Bani da Masaniya Kan Batun Tsige Buni Daga Kujerarsa – ‘Dan Takarar Gwamnan Yobe...

0
Bani da Masaniya Kan Batun Tsige Buni Daga Kujerarsa - 'Dan Takarar Gwamnan Yobe a 2019   Dan takarar gwamnan jahar Yobe na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Ambasada Umaru Damagum yace bai nemi kotu ta tsige Gwamna Mala Buni daga...

Adadin Karin Kudin Lambar Mota da Lasisin Tuki da Gwamnatin Tarayya ta yi

0
Adadin Karin Kudin Lambar Mota da Lasisin Tuki da Gwamnatin Tarayya ta yi   Kaduna - Wani rahoton ThePunch ya nuna cewa gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da karin kudin lambar mota da kuma lasisin tuki a fadin Najeriya. Rahoton ya nuna...

Tsige Gwamna Buni: Jam’iyyar APC ta Allah Wadai da Karar da PDP ta Shigar

0
Tsige Gwamna Buni: Jam'iyyar APC ta Allah Wadai da Karar da PDP ta Shigar   Jam'iyyar All Progressives Congress mai mulki a Najeriya tayi Allah wadai da kiraye-kirayen a tsige shugaban kwamitin rikon kwarya, Gwamna Mai Mala Buni. Mai magana da yawun...

Shugaba Buhari ya Aikawa da Iyalan Shagari Sakon Ta’azziyyar Rashin Hadiza Shehu Shagari

0
Shugaba Buhari ya Aikawa da Iyalan Shagari Sakon Ta'azziyyar Rashin Hadiza Shehu Shagari   Daga Landan, Buhari ya aiko da sakon ta'azziyarsa da iyalan Shagari Wannan ya biyo bayan rasuwar maidakin marigayin An yi jana'izarta a Masallacin tarayya dake Abuja. Shugaba Muhammadu...

‘Yan Bindiga Sun Sako Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Sako Kwamishinan Yada Labarai na Jahar Neja   Labarin dake shigo mana da duminsa na nuna cewa tsagerun yan bindiga sun sako kwamishanan labaran jahar Neja da suka sace kwanaki biyu da suka gabata. Daily Trust ta ruwaito cewa...

Jam’iyyar PDP ta Nemi Kotu da ta Tsige Gwamna Buni Daga Kan Kujerarsa

0
Jam'iyyar PDP ta Nemi Kotu da ta Tsige Gwamna Buni Daga Kan Kujerarsa   Jam'iyyar PDP ta maka gwamna Buni a kotu bisa zarginsa da saba ka'idar tsarin mulkin Najeriya. PDP ta bukaci kotu da ta tsige gwamnan, kuma ta gaggauta maye...

Ka’idojin da Gwamnatin Najeriya ta Kafa wa Twitter

0
Ka'idojin da Gwamnatin Najeriya ta Kafa wa Twitter   Gwamnatin Buhari ta amince Twitter ya dawo aiki a Najeriya, sannan an ba kamfanin ka'idoji. Kamfanin ya amince da bukatar gwamnati, ya kuma sanar da cewa zai kafa ofishi a Najeriya. Najeriya ta lissafo...

Yadda Aka Gano Matar da ta yi Yunkurin Kashe Mijinta

0
Yadda Aka Gano Matar da ta yi Yunkurin Kashe Mijinta   Wata mata a kasar Brazil ta yi yunkurin hallaka mai gidanta ta hanyar sanya masa guba. Matar ta yi amfani da gabanta, inda ta sanya guba da niyyar kashe mijinta idan...

Hukumar NDLEA ta Kama ‘Yan Ta’adda da Makamai a Jahar Katsina

0
Hukumar NDLEA ta Kama 'Yan Ta'adda da Makamai a Jahar Katsina   Jami'an NDLEA sun cafke wasu bata-gari dauke da muggan makamai a jahar Katsina. An kame su ne dauke muggan makamai da suka hada da AK-47 da sauran kayan laifi. A halin...

Kotun Jahar Kano ta Dakatar da Gina Shaguna a Kan Titunan Kasuwar Kwari

0
Kotun Jahar Kano ta Dakatar da Gina Shaguna a Kan Titunan Kasuwar Kwari   Babbar kotu dake zama a jahar Kano ta dakatar da gwamnatin Kano daga gina shaguna a kan titunan kasuwar Kwari. Kamar yadda mai shari'a S. B Namallam ya...