Wadanda Ake Ganin Zasu Iya Maye Gurbin Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono
Wadanda Ake Ganin Zasu Iya Maye Gurbin Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono
Hasashe sun nuna cewa mutum daya daga cikin Nasiru Baballe Ila, Alhaji Akibu Ibrahim Bello, Ismaeel Buba Ahmed da Suleiman AbdulRahman na iya zama sabon ministan Shugaba Buhari.
Hakan...
Kammala Wa’adi: Gwamnonin Najeriya 18 da Zasu Sauka Daga Kan Kujerarsu a 2023
Kammala Wa'adi: Gwamnonin Najeriya 18 da Zasu Sauka Daga Kan Kujerarsu a 2023
A ka'idar siyasar Najeriya, shugaban kasa da gwamnoni kan yi shekaru takwas ne kacal a kan karagar mulki.
Duba ga wannan al'ada ta siyasar kasar, kimanin gwamnoni 18...
Shugaba Buhari ya Nuna Rashin Jindadinsa Kan Yajin Aikin Likitoci
Shugaba Buhari ya Nuna Rashin Jindadinsa Kan Yajin Aikin Likitoci
Shugaba Muhammadu Buhari ya gindaya sharuddan biyan albashin likitoci da ke yajin aiki.
Buhari ya bayyana cewa har sai an gudanar da shirin tantancewa kafin a biya su kudaden da suke...
Shugaba Buhari ya Tafi da Kowane Bangare na Kasar nan a Mulkinsa – Uchenna...
Shugaba Buhari ya Tafi da Kowane Bangare na Kasar nan a Mulkinsa - Uchenna Orji
Dave Umahi yana nan a kan bakarsa na rokon Ubangiji ya kawo wa wani irin Buhari.
Wannan magana da gwamnan Ebonyin ya yi, ya jawo masa...
Shugaba Buhari ya Bayyana Abinda Yake ba shi Mamaki da ‘Yan Kabilar Igbo
Shugaba Buhari ya Bayyana Abinda Yake ba shi Mamaki da 'Yan Kabilar Igbo
Buhari ya samu muhimman karramawa daga wajen shugabannin yankin Igbo.
Shugaban kasan ya kai ziyara jahar Imo ranar Alhamis, 9 ga Satumba.
Buhari yace yana mamakin dalilin da zai...
Magance Tsaro: Jahar Katsina ta Fitar da Sabon Tsarin Fentin Ababen Hawa na Haya...
Magance Tsaro: Jahar Katsina ta Fitar da Sabon Tsarin Fentin Ababen Hawa na Haya a Jahar
Gwamnatin Katsina ta fitar da sabon tsarin kalolin fentin motocin haya a jahar.
Wannan na daga cikin matakan tabbatar da tsaro da gwamnatin ke dauka,...
Bayan Sauke Shi: Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono ya yi Magana Kan Ma’aikatar Noma
Bayan Sauke Shi : Tsohon Ministan Noma, Sabo Nanono ya yi Magana Kan Ma'aikatar Noma
Tsohon ministan noma, Alhaji Sabo Nanono, ya bayyana cewa jagorancin ma'aikatar noma yana da wahala sosai.
Nanono ya faɗi haka ne a wurin taron mika harkokin...
Ziyara: Hotunan Shugaba Buhari a Jahar Imo
Ziyara: Hotunan Shugaba Buhari a Jahar Imo
A ranar Alhamis ne shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ziyarci jahar Imo da ke kudu maso gabashin kasar.
Shugaban ya samu gagarumar tarba daga 'yan jahar, duk da kiran da kungiyar 'yan a-aware ta...
Sauya Sheka: Jam’iyyar APC ta Samu Karin Membobi Daga PDP a Jahar Osun
Sauya Sheka: Jam'iyyar APC ta Samu Karin Membobi Daga PDP a Jahar Osun
Daruruwan yan babbar jam'iyyar adawa PDP sun sauya sheka zuwa APC a hukumance a jahar Osun.
Daga cikin waɗanda suka sauya shekar akwai tsohon gwamnan jahar da sauran...
Ya yi Wuri da za a Fara Kira ga Shugabancin Igbo a 2023 –...
Ya yi Wuri da za a Fara Kira ga Shugabancin Igbo a 2023 - Gwamna David Umahi
Gwamna Dave Umahi ya sake yin Allah wadai da jerin tattaunawar da ake yi game da zabubbukan 2023 a kasar.
Gwamnan jahar Ebonyi ya...





















