Jami’in ‘Dan Sanda ya Bindige Abokin Aikinsa Bisa Kuskure a Jahar Abia

0
Jami'in 'Dan Sanda ya Bindige Abokin Aikinsa Bisa Kuskure a Jahar Abia   Jami'in dan sanda ya bindige abokin aikinsa bisa kuskure a garin Aba da ke jahar Abia. Hakan ya faru ne a lokacin da yan sandan ke kokarin kama wasu...

Ziyarar Tinubu Zuwa Katsina Duk Siyasa ce, ba ta da Wata Alaka da Taimakon...

0
Ziyarar Tinubu Zuwa Katsina Duk Siyasa ce, ba ta da Wata Alaka da Taimakon Jama'a - Omoluabi Coalition   Wata kungiya a kudu maso yamma ba ta yi farin ciki da matakan Asiwaju Bola Tinubu na kwanan nan ba. Kungiyar ta yi...

Babu Wanda ya Bawa Igboho Damar Magana a Madadin Dukkan Yarabawa – Kunle Olajide

0
Babu Wanda ya Bawa Igboho Damar Magana a Madadin Dukkan Yarabawa - Kunle Olajide   Dattawan yarbawa sun ce nesanta kansu da yunkurin fitar da yarbawa daga Nigeria da Sunday Igboho ke neman yi. Kunle Olajide, Sakataren Kungiyar Dattawan Yarbawa ta YCE...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Uku a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Mutane Uku a Jahar Kaduna   'Yan bindiga sun sake kai hari kananan hukumomin Igabi da Jema'a a jahar Kaduna. Maharan sun halaka mutane uku a Kauyen Ungwan Lalle sun kuma kashe guda a Golgofa. Kwamishinan tsaro da harkokin...

‘Yan Bindiga Sun Kaiwa ‘Yan Sanda Farmaki a Jahar Delta

0
'Yan Bindiga Sun Kaiwa 'Yan Sanda Farmaki a Jahar Delta   Wasu 'yan bindiga sun farmaki yan sanda ya yin da suke tsakar sintiri a garin Ashaka, karamar hukumar Ndokwa, jahar Delta. Maharan sun hallaka wani ƙaramin sufeta sannan suka babbaka ma...

Hukumar Kwastam ta Rasa Jami’inta Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa

0
Hukumar Kwastam ta Rasa Jami'inta Sanadiyyar Hatsarin Jirgin Ruwa   Wani jami'in hukumar Kwastam mai suna Aliyu AA ya riga mu gidan gaskiya a Legas. Mai magana da yawun hukumar Kwastam, Idaho Sulaiman ya bada sanarwar rasuwar. Sulaiman ya ce Aliyu AA ya...

Shugaba Buhari na Tafiyar Hawainiya – Hakeem Baba Ahmed

0
Shugaba Buhari na Tafiyar Hawainiya - Hakeem Baba Ahmed   Kungiyar Dattawan Arewa ta soki Shugaban kasa Muhammadu Buhari. A cewar kakakin kungiyar, shugaban kasar na tafiyar hawainiya sosai wajen magance wasu matsalolin kasar. Ya ce zai fada wa Buhari cewa kasar na...

Akwai Alaka Mai Karfi Tsakanin Shugaba Buhari da Bola Tinubu – Garba Shehu

0
Akwai Alaka Mai Karfi Tsakanin Shugaba Buhari da Bola Tinubu - Garba Shehu   Fadar shugaban kasa ta yi watsi da rahotannin cewa akwai rashin jituwa tsakanin shugaba Muhammadu Buhari da babban jigon jam'iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu. A jawabin da...

Ban ga Dalilin da Zai sa Gwamnati ta ki Yin Sulhu da ‘Yan Bindigan...

0
Ban ga Dalilin da Zai sa Gwamnati ta ki Yin Sulhu da 'Yan Bindigan da Suka Nuna Sha'awar Yin Sulhu ba - Sheikh Gumi   Sheikh Ahmad Gumi ya ce yan bindiga ba za su mika wuya ba sai sun tabbatar...

Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga 11 a Jahar Abia

0
Sojoji Sun Kashe 'Yan Bindiga 11 a Jahar Abia Mutune 11 sun mutu sakamakon artabu tsakanin sojoji da yan bindiga a garin Abia. Yan bindigan ne suka afkawa sojojin a Ariaria a Abia yayin da suka fito sintiri bayan samun rahotannin...