Shugaba Buhari Ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro a Fadarsa Dake Abuja
Shugaba Buhari Ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro a Fadarsa Dake Abuja
Shugaba Buhari ya shiga tattauna da shugabannin tsaron kasar nan a fadarsa dake babban birnin tarayya Abuja.
Daga cikin waɗanda suka halarci taron akwai hafsoshin soji, sufetan yan sanda...
Ba Hakanan Kawai Shugaba Buhari ya Nada ni Ministan Wutar Lantarki ba – Abubakar...
Ba Hakanan Kawai Shugaba Buhari ya Nada ni Ministan Wutar Lantarki ba - Abubakar Aliyu
Abubakar Aliyu, sabon ministan wutar Lantarki ya ce ba hakanan kawai Shugaba Buhari ya nada shi ministan Wutar Lantarki ba.
Aliyu ya bayyana cewa shugaban kasar...
Mafi Yawancin ‘Yan Bindiga da ke Adabar mu Fulani ne – Gwamna Masari
Mafi Yawancin 'Yan Bindiga da ke Adabar mu Fulani ne - Gwamna Masari
Gwamna Aminu Masari ya ce mafi yawancin 'yan bindigan da ke arewa maso yamma Fulani ne.
Gwamnan na jahar Katsina ya kuma ce 'yan bindigan da ke yankin...
Shugaba Buhari ya Nada Dr. Ifedayo Morayo Adetifa a Matsayin Sabon Darekta Janar na...
Shugaba Buhari ya Nada Dr. Ifedayo Morayo Adetifa a Matsayin Sabon Darekta Janar na Hukumar NCDC ta Kasa
Dr. Ifedayo Morayo Adetifa zai hau kujerar Darekta-Janar na hukumar NCDC.
Sabon Darektan zai canji Dr. Chikwe Ihekweazu wanda zai tafi kungiyar WHO.
Yemi...
APC na Ganin Jonathan Zai Kai ta ga ci Idan ya yi Takarar Shugaban...
APC na Ganin Jonathan Zai Kai ta ga ci Idan ya yi Takarar Shugaban Kasa a 2023
Ana ta rade-radin APC tana zarwacin tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan.
Jam’iyyar na tunanin Jonathan zai kai ta ga ci idan ya yi takarar...
Zaben Kananan Hukumomi : Mutane na Dariya na sha Kaye a Akwatina Amma Demokradiyya...
Zaben Kananan Hukumomi : Mutane na Dariya na sha Kaye a Akwatina Amma Demokradiyya ce ta yi Aiki - El-Rufa'i
Gwamnan jahar Kaduna Nasir El-Rufai ya ce kayan da APC ta sha a akwatinsa ya nuna jam'iyyar bata yi magudi...
Daga Ranar da Jonathan ya Koma APC ya Gama Zubar da Ragowar ƙimarsa –...
Daga Ranar da Jonathan ya Koma APC ya Gama Zubar da Ragowar ƙimarsa - Dr Nwodo
Jigon babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP ya gargaɗi Jonathan kan shirin komawa APC mai mulki.
Dr Okwesilieze Nwodo, wanda tsohon shugaban PDP ne yace...
Mahamady Doumbouya: Abubuwa Game da Sojan da ya Jagoranci ƙwace Mulki a Guinea
Mahamady Doumbouya: Abubuwa Game da Sojan da ya Jagoranci ƙwace Mulki a Guinea
Wani juyin mulkin soja a kasar Guinea ya kawo karshen mulkin Shugaba Alpha Conde mai cike da ce-ce -ku-ce, kasa da shekara guda bayan da ya lashe...
Bisa Kuskure: Gwamnatin Tarayya Zata Karbo Kudaden da ta Biya Likitoci 588
Bisa Kuskure: Gwamnatin Tarayya Zata Karbo Kudaden da ta Biya Likitoci 588
Gwamnatin tarayya za ta karbo miliyoyin nairorin da ta yi kuskuren biyan likitoci 588 da ke fadin kasar nan.
Ministan kwadago da ayyuka, Chris Ngige ne bayyana hakan yayin...
Gwamna El-Rufa’i da Gwamna Lalong Zasu Hada Kai Don Magance Matsalolin Tsaro
Gwamna El-Rufa'i da Gwamna Lalong Zasu Hada Kai Don Magance Matsalolin Tsaro
Gwamnan jahar Kaduna ya yi alkawarin hada kai da na jahar Filato don magance matsalolin tsaro.
Ya bayyana haka ne yayin da ya kai ziyarar jajantawa a jahar ta...





















