Za ku Iya Rayuwa Mai Amfani a Sabuwar Shekara – Jonathan ga ‘Yan Najeriya

0
Za ku Iya Rayuwa Mai Amfani a Sabuwar Shekara - Jonathan ga 'Yan Najeriya Goodlucck Jonathan ya bayar da bayanai kan yadda yan Najeriya za su iya rayuwa mai amfani a sabuwar shekara. Tsohon shugaban kasar ya gano wasu koma baya...

An yi Jana’izar Iyan Zazzau Yau a Zariya

0
An yi Jana'izar Iyan Zazzau Yau a Zariya An yi jana’izar marigayi Iyan Zazzau, Alhaji Bashar Aminu, yau Asabar 2 ga watan Janairu, 2021, misalin karfe 10 na safe a birnin Zariya, jihar Kaduna. Dubunnan mutane sun halarci sallar jana’iza Iyan...

Zamu Bude Kofofin Samar da Abinci Ciki Sauki – Umakhihe

0
Zamu Bude Kofofin Samar da Abinci Ciki Sauki - Umakhihe Sabon Sakataren Dindindin ya bayyana zuwansa don kawo cigaba a fannin samar da wadatar abinci. Babbar Sakatariya Hajiya Karima ce ta mika masa takardun miki ayyuka a taron da akayi. Daraktan yada...

Rashin Iyan Zazzau da Talban Zazzau: Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta’aziyyarsa ga Gwamnatin...

0
Rashin Iyan Zazzau da Talban Zazzau: Shugaba Buhari ya Mika Sakon Ta'aziyyarsa ga Gwamnatin Kaduna   Mutuwar manyan jiga-jigan masarautar Zazzau biyu ya ja hankalin Shugaba Buhari. Fadar Shugaban kasa ta bayyana cewa Buhari bai ji dadin afkuwar abun bakin cikin ba. Buhari...

Majalisar Koli ta Shari’ar Musulunci ya Yabawa Gwamnatin Kaduna Kan Rusa Gidan Otel

0
Majalisar Koli ta Shari'ar Musulunci ya Yabawa Gwamnatin Kaduna Kan Rusa Gidan Otel   Gwamnan jihar Kaduna ta sha yabo da suka kan ruba gidan da aka shirya casu. Yayinda wasu ke cewa bai kamata ya rusa ba tukun, wasu sunce yayi...

Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Sabuwar Shekara

0
Adadin Mutanen da Suka Kamu da Cutar Korona Ranar Sabuwar Shekara Tun da aka samu ranar Litinin an dan samu sauki, adadin masu kamuwa da Korona ya karu. A ranar karshen shekaran 2020, mutane 1031 ne suka kamu da cutar. Har wa...

Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo zai Zama Shugaban Kasan Najeriya – Fasto gaisiehas

0
Mataimakin Shugaban Kasa Yemi Osinbajo zai Zama Shugaban Kasan Najeriya - Fasto gaisiehas Wani Shugaban addini a kasar Ghana, Prophet Nigel Gaisiehas ya yi wasu hasashe game da abubuwan da yake ganin za su faru a nan gaba. Daya daga cikin...

Kungiyar ‘Yan Shan Rake ta Jahar Kano na Bikin Shan Rake

0
Kungiyar 'Yan Shan Rake ta Jahar Kano na Bikin Shan Rake Mambonin kungiyar mashaya rake dake Dorayi Karama, unguwar Bello sun shirya da bikin shan rake na musamman a jahar Kano. BBC Hausa ta ruwaito cewa wannan shine karo na biyu...

Masarautar Zazzau Tayi Rashin Manya Biyu a Yau Juma’a

0
Masarautar Zazzau Tayi Rashin Manya Biyu a Yau Juma'a   Masarautar Zazzau a ranar Juma'a ta yi rashin manya biyu kuma rana guda. Iyan Zazzau, Bashir Aminu, da Talban Zazzau, Abdulkadir Iya-Pate, sun rasu yau Juma'a Masarautar Zazzau ta yi babban rashin...

Gwamnatin Jahar Kaduna ta Yantar da Bursunoni 12

0
Gwamnatin Jahar Kaduna ta Yantar da Bursunoni 12 A yayin bikin shiga sabuwar shekara, gwamnan jahar Kaduna ya yiwa Bursunoni 12 afuwa. A cewar Muyiwa Adekeye, mai bashi shawara na musamman kan labarai da sadarwa, Gwamna El-Rufai ya bayar da umurnin...