Adadin Kudin da Muke Buƙatar Domin Kai Kayan Agaji Sudan – MDD

0
Adadin Kudin da Muke Buƙatar Domin Kai Kayan Agaji Sudan - MDD   Majalisar Ɗinkin Duniya ta ce tana buƙatar $3bn domin kai agaji zuwa Sudan. MDD ta ce ana sa ran mutum sama da rabin miliyan ne za su tsere daga...

Shugaba Buhari ya Yaba wa Hilda Baci, da ke Kokarin Kafa Tarihin Girki a...

0
Shugaba Buhari ya Yaba wa Hilda Baci, da ke Kokarin Kafa Tarihin Girki a Duniya   Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya yaba wa Hilda Baci da ke kokarin kafa tarihi a matsayin wacce ta fi daɗewa tana girki a duniya. Buhari ya...

Cin Zarafin ɗan Sanda: Rundunar Ƴan Sanda ta Tsare mawaki, Seun Kuti

0
Cin Zarafin ɗan Sanda: Rundunar Ƴan Sanda ta Tsare mawaki, Seun Kuti Rundunar 'yan sandan Najeriya a Legas ta ce ta kama mawaki, Seun Kuti bisa zargin cin zarafin wani jami'in ɗan sanda. Kakakin rundunar, Benjamin Hundeyin ya wallafa hoton mawakin...

Yadda Uwa ta Rasa Ranta a Kokarin Raba Faɗa Tsakanin ‘Ya’yanta Biyu

0
Yadda Uwa ta Rasa Ranta a Kokarin Raba Faɗa Tsakanin 'Ya'yanta Biyu   Wata mata mai suna Zainab Ibrahim ta rasa ranta a kokarin raba fada tsakanin 'ya'yanta maza biyu, Inusa da Usman. Duk da cewa babu cikakken bayani kan abin da...

‘Yan Bindiga Sun Sace Mutane 50 a Jihar Neja

0
'Yan Bindiga Sun Sace Mutane 50 a Jihar Neja   'Yan bindiga sun yi garkuwa da mutum 50 a wani kauyen da ke jihar Neja a tsakiyar Najeriya. Jaridar Nation ta Najeriya ta rawaito cewa yankin da lamarin ya faru na yawaita...

Rundunar ‘Yan Sanda ta Kama ƙaramin Yaron da ya Shirya Yadda za a yi...

0
Rundunar 'Yan Sanda ta Kama ƙaramin Yaron da ya Shirya Yadda za a yi Garkuwa da Shi   Rundunar ƴan sandan jihar Delta ta samu nasarar cafke wani ƙaramin yaro wanda ya shirya yadda za a yi garkuwa da shi. Yaron mai...

Ba Bacci: Abubuwa Game da ‘Yan Najeriya ta Farko da ta Jera Kwana 4...

0
Ba Bacci: Abubuwa Game da 'Yan Najeriya ta Farko da ta Jera Kwana 4 Tana Girki   ‘Yar kasuwa kuma kuku a Najeriya, Hilda Baci ta na kokarin kafa tarihi na wadda tafi kowa dadewa tana girki a duniya. Tata Tondon ‘yar...

Hukumar NERC ta Hana Kamfanonin DisCos Karɓar Kuɗaɗe Daga Hannun Kwastomomin da aka Yankewa...

0
Hukumar NERC ta Hana Kamfanonin DisCos Karɓar Kuɗaɗe Daga Hannun Kwastomomin da aka Yankewa Wuta   Hukumar kula da wutar lantarki ta ƙasa NERC, ta hana kamfanonin rarraba wuta wato DisCos, karɓar kuɗaɗe daga hannun kwastomomin da aka yankewa wuta. Ana sa...

Bam ya Fashe a Babban Birnin Jihar Taraba

0
Bam ya Fashe a Babban Birnin Jihar Taraba   Mutane a birnin Jalingo na jihar Taraba sun shiga firgici, bayan wani abin fashewa ya fashe a birnin. Abin fashewar wanda ake kyautata zaton bam ne ya fashe ne dai a wata matsaya...

Ƴan bindiga na Yin Hijira Daga Zamfara Zuwa Kaduna

0
Ƴan bindiga na Yin Hijira Daga Zamfara Zuwa Kaduna   Mazauna ƙauyukan Kaduna sun nuna damuwarsu tare da ankarar da cewa 'yan bindiga da ke tsere wa luguden wutar da ake musu a Zamfara na samun mafaka a dazukan da ke...