Home SIYASA Page 101

SIYASA

Magance Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Imo

0
Magance Matsalar Tsaro: Shugaba Buhari ya Dira Jahar Imo   Shugaba Buhari yayi alkawarin taimakawa gwamnan Imo wajen ayyuka da tsaro. Buhari ya kaddamar da manyan ayyukan da gwamnan yayi a jahar. Imo - Shugaba Muhammadu Buhari, a ranar Alhamis, ya yi alkawarin...

A Shirye Muke Don Kwace Mulki Daga Hannun APC a Zaɓen 2023 – Gwamnonin...

0
A Shirye Muke Don Kwace Mulki Daga Hannun APC a Zaɓen 2023 - Gwamnonin PDP   Gwamnonin da suka ɗare kan madafun iko karkashin PDP sun bayyana shirin da suke na kwace mulki daga hannun APC. Shugaban ƙungiyar gwamnonin, Aminu Tambuwal, yace...

Bayan Karbar Mulki a Afghanistan: Saudiyya ta yi Magana Kan Gwamnatin Taliban

0
Bayan Karbar Mulki a Afghanistan: Saudiyya ta yi Magana Kan Gwamnatin Taliban   Saudiyya ta ce tana fatan gwamnatin riƙon ƙwarya a Afghanistan za ta taimaka wajen tabbatar da zaman lafiya da kwanciyar hankali da kawo ƙarshen tashin hankali da tsattsauran...

Allah ya maimaita Mana irin Buhari a 2023: Gwamna Wike ya yi Martani Kan...

0
Allah ya maimaita Mana irin Buhari a 2023: Gwamna Wike ya yi Martani Kan Addu'ar Gwamna Umahi   Gwamnan Rivers ya yi martani mai zafi ga gwamnan Ebonyi kan addu'an da yayi. Umahi yayi addu'an cewa Allah ya maimaita mana Buhari a...

Katse Layukan Waya: Gwamnatin Kaduna ta musanta Jita-Jitar

0
Katse Layukan Waya: Gwamnatin Kaduna ta musanta Jita-Jitar   Gwamnatin jahar Kaduna ta musanta wata jita-jita da ke yawo a shafukan sada zumunta da ke cewa gwamnatin jahar na shirin katse sadarwa a jahar don yaki da 'yan bindiga kamar yadda...

Gwamnan Jahar Kogi ya Bayyana Cewa Jaharsa ta Fara Samar da Man Fetur

0
Gwamnan Jahar Kogi ya Bayyana Cewa Jaharsa ta Fara Samar da Man Fetur   Gwamnan jahar Kogi, Yahaya Bello ya ce yanzu jahar Kogi za ta iya samar da man fetur. Gwamnan ya fadi hakan ne bayan kammala taro da shugaba Buhari...

Shugaba Buhari ya Amince da sababbin Naɗe-Naɗe a Ma’aikatar Ilimi

0
Shugaba Buhari ya Amince da sababbin Naɗe-Naɗe a Ma'aikatar Ilimi   Shugaba Buhari ya amince da sake maida wasu shugabanni a wasu hukumomi dake ma'aikatar Ilimi. Hakanan kuma Shugaban ya yi wasu sababbin naɗe-naɗe a wasu hukumomin ilimi masu muhimmaci na kasa. Wannan...

An Samu Saɓanin Ra’ayi Tsakanin Gwamnatin Tarayya da Jahohi Kan Karɓar Kuɗaɗen Haraji

0
An Samu Saɓanin Ra'ayi Tsakanin Gwamnatin Tarayya da Jahohi Kan Karɓar Kuɗaɗen Haraji   Ana ci gaba da ce-ce-ku-ce tsakanin gwamnatocin jahohin Najeriya da gwamnatin Tarayya kan tsarin karɓar kuɗaɗen haraji kan kayayyakin more rayuwa a faɗin kasar. Wannan ya biyo bayan...

Gwamnatin Jahar Imo na Shirin Tarbar Shugaba Buhari a Ranar Alhamis, 9 ga Watan...

0
Gwamnatin Jahar Imo na Shirin Tarbar Shugaba Buhari a Ranar Alhamis, 9 ga Watan nan   Yanzu haka an shirya komai don ziyarar shugaban kasa Muhammadu Buhari zuwa jahar Imo a ranar Alhamis, 9 ga watan Satumba. Yayin ziyarar tasa, shugaban kasar...

Kungiyar Taliban ta Nada Sabon Firayim Minista na Kasar Afghanistan

0
Kungiyar Taliban ta Nada Sabon Firayim Minista na Kasar Afghanistan   Kungiyar Taliban ta nada Mullah Mohammad Hassan Akhund a matsayin sabon Faraim Minista na kasar Afghanistan. Zabihullah Mujahid, mai magana da yawun kungiyar ta Taliban ne ya bayyana hakan a cikin...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta