Jami’an ‘Yan Sandan Jihar Kano Sun Kama Bindigogin AK-47
Jami'an 'Yan Sandan Jihar Kano Sun Kama Bindigogin AK-47
Yan sanda sun kama wasu bindigogin AK-47 guda hudu da ake kokarin shigewa da su a jihar Kano.
Jami'an tsaro da ke sintiri a Kwanar Garko da ke kan hanyar Bauchi zuwa...
Hatsarin Mota ya Rutsa da ɗaliban Jami’ar Najeriya, ya yi Ajalin Mutane 5
Hatsarin Mota ya Rutsa da ɗaliban Jami'ar Najeriya, ya yi Ajalin Mutane 5
Wani mummunan hatsarin mota ya yi ajalin mutane biyar a jihar Bayelsa ranar Jumu'a 28 ga watan Afrilu, 2023.
Rahotanni sun nuna cewa ɗaya daga cikin motocin da...
Masu Sharar Titi Sun Magantu Kan Albashin da Ake Biyansu
Masu Sharar Titi Sun Magantu Kan Albashin da Ake Biyansu
Wasu mata da aka dauka aikin shara da tsaftace tituna sun ba da labarin rayuwarsu.
Sun bayyana gwagwarmayar da suke sha wajen rayuwa a kan albashin N8000 duk wata.
Matan sun kuma...
Sama da Shekaru 2: Hukumomin Dake Karkashin Ma’aikatar Cikin Gida Sun Koka Kan Rashin...
Sama da Shekaru 2: Hukumomin Dake Karkashin Ma'aikatar Cikin Gida Sun Koka Kan Rashin Karin Albashi
Hukumomin dake karkashin ma'aikatar cikin gida, wanda suka hada da NIS, NSCDC, FFS da NCS sun koka kan yadda maganar karin albashinsu taki ci...
Ranar Buga Wasan Real Madrid da Getafe a La Liga
Ranar Buga Wasan Real Madrid da Getafe a La Liga
Mahukuntan La Liga sun bayyana ranar da Real Madrid za ta karbi bakuncin Getafe a karawar mako na 34 a kakar bana.
Getafe za ta ziyarci Santiago Bernabeu, domin kece raini...
Abubuwa Game da Wasan Tottenham da United
Abubuwa Game da Wasan Tottenham da United
Tottenham za ta karbi bakuncin Manchester United a wasan mako na 33 a Premier League ranar Alhamis.
Tottenham tana mataki na bakwai a teburin Premier League da maki 53, ita kuwa United mai kwantan...
Rasha na Ci gaba da Kai Hare-Hare Birnin Bakhmut na Ukraine
Rasha na Ci gaba da Kai Hare-Hare Birnin Bakhmut na Ukraine
Jami'ai a birnin Kyiv, sun ce Rasha ta zafafa kai hare-hare da makaman Atilari da na roka a kusa da birnin Bakhmut na Ukraine.
Rahotanni sun bayyana cewa an kai...
Gobara ta Lalata Shaguna 150 a Kasuwar Ƴan Katako da ke Zariya
Gobara ta Lalata Shaguna 150 a Kasuwar Ƴan Katako da ke Zariya
Akalla shaguna 150 ne gobara ta lalata a kasuwar ƴan Katako da ke Zariya a jihar Kaduna.
Rahotanni sun ce gobarar ta tashi ne da misalin karfe 1 na...
Kada ‘Yan Najeriya su ɗora wa Gwamnatin Buhari Laifin Rashin Kubutar da Sauran ‘Yan...
Kada 'Yan Najeriya su ɗora wa Gwamnatin Buhari Laifin Rashin Kubutar da Sauran 'Yan Matan Chibok - Fadar Shugaban ƙasa
Fadar shugaban ƙasar Najeriya ta ce kada ƴan Najeriya su ɗora wa gwamnatin shugaba Muhammadu Buhari laifin rashin kubutar da...
Rikicin Sudan: Dakarun RSF Sun Zargi Sojojin ƙasar da Far wa Sansanoninsu
Rikicin Sudan: Dakarun RSF Sun Zargi Sojojin ƙasar da Far wa Sansanoninsu
Dakarun RSF da ke faɗa a Sudan, sun zargi sojojin ƙasar da far wa sansanoninsu da ke yankin Kafuri da birnin Bahri da kuma arewacin Khartoum.
Dakarun sun ce...





















