Ranto Bashin Kudade: Shugaba Buhari ya Buƙaci Majalisa ta Bashi Damar
Ranto Bashin Kudade: Shugaba Buhari ya Buƙaci Majalisa ta Bashi Damar
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya ya buƙaci majalisar dokokin ƙasar ta bashi dama ya ranto Naira 1,668, 417, 229, 124.5, wato Naira Triliyan daya da biliyan dari shida da...
Hasashe Ya Nuna Cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na Hararar Muhimman Kujeru 2 a Zaɓen...
Hasashe Ya Nuna Cewa Gwamna Abdullahi Ganduje na Hararar Muhimman Kujeru 2 a Zaɓen 2023
Yanzu kallo ya koma sama yayin da yan siyasa ke shirye-shirye don samun tudun dafawa a babban zaben kasar na 2023 da ke kara gabatowa.
Hasashe...
Neman Takarar Gwamnan Legas a 2023: Femi Gbajabiamila ya Musanta Jita-Jitar
Neman Takarar Gwamnan Legas a 2023: Femi Gbajabiamila ya Musanta Jita-Jitar
Kakakin majalisar wakilan tarayya, Femi Gbajabiamila, ya musanta rahoton cewa yana shirin tsayawa takarar gwamna a 2023.
Kakakin majalisar ya bayyana cewa gwamnan jahar Lagos na yanzun yana yin abinda...
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Jerry Gana ya Shawarci ‘Yan Najeriya da su Tashi Tsaye...
Tsohon Ministan Sadarwa, Farfesa Jerry Gana ya Shawarci 'Yan Najeriya da su Tashi Tsaye a Zaɓen 2023
Tsohon ministan sadarwa, Farfesa Jerry Gana, ya shawarci yan Najeriya kan matakin da ya dace su ɗauka kan shugabannin da suka gaza.
Gana ya...
Jiga-Jigan Jam’iyyar APC na Jahar Taraba da ke Hangen Kujerar Ministan Wuta
Jiga-Jigan Jam'iyyar APC na Jahar Taraba da ke Hangen Kujerar Ministan Wuta
Jagororin APC na Taraba suna sha’awar rike mukamin Ministan wuta.
Shugaban jam’iyyar na Taraba yace mutane har 32 suke harin kujerar.
Daga ciki akwai Garba Umar, Sani Danladi da Sanata...
Tsohon Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Adamu ya Bayyana Mulkin Karba-Karba a Matsayin Wanda ya Saɓawa...
Tsohon Gwamnan Nasarawa, Abdullahi Adamu ya Bayyana Mulkin Karba-Karba a Matsayin Wanda ya Saɓawa Kundin Tsarin Mulki
Sanata Abdullahi Adamu na jahar Nasarawa ya ayyana cewa tsarin karba-karba ya sabawa kundin tsarin mulkin Najeriya
Tsohon gwamnan, wanda ya bayyana haka a...
Bogi da na Gaske: Hanyoyi 5 da zu ku bi Wajen Bambance Kudaden
Bogi da na Gaske: Hanyoyi 5 da zu ku bi Wajen Bambance Kudaden
Kowa na son kudi, hakazalika a kullum ana kashe kudaden da ba adadi, wannan yasa kudi ke da matukar daraja a idon kowane dan adam mai rai...
Jam’iyyar APC ta Fitar da Ranar da za ta Gudanar da Taronta na Jahohi
Jam'iyyar APC ta Fitar da Ranar da za ta Gudanar da Taronta na Jahohi
Jam'iyyar APC da ke mulki a Najeriya ta tsayar da ranar 2 ga watan Oktobar 2021 a matsayin ranar taronta na jahohi.
Wannan na kunshe a cikin...
‘Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Jigon PDP na Jahar Edo, Owere Dickson
'Yan Bindiga Sun yi Garkuwa da Jigon PDP na Jahar Edo, Owere Dickson
Rahotanni sun bayyana cewa an sace wani jigon jam’iyyar PDP kuma jagoran jam’iyyar a gundumar Sanatan Edo ta Kudu, Owere Dickson Imasogie tare da direban sa a...
‘Yan Bindiga Sun yi Watsi da Damar da Suka Samu ta Sulhu a Baya...
'Yan Bindiga Sun yi Watsi da Damar da Suka Samu ta Sulhu a Baya - Gwamna Matawalle
Gwamnan jahar zamfara da ke arewacin najeriya, bello matawalle ya ce 'yan bindiga sun yi watsi da damar da suka samu ta sulhu...




















