Zaɓen 2023: Atiku ya Halarci Zaman Kotun da ke Kalubalantar Nasarar Tinubu

0
Zaɓen 2023: Atiku ya Halarci Zaman Kotun da ke Kalubalantar Nasarar Tinubu   Tsohon shugaban kasar Najeriya wanda kuma ya yi takarar shugaban kasa a zaɓen 2023, Atiku Abubakar ya halarci zaman kotun da za a cigaba a yau Alhamis kan...

Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Manoma a Jihar Neja

0
Ƴan Bindiga Sun yi Garkuwa da Manoma a Jihar Neja   Rahotanni daga jihar Neja a Najeriya na cewa 'yan bindiga sun yi garkuwa da manoma a wani ƙauye da ke karamar hukumar Paikoro. Wasu daga cikin mazaunan ƙauyen na Kaffin-Koro sun...

Taƙaddama ta Kaure Tsakanin APC da PDP Kan Batun Miƙa Mulki a Zamfara

0
Taƙaddama ta Kaure Tsakanin APC da PDP Kan Batun Miƙa Mulki a Zamfara   Taƙaddama ta ƙaure tsakanin gwamnatin APC mai barin gado da kuma ta jam'iyyar PDP mai zuwa a jihar Zamfara, bayan zargin cewa ƙananan kwamitocin karɓar mulki na...

Hauhawar Farashin Kayayyaki a Ghana ya Ragu Zuwa Kashi 41.2 cikin 100

0
Hauhawar Farashin Kayayyaki a Ghana ya Ragu Zuwa Kashi 41.2 cikin 100 Hukumar Kididdiga ta Ghana ta ce hauhawar farashin kayayyaki a kasar ya ragu zuwa kashi 41.2 cikin 100 a cikin watan Afrilu, Wannan wani ci gaba ne daga kashi...

Kama Imran Khan ya Saɓa Doka – Kotun Koli

0
Kama Imran Khan ya Saɓa Doka - Kotun Koli Kotun koli a Pakistan da ta umurci hukumomi da su gabatar da tsohon Firaiminista Imran Khan wanda ke tsare a gaban Alkalai a wannan Alhamis din, ta ce an saɓa doka...

Ban Gama Bayyana Rayuwar da Kasar Hausa ke Ciki ba Har Yanzu a Film...

0
Ban Gama Bayyana Rayuwar da Kasar Hausa ke Ciki ba Har Yanzu a Film din "MANYA MATA" - Abdul Amart Hannatu Suleiman Abba Abdulrahman muhammad Wanda aka fi sani da Abdul Amart ya ce har yanzu Bai Gama fayyace abubuwa da...

Auren Dole: Budurwa ta Maka Mahaifinta a Kotu

0
Auren Dole: Budurwa ta Maka Mahaifinta a Kotu   Wata budurwa mai shekara 20 ta kai mahaifinta kotu kan kokarin yi mata auren dole. Matashiyar mai suna Fatima Aliyu daga garin Kaduna ta shaida wa kotun shari'ar Musulunci cewa tana da wanda...

An Tsaurara Matakan Tsaro a Babban Birnin Rasha

0
An Tsaurara Matakan Tsaro a Babban Birnin Rasha   An tsaurara matakan tsaro a Moscow babban birnin Rasha, a yayin da ake shirin faretin bikin ranar nasara wadda aka fi sani da Victory Day. Ana gudanar da bikin ne domin tunawa da...

Tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan ya Shiga Hannu

0
Tsohon Firaministan Pakistan, Imran Khan ya Shiga Hannu   An kama tsohon firaministan Pakistan, Imran Khan a wajen babbar Kotu da ke birnin Islamabad. Mista Khan na hanyar halartar zaman kotu, inda ake tuhumarsa da rashawa, wanda ya yi zargin cewa bi-ta-da-kullin...

Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu a Hare-Haren Sama a Gaza

0
Mutane 10 Sun Rasa Rayukansu a Hare-Haren Sama a Gaza   Akalla mutane goma ne suka rasa rayukansu a wasu hare-hare ta sama da Isra'ila ta kaddamar cikin dare a Zirin Gaza. Sojojin Isra'ilar sun ce sun hari mambobin kungiyar gwagwarmayar Falasdinawa...