Hukumar EFCC ta Kama Ma’aikatan Banki Guda 2 Kan Cinye Kudin Mamaci a Jahar...

0
Hukumar EFCC ta Kama Ma'aikatan Banki Guda 2 Kan Cinye Kudin Mamaci a Jahar Cross River   Hukumar EFCC ta yi nasarar daure wasu ma'aikatan banki da suka cinye kudin mamaci a bankinsu. Wannan ya faru ne a jahar Cross River a...

Dole ne Shugabannin PDP su Haɗa Kansu – Atiku Abubakar

0
Dole ne Shugabannin PDP su Haɗa Kansu - Atiku Abubakar   Tsohon ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, yace dole ne shugabannin PDP su haɗa kansu. Atiku yace bai kamata ana samun irin wannan hatsaniyar a dai-dai wannan lokacin...

Fitaccen ‘Dan Wasan Kwallon Kafa, Lionel Messi Zai Bar Kungiyar Barcelona

0
Fitaccen 'Dan Wasan Kwallon Kafa, Lionel Messi Zai Bar Kungiyar Barcelona   Bayan shekaru 20 zaman Messi a Barcelona ya zo karshe. Barcelona tace abin yayi mata takaici amma abin ya ci tura. Mutane da dama a fadin duniya sun tofa albartakun bakinsu...

Sojoji 24 Sun Rasa Rayukansu a Harin da ‘Yan Ta’addan Boko Haram Suka kai...

0
Sojoji 24 Sun Rasa Rayukansu a Harin da 'Yan Ta'addan Boko Haram Suka kai Kasar Chadi   Akalla Sojojin kasar Chadi 24 sun rasa rayukansu a daren 4 da 5 na watan Agusta a wani hari da yan ta'addan boko Haram...

Gwamna Ganduje ya Ja Kunnen ‘Yan Kungiyar IPOB

0
Gwamna Ganduje ya Ja Kunnen 'Yan Kungiyar IPOB   Gwamnan Kano, Abdullahi Ganduje, ya yi kira ga masu son ɓallewa daga kasa su canza tunaninsu. Ganduje yace hanyar da suka ɗakko ba mai bulle wa bace domin warware matsalar dake damun su...

Gwamna Masari ya Koka da Rashin Tsaro da Jaharsa Ke Fama da Shi

0
Gwamna Masari ya Koka da Rashin Tsaro da Jaharsa Ke Fama da Shi   Gwamna Masari ya karbi bakuncin babban hafsan sojojin kasa. Faruk Yahaya ya kai ziyara Katsina don ganawa da hafsoshin sa. Masari yace ba ya jin dadin mulkin jahar saboda...

Karin Kudin Makaranta: Majalisar Dokokin Jahar Neja ta Sammaci Shugabannin Jami’ar IBBUL

0
Karin Kudin Makaranta: Majalisar Dokokin Jahar Neja ta Sammaci Shugabannin Jami'ar IBBUL   'Yan majalisa sun ce kara kudin makaranta a jami'ar IBB bai dace ba Kakakin majalisar ya bukaci. shugabannin makarantar suyi masa bayani Daliban jami'ar sun bayyana rashin amincewarsu da...

Tsohon Gwamnan Jahar Kano, Dominic Oneya ya Riga mu Gidan Gaskiya

0
Tsohon Gwamnan Jahar Kano, Dominic Oneya ya Riga mu Gidan Gaskiya   Tsohon gwamnan jahar Kano lokacin mulkin Soja, Dominic Oneya, ya rigamu gidan gaskiya yana mai shekara 73. Hadimin gwamna Abdullahi Ganduje, Abubakar Aminu Ibrahim, ya bayyana haka a jawabin da...

Na yi Nadamar Rabu da Matata – Bill Gates

0
Na yi Nadamar Rabu da Matata - Bill Gates   Bill Gates ya yi maganar farko da ‘yan jarida bayan ya rabu da Mai dakinsa. Attajirin ya ce ya tafka babban kuskure da ya rika zama da Jeffrey Epstein. Gates ya bayyana cewa...

Yadda Aka Samo Asalin Sunayen Jahohin Najeriya Guda 6

0
Yadda Aka Samo Asalin Sunayen Jahohin Najeriya Guda 6   Najeriya kasa ce da ba wai kawai ta kunshi wadataccen ma'adinai da albarkatun kasa ba, ta kunshi har ma da albarkatu masu ban mamaki. A al'adun Najeriya, babu sunan da ba shi...