga Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ya sanya dokar ta-ɓaci a jihar Ribas saboda...
Maiduguri na Daga Cikin Wurare Mafi Tsaro a Najeriya – Janar Christopher Musa
Maiduguri na Daga Cikin Wurare Mafi Tsaro a Najeriya - Janar Christopher Musa
Hafsan Hafsoshin Najeriya, Janar Christopher Musa, ya ce Maiduguri babban birnin jihar Borno na daga cikin wurare mafiya tsaro a Najeriya a halin yanzu duk da rikicin...
Kisan ɗansanda: Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya ya Tura ƙarin Dakaru Ribas
Kisan ɗansanda: Sufeton 'Yan Sandan Najeriya ya Tura ƙarin Dakaru Ribas
Sufeto janar na 'yansandan Najeriya ya yi tir da kisan jami'n rundunar da aka yi a jihar Ribas sakamakon rikicin siyasar da ke cigaba da ruruwa tsakanin Gwamna Siminalayi...
Gwamnatin Jihar Kogi na Shirin ɗaukar ‘Yan sa-kai 1,050 Aikin Tsaro
Gwamnatin Jihar Kogi na Shirin ɗaukar 'Yan sa-kai 1,050 Aikin Tsaro
Gwamnatin jihar Kogi na shirin ɗaukar 'yan sa-kai 1,050 da zimmar kyautata tsaron jihar da ke tsakiyar Najeriya.
Kamfanin dillancin labarai na Najeriya NAN ya ruwaito cewa an ɗauki matakin...
Gobara: Mutane da Dama Sun Mutu a ƙasar Chadi
Gobara: Mutane da Dama Sun Mutu a ƙasar Chadi
Shugaban ƙasar Chadi, Mahamat Deby, ya ce mutane da dama sun mutu wasu kuma sun jikkata bayan da wata gobara ta tashi a wani rumbun ajiyar makaman soji da ke N'Djamena,...
Jirgin Ruwan da Mayaƙan Houthi Suka Kai wa Hari a Yemen ya Nutse
Jirgin Ruwan da Mayaƙan Houthi Suka Kai wa Hari a Yemen ya Nutse
Hukumar tsaron ruwa ta Birtaniya ta ce ana kyautata zaton wani jirgin ruwan kasuwanci da mayaƙan Houthi suka kai wa hari a gabar tekun Yemen mako guda...
Rikicin Siyasa: An Kashe Mutane Huɗu Ciki Har da Jami’an Tsaro a Ribas
Rikicin Siyasa: An Kashe Mutane Huɗu Ciki Har da Jami'an Tsaro a Ribas
An kashe aƙalla mutum biyu a jihar Ribas da ke kudu maso kudancin Najeriya lokacin da wasu matasa suka mamaye gine-gine hedikwatar ƙananan hukumomi da dama, bayan...
Shugaba Tinubu da Mataimakinsa za su Fara Biyan Haraji a Filin Jirgin Sama
Shugaba Tinubu da Mataimakinsa za su Fara Biyan Haraji a Filin Jirgin Sama
Yayin da ake korafe-korafen kan ƙaƙaba haraji da gwamnatin Bola Tinubu ke yi, shugaban bai ware kansa ba a lamarin.
Tinubu ya soke dokar da ta hana shi...
Bani da Hannu a Raba Kwangiloli a Tsohuwar Gwamnatin Mahaifina – Bello El-Rufai
Bani da Hannu a Raba Kwangiloli a Tsohuwar Gwamnatin Mahaifina - Bello El-Rufai
Bello El-Rufai ya bayyana cewa babu hannunsa ko kaɗan a raba kwangiloli a tsohuwar gwamnatin Kaduna karkashin mahaifinsa.
Ɗan majalisar tarayya ya ce tsohon gwamna, Malam Nasir El-Rufai...
Adadin Mutanen da Suka Mutu Sakamakon Barkewar Baƙuwar Cuta a Zamfara
Adadin Mutanen da Suka Mutu Sakamakon Barkewar Baƙuwar Cuta a Zamfara
Adadin mutane da suka mutu sakamakon wata baƙuwar cuta da ta fi shafar yara da mata, a wasu yankuna na jihar Zamfara ya ƙaru zuwa 13.
Bincike daga majiyoyin asibitoci...