Yajin Aikin NARD: Ministan Kwadago ya Bayyana Dokar da Zai Dauka Kan Likitoci
Yajin Aikin NARD: Ministan Kwadago ya Bayyana Dokar da Zai Dauka Kan Likitoci
Ministan kwadago Chris Ngige, ya ce ya ja kunnen 'ya'yansa likitoci da kada su shiga yajin aikin nan na rashin hankali.
Ngige ya bayyana cewa ba zai cigaba...
‘Yan Najeriya Sun Mayarwa da IBB Martani Kan Batun Cewa Mulkinsa ya yi Yaki...
'Yan Najeriya Sun Mayarwa da IBB Martani Kan Batun Cewa Mulkinsa ya yi Yaki da Rashawa Fiye da Mulkin Buhari
Cece-kuce sun barke bayan tsohon shugaban kasa Janar Ibrahim Babangida yace mulkinsa ya yi yaki da rashawa fiye da mulkin...
‘Yan Sanda Sun Samo N3m da Mota a Hannun Wacce ta Kashe Matashi a...
'Yan Sanda Sun Samo N3m da Mota a Hannun Wacce ta Kashe Matashi a Jahar Akwa Ibom
Hukumar ‘yan sandan jahar Akwa Ibom ta samu akalla naira miliyan 3 da wata mota kirar marsandi daga hannun wata Loretta Anoh.
Ana zargin...
Kungiyar PDP ta Arewa ta Nemi da a Canza Shugaban Jam’iyyar na Kasa
Kungiyar PDP ta Arewa ta Nemi da a Canza Shugaban Jam'iyyar na Kasa
Kungiyar PDP ta Arewa ta ce tana adawa da ci gaba da kasancewar Uche Secondus a matsayin shugaban jam'iyyar adawa na kasa.
Kungiyar ta arewa ta bayyana dalilin...
Malaman Addinai na Jahar Plateau Sun yi Alla-Wadai da Asarar Rayuka da Dukiyoyi da...
Malaman Addinai na Jahar Plateau Sun yi Alla-Wadai da Asarar Rayuka da Dukiyoyi da Kai a Jahar
Rikici a Pleteau kwanakin baya ya yi sanadiyyar asarar rayuka da dukiya.
Gwamnatin Plateau ta ce an kwantan da kuran yanzu bayan kwanaki hudu.
Malaman...
Jahar Osun Sun Sanar da Ranar Litinin, 9 ga Agusta a Matsayin Ranar Hutun...
Jahar Osun Sun Sanar da Ranar Litinin, 9 ga Agusta a Matsayin Ranar Hutun Shiga Sabuwar Shekarar Musulunci
Gwamnan jahar Osun, Gboyega Oyetola, ya sanar da ranar Litinin, 9 ga Agusta, a matsayin ranar hutu don murnar shiga sabuwar shekarar...
IBB ya Bayyana Dalilin da Yasa Ake Masa Laƙabi na Mugun Gwani da Maradona
IBB ya Bayyana Dalilin da Yasa Ake Masa Laƙabi na Mugun Gwani da Maradona
Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), tsohon shugaban kasa, ya yi karin haske kan yadda ya samu laƙabi na mugun gwani da Maradona.
Tsohon shugaban kasar na mulkin soja...
kokarin Toshe Bakin Jama’a ba Zai Tabbata ba – IBB ga Gwamnati Mai ci
kokarin Toshe Bakin Jama’a ba Zai Tabbata ba - IBB ga Gwamnati Mai ci
Tsohon shugaban kasan Najeriya na mulkin soji, Janar Ibrahim Badamasi Babangida ya ce duk kokarin rufe bakin jama’a ta kafar sada zumunta ba zai tabbata ba.
Dama...
Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cutar da ta fi Kashe Yara a Duniya
Hukumar Lafiya ta Duniya ta Bayyana Cutar da ta fi Kashe Yara a Duniya
Hukumar lafiya ta duniya ta ce cutar sanyi ta Nimoniya ita ce a gaba a cikin jerin cututtukan da ake dauka, wanda kuma ya fi kashe...
2023: Halaye 8 da Ya Zama Dole Magajin Buhari ya Mallaka – IBB
2023: Halaye 8 da Ya Zama Dole Magajin Buhari ya Mallaka - IBB
Ana iya cewa Janar Ibrahim Badamasi Babangida (IBB), tsohon shugaban kasar Najeriya, yana da karfi idan aka zo batun siyasa a kasar.
Yayin yakin wanda zai gaji shugaba...