Tsofafin ‘Yan Wasan Kwallon Kafa da Suka Rasa Dukiyoyinsu
Tsofafin 'Yan Wasan Kwallon Kafa da Suka Rasa Dukiyoyinsu
Akwai wasu tsofaffin ‘Yan wasan kwallon da suka tsiyace bayan sun ajiye wasa.
Daga cikin wadanda ritaya ta sa suka tsiyace har da Marigayi Diego Maradona.
Babayaro, Ronaldinho da Royson Drenthe suna cikin...
Wani Lamari ya Harzuka Wasu Matasa Sun wa Gidan Wani Shugaban Jam’iyyar APC Aika-Aika
Wani Lamari ya Harzuka Wasu Matasa Sun wa Gidan Wani Shugaban Jam'iyyar APC Aika-Aika
Fusatattun matasa sun lalata gida da motar shugaban jam'iyyar APC na jihar Benuwe, Kwamared Abba Yaro.
Matasan sun fusata ne sakamakon mutuwar fuju'a da ɗaya daga cikin...
Na Amince da Hukuncin da Aka Dauka a Kai na – Adams Oshiomhole
Na Amince da Hukuncin da Aka Dauka a Kai na - Adams Oshiomhole
Tsohon shugaban jam'iyyar APC, Adams Oshiomhole, ya umarci lauyoyinsa da su janye korafin da ya kai kotu.
Oshiomhole ya ce ya amince da hukuncin da aka dauka a...
An Fara Tantance Matasan da Za’a Dauka Aikin ‘Yan Sanda
An Fara Tantance Matasan da Za'a Dauka Aikin 'Yan Sanda
Gwamnatin Kaduna ta sanar da cewa ta fara tantance matasan da za'a dauka 'yan sandan jaha domin tabbatar da tsaro jahar.
Kwamishina kananan hukumomi a Kaduna, Ja'afaru Sani, ya ce tantance...
Kungiyar Hisbah ta Kama Mabarata 178
Kungiyar Hisbah ta Kama Mabarata 178
Gwamnatin jihar Kano ta haramta wa mutane fita kan ttiti suna yawon bara.
Shugaban dakarun Hisbah, Malam Harun Ibn-Sina ya ce ana kama masu laifi.
Anyi ram da wasu dake wannan haramtaccen aiki, kuma ana cigaba...
AMCON: Shugaba Buhari ya sake Zaben Ahmed kuru a Matsayin Manajan Darekta
AMCON: Shugaba Buhari ya sake Zaben Ahmed kuru a Matsayin Manajan Darekta
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ya yi wasu muhimman nade-nade a hukumomin NDIC da AMCON.
Sanar da sabbin nade-nade na kunshe a cikin sanarwar da kakakin shugaban kasa, Garba Shehu,...
‘Yan Sanda Sun Kama Wani Mai Wankin Mota
'Yan Sanda Sun Kama Wani Mai Wankin Mota
Idris Ayotunde wani matashi ne da ya kammala karatun HND amma bai samu aiki ba.
Hakan ya sa shi yanke shawarar bude wurin wankin mota a kusa da wata tashar mota da ke...
Gwamnatin Kano Tayi Magana Kan Almajiran Jahar
Gwamnatin Kano Tayi Magana Kan Almajiran Jahar
Gwamnan jihar Kano, Abdulllahi Umar Ganduje ya bayyana cewa almajiran da ke Najeriya ba 'yan kasa bane.
Kamar yadda ya sanar, ya ce da yawansu da ke yawo a tituna 'yan kasashen Nijar, Chadi...
Yaddda Kungiyar Boko Haram Ke Amfani da Dabaru Daban-Daban
Yaddda Kungiyar Boko Haram Ke Amfani da Dabaru Daban-Daban
Barista Bukarti ya ce 'yan Boko Haram suna amfani da dabaru na musamman.
A cewarsa, bincikensa ya nuna cewa inda Shekau yake, babu intanet.
Kuma yana daukar bidiyon a inda yake, sai ya...
Aisha Yesufu ta Maida wa Shugaba Buhari Martani
Aisha Yesufu ta Maida wa Shugaba Buhari Martani
Aisha Yesufu, 'yar gwagwarmaya kuma jagorar zanga-zangar EndSARS, ta mayar da martani mai yaji ga shugaban kasa, Muhammadu Buhari.
A ranar Litinin ne shugaba Buhari ya yi gargadin cewa zai magance duk wani...