Sayen nagari maida kudi gida – Ado Abdullahi

0
  Haƙiƙa zaɓen kujerar gwamnan jihar Kano, zaɓe ne tsakanin guguwar wasu mutane masu neman a koma baya, ƴan a fasa kowa ya rasa. Da kuma masu angiza dukiyar al’ummar jihar cikin aljihunansu, marasa tausayin talakawa. Dukkanin waɗannan za su...

Mutane miliyan 7 ne suka yi kaura daga birane zuwa kauyuka don su yi...

0
A sakamakon kyakkyawan kudurin da Gwamnatin Xi Jingpin take da shi akan Noma a kasar Chana ya sanya dubun dubatar mutane suka yi kaura daga birane zuwa kaiyuka domin suyi noman kayan lambu da ganyayyaki. Akalla kashi 60 na al’ummar...

Wace hikima ce a gina gadar biliyan 15 a lokacin da ake fama da...

0
Daga Rilwanu Adamu Diso Da za’a jeranta buqatun talakan Kano ginin gada ba zai zo a na d’ari ba a halin da ake ciki a yanzu. Yanzu fa abin yafi k’arfin talauci ko jahilci a yadda ake kallon su, magana...

Shugaba Buhari ya yi bikin cika shekaru 76 a ranar Litinin

0
Cikin raha, a yayin da ake murnar bikin cikarsa shekaru 76 a fadar Gwamnati dake Aso Villa, Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci makisantansa da su daina rage masa shekaru. Shugaban dai bai yi karin bayani ba akan ko shekarunsa 76...

Ministan Muhalli, Jibrin yayi murabus

0
Ministan muhalli Ibrahim Usman Jibrin yayi murabus daga kasancewa mamba a majalisar zartarwa ta kasa, hakan ya biyo bayan nada ministan a matsayin sabon Sarkin Nassarawa a jihar Nassarawa. Ministan ya bayar da takardar murabus dinsa ne, a yayin zaman...

Canjin Sheka a Jigawa: Waye makaryaci?

0
  Mansur Ahmed Ban sani ba ko malamin da ya koya min lissafi ne bai k’ware ba, jama’a ku taya ni nazari, Aminu Ibrahim Ringim ya samu kuri’a 450,000 a zab’en 2015 a matsayin yawan kuri’arsa ta takarar Gwamna, a shekarar...

Na hannun daman Kwankwaso ya fice daga Kwankwasiyya zuwa Gandujiyya

0
Daya daga cikin na hannun daman tsohon Gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, wato Janar Dambazau mai ritaya ya bayyana ficewarsa daga kungiyar Kwankwasiyya zuwa Gandujiyya. Idris Bello Dambazau ya rike mukamin kwamishinan ayyuka na musamman a Gwamnatin Kwankwaso da...

An gudanar da jana’izar Sanata Ahmed Aruwa a Kaduna

0
Bayan Sallar Azahar ne aka yi Sallar Jana’izar Sanata Ahmed Mukhtar Aruwa, tsohon Sanatan Kaduna ta tsakiya a majalisar dattawa ta kasa. Sanata Aruwa ya rasu ne da sanyin safiyar ranar Lahadi a wani karamin asibiti a jihar Kaduna. Mutane da...

Gwamnatin Zamfara ta fara biyan ‘Yan kato da gora alawus

0
Gwamnatin jihar Zamfara dake Arewa maso yammacin Najeriya, ya fara biyan ‘Yan Kato da gora wadan da ta dauka domin taimakama jami’an tsaro wajen kakkabe aikin barayin shanu da Masu garkuwa da mutane don neman kudin fansa hadi da...

Ban taba nadamar abin da nayi a aikin soja ba – IBB

0
Wannan tattaunawa ce da jaridar Premium Times ta yi da tsohon Shugaban kasa Janar Ibrahim Badamasi Babangida. Sunan Janar Ibrahim Babangida ya fara fitowa a duniya, tun a ranar 13 Ga Fabrairu, 1976, ranar da abokin sa Kanar Bukar Suka...