Kasar Saudiyya ta Bude Iyakokin Kasar

0
Kasar Saudiyya ta Bude Iyakokin Kasar   Saudiyya ta sake bude iyakokin kasarta ga masu shigowa daga kasashen duniya. Kasar ta bayyana cewa wasu maso shigowa sai sun debe kwanaki hudu a killace kafin shiga kasar. Kasar ta bayyana samun saukin masu kamuwa...

Afrika: Kadan daga Cikin Kabilu Masu Al’adu na Ban Mamaki

0
Afrika: Kadan daga Cikin Kabilu Masu Al'adu na Ban Mamaki   Nahiyar Afrika tana da kabilu masu tarin yawa kuma da al'adu masu bada mamaki. Wasu daga cikin al'adun sun samu asali ne tun kafin zuwan wayewar yankunan. Al'adun sun hada da sharo,...

Titin Abuja-Kaduna: Hukumar Mayakan Saman Najeriya ta Gudanar da Atisayen Ceto Mutane

0
Titin Abuja-Kaduna: Hukumar Mayakan Saman Najeriya ta Gudanar da Atisayen Ceto Mutane Titin Kaduna zuwa Abuja ta yi kaurin suna da yan fashi da masu garkuwa da mutane. Lokuta bila adadin, an yi garkuwa da yan Najeriya da dama, ciki har...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Limami da Sarkin Yaki a Jahar Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kashe Limami da Sarkin Yaki a Jahar Kaduna Kungiyoyin yan ta’adda a yankin arewa maso yamma na ci gaba da yin barna a garuruwa. Musamman jihar Kaduna, na ci gaba da fuskantar hare-haren yan bindiga, garkuwa da mutane...

‘Dan Sandan da Bai Taba Karbar Cin Hanci ba, Zai Ajiye Aiki

0
'Dan Sandan da Bai Taba Karbar Cin Hanci ba, Zai Ajiye Aiki Bayan shekaru 30, DSP Francis Erhabor na son fita daga hukumar yan sanda. Erhabor ya bayyana bacin ransa kan irin cin fuska da rashin adalcin da ake yi masa. Ya...

Jawabin Mata Mai Ciki da ta Haihu a Gurin ‘Yan Bindiga

0
Jawabin Mata Mai Ciki da ta Haihu a Gurin 'Yan Bindiga   Washegarin ranar bikin Kirsimeti, an yi garkuwa da wata yar shekara 22 mai tsohon ciki daga kauyenta a Katsina. Da take bayyana halin da ta shiga, Suwaiba Naziru ta ce...

Hasashen Fada Mbaka ga Gwamnatin Buhari

0
Hasashen Fada Mbaka ga Gwamnatin Buhari   Fada Mbaka ya yi hasashen cewa da yiwuwa a kwace mulki hannun Buhari idan bai tashi tsaye ba. A cewarsa, wadanda ke kan ragamar mulki sun yi debi kudin Najeriya fiye da yadda ake tsammani. Malamin...

Jita-Jitan Harbe Iyan Zazzau ba Gaskiya Bane – Shehu Iya Sa’idu

0
Jita-Jitan Harbe Iyan Zazzau ba Gaskiya Bane - Shehu Iya Sa’idu   Wani dan rikon Iyan Zazzau ya karyata jita-jitar da ake yadawa ta cewa kashe marigayin aka yi. Yaron wanda ya kasance Tafidan Dawakin Zazzau ya ce jita-jitar da ake yadawa...

Jam’iyyar APC Zata Ci Gaba da Rajistar mombobi

0
Jam'iyyar APC Zata Ci Gaba da Rajistar mombobi Jam'iyyar APC ta bayyana ranar da za'a ci gaba da rajistar sababbin mambobi da sabunta tsofaffi. Jam'iyyar ta shirya tsaf domin gudanar da aiki yadda ya kamata don cimma burin tafiyar 2023. Hakazalika, gyaran...

Babu Mulkin Karba-Karba a Kundin Tsarin Mulkin APC – Buba Galadima

0
Babu Mulkin Karba-Karba a Kundin Tsarin Mulkin APC - Buba Galadima Ana muhawara a APC game da ko har yanzu akwai batun yarjejeniyar mulkin karba-karba. Alhaji Buba Galadima ya tabbatar da cewar akwai yarjejeniyar mulkin karba-karba a tsakanin wasu jiga-jigan APC. Galadima,...