INEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta
INEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta
Hukumar zaɓen Najeriya ta yi watsi da kiraye-kirayen da wasu ke yi wa shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan ya sauka daga muƙaminsa.
Cikin wata sanarwa da INEC ɗin ta fitar ta...
Shugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-Naɗa
Shugaba Tinubu ya yi Sababbin Naɗa-Naɗa
Abuja - Kwana biyu bayan rasa wasu masu mukamai a gwamnatinsa, Bola Tinubu ya yi sababbin nade-nade.
Shugaban Tinubu ya amince da nadin Dalhatu Abubakar a matsayin shugaban hukumar kula da kasuwancin kasa, NCX.
A wata...
Zaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INEC
Zaɓen 2027: ADC ta Buƙaci Cire Shugaban INEC
Jam'iyyar adawa ta ADC a Najeriya ta buƙaci a cire shugaban hukumar zaɓen ƙasa INEC, Farfesa Joash Amupitan.
ADC ta ce hukumar ta koma ƴan amshin shatar jam'iyya mai mulki ta APC, kuma...
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?
Zaɓen 2027: Me ya sa ƴan Adawa Suka Zaɓi ADC?
Bisa ga dukkan alamu a Najeriya an kama hanyar gina babbar hadaka ta siyasa gabanin babban zaben kasar na 2027, bayan shigar tsohon gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso jam'iyyar ADC.
Ana...
Ban Taɓa Yarda da NATO ba – Trump
Ban Taɓa Yarda da NATO ba - Trump
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya ce yana nazarin yiwuwar janye Amurka daga ƙungiyar tsaro ta NATO, kamar yadda ya bayyana a wata hira da ya yi da jaridar The Telegraph.
Jaridar ta ruwaito...
An ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai
An ɗage Sauraron Bayar da Belin El-Rufai
Babbar Kotun Tarayya da ke Jihar Kaduna ba ta yanke hukunci kan buƙatar beli da tsohon gwamnan jihar, Nasir El-Rufai, ya gabatar ba inda ta ce za ta sanar da matsayarta a ranar...
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na...
Gawuna ya Ajiye Muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar Bankin Bayar da Lamunin Gidaje na Najeriya
Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano kuma ɗan takarar gwamnan Jihar na jam’iyyar APC a 2023, Nasiru Yusuf Gawuna, ya ajiye muƙaminsa na Shugaban Hukumar Gudanarwar...
Ashiru Kudan ya Fice Daga Jam’iyyar PDP Zuwa ADC
Ashiru Kudan ya Fice Daga Jam'iyyar PDP Zuwa ADC
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Kaduna na jam'iyyar PDP, Isa Ashiru Kudan ya fice daga jam'iyyar.
Cikin wata sanarwa da ya fitar, Ashiru ya ce ya auki matakin ne sakamakon rigingimun da...
Rabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC
Rabiu Kwankwaso ya Koma Jam’iyyar Haɗaka ta ADC
Tsohon gwamnan jihar Kano kuma jagoran Kwankwasiyya, Rabiu Musa Kwankwaso ya koma jam’iyyar haɗaka ta ADC tare da magoya bayansa bayan ficewarsa daga jam’iyyar NNPP.
An gudanar da bikin komawarsa ne a gidansa...
Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?
Dagaske Saraki Zai yi Takara da Tinubu a Zaben 2027?
Abuja - Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya sanar da cewa ba zai tsaya takarar shugabancin ƙasa ba a babban zaɓen shekarar 2027.
Bukola Saraki, ya bayyana cewa ya ɗauki...





















