Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha ta Roƙi a Kawo Karshen Yaƙin Sudan

0
Uwargidan Shugaba Buhari, Aisha ta Roƙi a Kawo Karshen Yaƙin Sudan   Uwargidan shugaban Najeriya Aisha Buhari ta roƙi a a haɗa karfi da karfe domin lafar da kurar rikicin Sudan. Jaridar Premium Times ta Najeriya ta rawaito Aisha Buhari na wannan...

‘Yan Bindiga Sun Saki Karin Dalibai Uku na Kwalejin Yauri

0
'Yan Bindiga Sun Saki Karin Dalibai Uku na Kwalejin Yauri   'Yan bindiga sun saki dalibai mata uku cikin bakwai da suka saura na kwalejin tarayya ta Yauri da suke garkuwa da su. An shafe kwanaki 60 na tattauna kafin a saki...

‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Coci Sun yi Garkuwa da Mutane 25 a Kaduna

0
'Yan Bindiga Sun Kai Hari Coci Sun yi Garkuwa da Mutane 25 a Kaduna   Wasu `yan bindiga sun kai hari kan wani Coci da ke karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna da ke arewacin Najeriya inda suka sace mutum akalla...

Rikicin Sudan: Babu Amfanin Tattauna Idan ba za a Tsagaita Wuta ba – Burhan

0
Rikicin Sudan: Babu Amfanin Tattauna Idan ba za a Tsagaita Wuta ba - Burhan   Ana ɗan samun takaitattun bayanai kan tattaunawar sulhu da Saudiyya da Amurka ke jagoranta kan Sudan a birnin Jeddah. A ranar 6 ga watan Mayu aka soma...

Adadin ‘Yan jarida da Sojojin Isra’ila Suka Kashe Cikin Shekara 21

0
Adadin 'Yan jarida da Sojojin Isra'ila Suka Kashe Cikin Shekara 21   Wata kungiya mai rajin kare lafiyar 'yan jarida ta ce jami'an tsaron Isra'ila sun kashe 'yan jarida akalla 20 tun daga shekara ta 2001, inda ta zargi sojojin kasar...

Akwai Yiyuwar Barca ta lashe La Liga na Bana

0
Akwai Yiyuwar Barca ta lashe La Liga na Bana Ranar Lahadi Espanyol za ta karbi bakuncin Barcelona a wasan mako na 34 a La Liga. Kungiyoyin biyu sun tashi 1-1 ranar 31 ga watan Disamba a Camp Nou a karawar farko...

Ba Zan Mayar da Wani Yanki na Nijeriya Saniyar Ware ba – Tinubu

0
Ba Zan Mayar da Wani Yanki na Nijeriya Saniyar Ware ba – Tinubu   Ya jinjinawa Wike bisa nasarar samar da ababen more rayuwa, goyon bayan siyasa Zaɓaɓɓen shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya yi alƙawarin yi wa ƙasa ayyukan ci...

Sudan: Bazan Tattauna da Kowa ba Har Sai an Kawo ƙarshen Rikicin ƙasar –...

0
Sudan: Bazan Tattauna da Kowa ba Har Sai an Kawo ƙarshen Rikicin ƙasar - Hemedti   Ɗaya daga cikin janar-janar ɗin sojin da ke faɗa da juna a Sudan, wanda ke jagorantar dakarun RSF ya shaida wa BBC cewa ba zai...

Shugaba Buhari ya Tsawaita Wa’adin Babban Kwanturolan Hukumar Kula da Shigi da Fice

0
Shugaba Buhari ya Tsawaita Wa'adin Babban Kwanturolan Hukumar Kula da Shigi da Fice   Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tsawaita wa'adin babban kwanturolan hukumar kula da shigi da fice ta ƙasar, Isah Jere Idris har zuwa ranar 29 ga watan Mayu...

Karo na Biyu: Shugaba Buhari ya ɗage Kidayar 2023

0
Karo na Biyu: Shugaba Buhari ya ɗage Kidayar 2023 A karo na biyu, shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya ɗage kidayar 2023 da aka shirya gudanarwa a Najeriya. Ya ɗauki wannan matakin ne bayan ganawa da shugaban NPC na ƙasa, Nasir Isa-Kwarra,...