Ambaliyar Ruwa ta yi Sanadiyar Ruftawar Kabaruruka a Kano

Lamarin ruftawar kaburburan a makabartar ta Abbatuwa ya faru ne a jiya Laraba

A cewar daya daga cikin masu kula da makabarar, ya ce a duk shekara suna fama da matsalar ambaliyar ruwa sakamakon rashin magudanan ruwa a makabartar wanda ya sanya sai dai su fasa katangar da aka kewaye makabartar don samar wa ruwan hanya.

 
VISIT OUR OTHER WEBSITES
PRNigeria.com EconomicConfidential.com Hausa.PRNigeria.com
EmergencyDigest.com PoliticsDigest.ng TechDigest.ng
HealthDigest.ng SpokesPersonsdigest.com TeensDigest.ng
ArewaAgenda.com Hausa.ArewaAgenda.com YAShuaib.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here