ALLAH ya yi wa Alkali Abdulkadir Orire da Alhaji Buhari Aminu Chiroma Rasuwa

0
ALLAH ya yi wa Alkali Abdulkadir Orire da Alhaji Buhari Aminu Chiroma Rasuwa Allah ya yi tsohon alkali Abdulkadir Orire rasuwa. Tsohon alkalin ya rasu yana da shekaru 87 a duniya. Shine alkalin farko na kotun daukaka karar Shari'ah a jihar Kwara...

Dalilin Sallamar Hafsoshin Tsaro – Fadar Shugaban Kasa

0
Dalilin Sallamar Hafsoshin Tsaro - Fadar Shugaban Kasa   Fadar shugaban kasa ta ce ba saboda gazawa bane aka sallami tsoffin hafsoshin tsaro ba. An sallamesu ne saboda ana bukatar sabbin jini kuma da sabbin dabarun yaki. Buhari ya jinjinawa tsoffin hafsoshin tsaron...

Cutar Sarkewar Numfashi: Amurka ta Ginawa Najeriya Katafaren Asibiti Don Kebe Masu Cutar

0
Cutar Sarkewar Numfashi: Amurka ta Ginawa Najeriya Katafaren Asibiti Don Kebe Masu Cutar Kasar Amurka ta tallafawa Najeriya da ginin wani katafaren asibitin kebe masu Korona. Kasar ta bayyana ci gaba da hadin kanta da Najeriya wajen yaki da Korona. Hukumar lafiya...

Kare Shugaban Kasa ba Kishin Kasa Bane – Dan Majalisa ga Ministan Yada Labarai

0
Kare Shugaban Kasa ba Kishin Kasa Bane - Dan Majalisa ga Ministan Yada Labarai   Honarabul Ben Igbakpa, mamba a majalisar wakilai, ya caccaki ministan yada labarai, Lai Mohammed. A cewar dan majalisar, kalaman Lai Mohammed na matukar bashi mamaki duk lokacin...

Sababbin Hafsoshin Tsaro: Abubuwa Game da Su

0
Sababbin Hafsoshin Tsaro: Abubuwa Game da Su Bayan kiraye-kiraye daga yan majalisun tarayya da manyan masu ruwa da tsaki a Najeriya suka yiwa shugaba Buhari ya sallami hafsoshin tsaro kuma ya nada wasu, Buhari ya amsa a yau. Wadanda shugaba Muhammadu...

Babbar Kotun Birnin Tarayya ta Bada Umarnin Kwace Kudaden Tsohon Gwamnan Zamfara

0
Babbar Kotun Birnin Tarayya ta Bada Umarnin Kwace Kudaden Tsohon Gwamnan Zamfara   Wata babbar kotun tarayya da ke Abuja ta bada umarnin kwace kudaden bankunan Abdulaziz Yari. Kotun ta bada wannan umarnin ne sakamakon maka tsohon gwamnan kotu da hukumar ICPC...

Tarihin Rayuwar Shugaba Muhammadu Buhari

0
Tarihin Rayuwar Shugaba Muhammadu Buhari Shugaban kasa Muhammadu Buhari yana daya daga cikin manya-manyan 'yan siyasan Najeriya. Sannan Buhari yana daya daga cikin manya-manyan masu dukiyar Najeriya, ba zaka sani ba sai ka bincika. Cikin wannan labarin akwai tarihin Buhari, dukiyar da...

Direbobin Motocci Haya na Jahar Legas Sun Shiga Zanga-Zanga

0
Direbobin Motocci Haya na Jahar Legas Sun Shiga Zanga-Zanga Fasinjoji na shan wahala sakamakon zanga-zangar direbobin motocci ke yi a Jahar Lagos. Direbobin sun tsunduma zanga-zangar ne saboda wasu kudade da hukumar harajin Jahar Lagos ta kakaba musu. Wasu direbobin na dauke...

Gwamnatin Jahar Borno Zata Kara Daukan Likitoci 40 Aiki

0
Gwamnatin Jahar Borno Zata Kara Daukan Likitoci 40 Aiki Gwamnan jahar Borno ya sake bada umarnin kara daukan likitoci don inganta asibitocin jahar. Gwanman a baya ya ba da umarnin daukar ma'aikatan lafiya sama da 500 a jahar. Gwamnanatin jahar ta kuma...

Jam’iyyar APC za ta Zama Mafi Girman Jam’iyya a Nahiyar Afirka – Gwamnan Kogi

0
Jam'iyyar APC za ta Zama Mafi Girman Jam'iyya a Nahiyar Afirka - Gwamnan Kogi   Gwamna Yahaya Bello na jahar Kogi ya ce kwanan nan jam'iyyar APC za ta zama shahararriyar jam'iyya a nahiyar Afirka. A cewar gwamnan, za su koyar da...