Osinbajo ya kaddamar da bayar da kayan tallafi a Jigawa

0
Mataimakin Shugaban kasa Yemi Osinbajo ya kaddamar da bayar da kayan tallafin kayan Noma da sana’o’i a jihar Jigawa. Gwamnan jihar Jigawa Alhaji Badaru Abubakar shi ne ya samar da kayayyakin aikin tallafin domin rarrabawa fa manoma da kuma sana’o’i. The...

Wani Kare ya mutu bayan da wasu mutum hudu sukai masa fyade

0
Wani kare da aka bayyana sunansa da Courage ya mutu bayan da wasu karti su hudu sukai masa fyade a kasar Indiya. Jaridar Sun ta kasar Indiya ta ruwaito labarin wannan kare nai nan tausayi. Inda ta ruwaito cewar an...

Magu yaki karbar kyautar Ganduje ta miliyan goma ga hukumar EFCC

0
Shugaban hukumar yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa EFCC, Ibrahim Magu ya mayar da hannun Kyauta baya, inda Yaki karbar kyautar Naira miliyan goma da Ganduje ya baiwa hukumar domin shirya gasar gudun yada kanin wani. Magu ya...

Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sifeton ‘yan sanda na kasa

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin Sifeton ‘yan Sanda na kasa Ibrahim K. Idris a fadar Gwamnati dake Aso Villa a babban birnin tarayya dake Abuja.   The post Shugaba Buhari ya karbi bakuncin Sifeton ‘yan sanda na kasa appeared...

Ganduje ya baiwa hukumar EFCC tallafin Naira miliyan 10

0
Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya bayar da tallafin Naira Miliyan Goma ga hukumar Yaki da yiwa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC a shirin da take na yin wasan gudun yada Kanin wani da hukumomin yaki...

Yau ake bikin nada Atiku Abubakar Sarautar Wazirin Adamawa

0
A yau ake nada Dan takarar Shugaban kasa Alhaji Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP a matsayin Wazirin Adamawa, Sarauta mafi muhimmanci bayan Lamidon Adamawa. Bikin ya samu halartar manyan mutane a ciki da wajen kasarnan a fadar Lamidon Adamawa dake...

Metele a idon Bahaushe – Aliyu Tilde

0
  Amma ashe wanzami ba ya son jarfa. Shi ya sa adalci hatta a magana yake da dadi. Da nan muka yi ta caccakar Jonathan komi kankantar abinda ya faru. Yau ta dawo kanmu sai so muke a yi shiru...

Karuwar Talauci: Aiki ya kamata Sarkin Kano ya yi ba surutu ba – Farfesa...

0
Farfesa Umar Labdo Muhammad mutumin da yayi kaurin suna wajen sukar manufofin Mai Martaba Sarkin Kano Muhammadu Sunusi na biyu ya wallafa wannan bayanin a shafinsa na Facebook inda yake kira ga Sarkin Kano da ya daina surutu ya...

PDP: Takarar Gwamnan Kano ta Abba K. Yusuf na cikin tsaka mai wuya

0
Dan takarar Gwamnan Kano karkashin jam’iyyar PDP Abba K. Yusuf ya auka cikin rudani, abinda ya sanya ya dauko hayar kwararren lauya mai mukamin SAN dan kare takararsa. A ranar biyu ya watan Oktoba ne a wani yanayi mai cike...

Yau ake bikin Sallar cika ciki a kasar Amurka

0
  Sallar cika ciki a Amurka na iya zama sallar da tafi kowace samar da nishadi, da kuma aiwatar da wasu abubuwa da mutun baiyi suba a duk ilahirin shekarar. Bukin sallar cika ciki a Amurka ta samo asaline tun a...