Najeriya: Shugaban Kasar ya Dakatar da Babban Daraktan Hukumar Nazari da Bincike

0
Najeriya: Shugaban Kasar ya Dakatar da Babban Daraktan Hukumar Nazari da Bincike   Tun kafin ya hau mulki Buhari ya ke ikirarin cewa zai yaki cin hanci da rashawa. A lokacin da ya ke yakin neman zabe, Buhari ya taba cewa; "idan...

Kamar da Kasa Aciki Inji Mai Ciwon Ido: Wata Budurwa ta Saka Wani Saurayi...

0
Kamar da Kasa Aciki Inji Mai Ciwon Ido: Wata Budurwa ta Saka Wani Saurayi Mutuwar Tsaye Wata Juanita, 'yar kasar Ghana, ta ciza mazakutar wani Emmanuel bayan yayi mata fyade. Ya shiga dakinta tsakiyar dare da bindiga, inda ya kwashe mata...

Marafa ga Buni: ka Gaggauta Yin Zaɓen Shuwagabannin APC ko Kuma mu Sauke ka

0
Marafa ga Buni: ka Gaggauta Yin Zaɓen Shuwagabannin APC ko Kuma mu Sauke ka An rurowa Gwamna Mai Mala Buni na jihar Yobe wuta a kan gudanar da babban taron APC na kasa. Manyan masu ruwa da tsaki na APC sun...

Kwamandan Sojoji: Har Ruwa da Lemu Muka Rabawa Masu Zanga-Zangar Endsars a Lekki tollgate

0
Kwamandan Sojoji: Har Ruwa da Lemu Muka Rabawa Masu Zanga-Zangar Endsars a Lekki tollgate Kwamandan bataliya ta 65, Salisu Bello, ya musanta kashe-kashen da sojoji suka yi a Lekki Tollgate. A cewarsa, har ruwa da ruwan lemu sojoji suka gabatar wa...

Ibadan: Babban Shagon Uwar Gidan Ajimobi ya Kama da Wuta

0
Ibadan: Babban Shagon Uwar Gidan Ajimobi ya Kama da Wuta Babban kantin uwar gidan Ajimobi ya kama da wuta a Ibadan. A yanzu haka yan kwana-kwana na nan suna kokarin ganin sun kashe gobarar wacce ba a san musabbabinta ba. Har ila...

Zamfara: An Ceto Wasu ‘Yan Matan Katsina Daga Hannun ‘Yan Bindiga

0
Zamfara: An Ceto Wasu 'Yan Matan Katsina Daga Hannun 'Yan Bindiga Gwamnatin jihar Zamfara ta sanar da kubutar da wasu 'yammata 26 da 'yan bindiga suka sace tare da yin garkuwa da su. Ceto 'yammmatan na daga cikin nasarorin da jihar...

Kasar Larabawa: ta Haramta Kashe Mata Masu Jawo Abin Kunya

0
Kasar Larabawa: ta Haramta Kashe Mata Masu Jawo Abin Kunya Gwamnatin Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa ta ƙara tsaurara hukunci kan kisan da dangi ke yi wa mata a ƙasar a yunƙurin yin garambawul ga dokokin ƙasar. Gwamnatin ƙasar ta ce za ta...

Legas: ‘Yan Daba Sun Saci Bindigar AK-47 Guda 100

0
Legas: 'Yan Daba Sun Saci Bindigar AK-47 Guda 100 Kwamitin shugaban yan sandan Najeriya kan barnar da aka yi a lokacin zanga-zangar EndSARS ta fara fitar da bayanai. Kwamitin wanda CP Yaro Abutu ke jagoranta, ya ce yan daba sun sace...

Katsina: Rundunar ‘Yan Sanda ta Cafke Wasu Manyan ‘Yan Fashi

0
Katsina: Rundunar 'Yan Sanda ta Cafke Wasu Manyan 'Yan Fashi Yan sandan jihar Katsina sun gurfanar da wasu kasurguman yan bindiga. Har ila yau rundunar yan sandan ta baje kolin wani dillalin dalar Amurka na bogi. An yi nasarar cafke miyagun ne...

Sheikh Noreen Muhammad Siddiq: Tarihin Rayuwarsa Har Zuwa Mutuwarsa

0
Sheikh Noreen Muhammad Siddiq: Tarihin Rayuwarsa Har Zuwa Mutuwarsa Da yammacin Juma'a ne Musulmin duniya suka sami wani labari mara dadi na rasuwar fitaccen mahaddacin Al-Kur'ani Sheikh Noreen Muhammad Siddiq na kasar Sudan tare da wasu mahaddata uku. An yi jana'izar...