Majalisar Tarayya: Babu Wani Kayan Tallafin Korona da Muka Samu Daga Hannun Buhari

0
Majalisar Tarayya: Babu Wani Kayan Tallafin Korona da Muka Samu Daga Hannun Buhari Majalisar tarayya ta wanke kanta daga zargin da jama'a suke yi mata. Ta ce Shugaba Buhari bai ba ta kayan tallafin COVID-19 ba. Ta ce babu kwabo ko tiyar...

Majalisar Wakilan Najeriya ta Gayyaci Gwamnan CBN da Shugaban NNPC

0
Majalisar Wakilan Najeriya ta Gayyaci Gwamnan CBN da Shugaban NNPC Batun batan makudan kudade daga asusun gwamnati Najeriya da karkatar da kudaden haraji ba bakon abu bane. A wannan karon, majalisar wakilai ta ce tiriliyan uku da biliyan ashirin da hudun...

Gwamnatin Tarayya: Dalilin Tashin Farashin Man Fetur

0
Gwamnatin Tarayya: Dalilin Tashin Farashin Man Fetur Karamin ministan fetur, Timipre Sylva, ya fadi dalilin tashin farashin mai. A cewarsa, tun bayan da Pfizer suka bayyana riga-kafin cutar COVID- 19 komai ya tashi. Ya kara da cewa, matsawar farashin mai ya tashi,...

Ba Zamu Cigaba Da Barin ‘Yan sanda Su na Mutu a Hannun ‘Yan Ta’adda...

0
Ba Zamu Cigaba Da Barin 'Yan sanda Su na Mutu a Hannun 'Yan Ta'adda ba - Johnson Kokumo Ba za ta sabu ba, kare ya kashe ragon layya, cewar kwamishinan 'yan sanda na jihar Edo. A cewarsa, babu dan sandan da...

Kudi Wata Tsutsuwa Akan N729 Miliyan

0
Kudi Wata Tsutsuwa Akan N729 Miliyan Tseren tsuntsaye yana daya daga cikin wasanni a kasar Belgium. Masu siyar da tsuntsayen tseren suna ta samun dumbin dukiya. Ana sayar da tsuntsu mai shekaru 2, a kalla N729,479,670.40 An sayar wa wani dan kasar...

Jam’iyyar PDP ce Kadai zata Iya yi wa Kowa Adalci a Najeriya – Atiku...

0
Jam'iyyar PDP ce Kadai zata Iya yi wa Kowa Adalci a Najeriya - Atiku Abubakar   Najeriya ba ta da babban abokin da ya wuce Jam'iyyar PDP, cewar Atiku Abubakar. Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya fadi hakan ne a Twitter. Ya...

Wani Gwamnan APC Zai Marawa Matasan Jaharsa Baya Akan Zanga-Zangar Endsars

0
Wani Gwamnan APC Zai Marawa Matasan Jaharsa Baya Akan Zanga-Zangar Endsars Ni kaina na fuskanci cutarwa a hannun 'yan sanda a 2014, cewar gwamnan jihar Ekiti, Dr Fayemi Kayode. A cewarsa, lokacin da suke yakin neman zabe, saboda tsananin cutarwa, daya...

Buba Galadima Zuwa Buhari: Mulkin Damokradiyya Muke ba na Sojoji ba

0
Buba Galadima Zuwa Buhari: Mulkin Damokradiyya Muke ba na Sojoji ba Buba Galadima ya yi Allah-wadai da daskarar da asusun bankunan wasu jagororin zanga zangar EndSARS da gwamnati ta yi. Gladima ya tunatar da shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa a mulkin...

Shugaban Kasar Peru ya yi Murabus Daga Kan Karagar Mulki

0
Shugaban Kasar Peru ya yi Murabus Daga Kan Karagar Mulki Manuel Merino ya sauka daga kan kujerar Shugaban kasa a Peru. Merino ya karbi mulki ne bayan tsige Martin Vizcarra kwanan nan. Duka-duka, kwanaki biyar ne Merino ya shafe a kan karagar...

Gwamnan Katsina ya Fadi ta Inda ‘Yan Bindiga Suke Shigowa Jahar

0
Gwamnan Katsina ya Fadi ta Inda 'Yan Bindiga Suke Shigowa Jahar   Yan bindiga na ta’asa a Katsina sannan su tsere zuwa Zamfara don buya. Wannan shine matsayar Gwamna Bello Masari na jihar Katsina. Masari ya kara da cewa kimanin 99% na miyagun...