Jaruma Hadiza Gabon Ta Gina Masallaci

0
Jaruma Hadiza Gabon Ta Gina Masallaci A daren Ranar Asabar ne wani Kabir Idris Kura ya yi wata wallafa a kan jaruma Hadiza Gabon a Instagram. Ya sanar da yadda jarumar ta dauka nauyin ginin katafaren masallaci tun daga tushensa har...

Dalilin da Yasa NLC ta Fusata Akan Gwamnatin Tarayya

0
Dalilin da Yasa NLC ta Fusata Akan Gwamnatin Tarayya Taron da aka shirya a daren ranar Lahadi a tsakanin FG da NLC a fadar shugaban kasa bai samu yiwuwa ba. A cikin watan Satumba ne NLC ta yi niyyar shiga yajin...

Babu Abinda Zai Sa Naje Gaban CCB – Magu

0
Babu Abinda Zai Sa Naje Gaban CCB - Magu Ana bukatar Ibrahim Magu ya gabatar da bayanai game da kadarorinsa. Tsohon Shugaban na EFCC ya ce DSS sun tattara takardun da ake nema. A dalilin hakan, Lauyan Magu ya ce babu abin...

Matsin Tattalin Arzikin Najeriya ba na Din-din-din Bane – Ministar Kudi

0
Matsin Tattalin Arzikin Najeriya ba na Din-din-din Bane - Ministar Kudi Ministar kudi ta kasa, Zainab Ahmed ta bayyana cewa matsin tattalin arziki da Najeriya ta shiga na dan lokaci ne. Zainab ta sanar da hakan ne a taron tattalin arziki...

Garkuwa da Mutane a Titin Abuja – Kaduna ya Zama Ruwan Dare – Umar...

0
Garkuwa da Mutane a Titin Abuja - Kaduna ya Zama Ruwan Dare - Umar Mohammad   Tsokacin Edita: Dukkan abubuwan da zasu karanta a wannan rubutu ra'ayin marubucin ne ba ra'ayi Legit.ng Hausa ba. Murna dai ya koma ciki musamman ga matafiya...

Hotuna: Tagwaye Maza Sun Auri Tagwaye Mata a Kano

0
Hotuna: Tagwaye Maza Sun Auri Tagwaye Mata a Kano Yawanci akan ga tagwaye masu kama da juna na abubuwa iri daya kamar sanya tufafi kala daya, yawo a tare, karantar abu daya a makaranta ko ma yin aure rana daya. Abin...

Philip Shekwo: Gwamnan Nassarawa Yayi Kudirin Kama Makasan Shugaban APC

0
Philip Shekwo: Gwamnan Nassarawa Yayi Kudirin Kama Makasan Shugaban APC   Gwamnan jihar Nasarawa ya sha a alwashin zakulo yan bindigan da suka kashe shugaban APC na jihar. A daren ranar Asabar ne makasan suka kai farmaki gidansa sannan suka tsere da...

Babu Wani Harin da ‘Yan Boko Haram Suka Kai Min – Zulum

0
Babu Wani Harin da 'Yan Boko Haram Suka Kai Min - Zulum Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum, ya musanta labaran kai masa hari da yayita yawo. Kamar yadda hadiminsa na harkar yada labarai, Malam Isa Gusau ya rubuta a wata...

Dalilin Ziyarar Shugabannin APC Zuwa Villa

0
Dalilin Ziyarar Shugabannin APC Zuwa Villa Gumurzun siyasa tsakanin dattijon jam'iyyar PDP, Bode George, da abokin karawarsa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu,ya sake ɗaukar zafi. George ya sake kunno wutar rikicin ne bayan ya yi iƙirarin cewar ziyarar da jiga-jigan dattijan...

Jonathan: Gwamnonin APC Sun Nuna Gazawa

0
Jonathan: Gwamnonin APC Sun Nuna Gazawa Ziyarar da gwamnonin APC suka kaiwa tsohon Shugaban kasa, Goodluck Jonathan na ci gaba da haifar da cece-kuce. PDP a martaninta ga ziyarar na gwamnonin APC ta bayyana shi a matsayin lamuncewa adawa. Kakakin jam’iyyar, Ologbondiyan...