Tsohon Shugaban Kasan Ghana, Jerry Rawlings ya Mutu

0
Tsohon Shugaban Kasan Ghana, Jerry Rawlings ya Mutu   Shahrarren tsohon shugaban kasar Ghana, Jerry Rawlings, ya mutu bayan kamuwa da cutar COVID-19. TheCable ta tattaro cewa tsohon shugaban kasan ya mutu ne a asibitin Korle-Bu dake Accra, babbar birnin kasar, da...

Rundunar Sojoji ta Koka da Maciya Amanan Cikin ta

0
Rundunar Sojoji ta Koka da Maciya Amanan Cikin ta Rundunar sojoji ta ce kalubalen tsaro a yankin arewa na neman fin karfin gwamnatin Najeriya. A cewar rundunar sojoji, hatta a cikin sojoji akwai maciya amana. A ranar Laraba ne sakataren gwamnatin kasar...

An Kai Hari Ofishin Jakadancin Saudiyya Dake Hague

0
An Kai Hari Ofishin Jakadancin Saudiyya Dake Hague   Hukumar yan sanda dake Hague, kasar Netherlands a ranar Alhamis, 11 ga Nuwamba, ta tabbatar da labarin cewa an yi harbe-harbe a ofishin jakadancin kasar Saudiyya. Bayan samun labarin harbe-harben, jami'an tsaron garin...

Rundunar ‘Yan Sanda Na Bukatar N24.8bn – IGP

0
Rundunar 'Yan Sanda Na Bukatar N24.8bn - IGP IGP Mohammed Adamu ya ce rundunar na bukatar akalla biliyan 24.8 duk shekara domin zuba wa ababen hawansu mai. Adamu ya bayyana hakan ne lokacin da yake kare kasafin kudin hukumar na 2021...

Jahar Legas ta Kori Wasu ‘Yan sanda Daga Aiki

0
Jahar Legas ta Kori Wasu 'Yan sanda Daga Aiki Hukumar 'yan sandan jihar Legas ta kori jami'anta guda 10 saboda aikata laifuka daban-daban. Laifukan da suka aikata sun hada da karbar rashawa, amfani da matsayinsu wurin yin zalunci da sauransu. Kakakin hukumar,...

An Kara Samu ɓullowar Sabuwar Cuta a Nigeria

0
An Kara Samu ɓullowar Sabuwar Cuta a Nigeria Wata bakuwar cuta ta bulla a garin Okpeilo-Otukpa da ke jihar Benue. An tattaro cewa cutar ta halaka mutane 17 cikin yan kwanaki yayinda sauran mutane da suka harbu suke samun kulawa. Gwamnatin jihar...

Za’a Fara Biyan Haraji a Jahar Kaduna

0
Za'a Fara Biyan Haraji a Jahar Kaduna Hukumar amsar haraji ta jihar Kaduna, KADRIS, za ta wajabta wa duk wanda ya mallaki hankalin kansa biyan harajin N1000 duk shekara. A cewar shugaban hukumar, Dr Zaid Abubakar, daga ranar Laraba, za a...

‘Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa

0
'Yan Bindiga Sunyi Garkuwa Da Wani Hakimi da Yaransa Ƴan bindiga sun tafi gidan hakimin garin Matseri a Jihar Zamfara sun yi awon gaba da shi. Ƴan bindigan sun kuma sace yaran hakimin guda hudu a lokacin da suka tafi sace...

Gwamnatin Borno ta Bawa Wasu Mukamai

0
Gwamnatin Borno ta Bawa Wasu Mukamai Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Umara Zulum, ya amince da nadin mutane 132 a matsayin mataimaka na musamman, hadimai, da shugabanni a wasu hukumomi. Malam Isa Gusau, kakakin gwamna Zulum, ne ya sanar da hakan...

Amurka na Korarin Kawo Karshen ‘Yan Ta’addan Najeriya

0
Amurka na Korarin Kawo Karshen 'Yan Ta'addan Najeriya Kasar Amurka ta ce za ta taimakawa Najeriya da sauran kasashen yammacin Afrika domin yakar 'yan ta'adda. Mike Pompeo, sakataren gwamnatin kasar Amurka, ne ya fadi hakan a ranar Laraba. A kwanakin baya ne...