Home SIYASA Page 98

SIYASA

Komawa APC: Goodluck Jonathan ya yi Magana Kan Jita-Jitar

0
Komawa APC: Goodluck Jonathan ya yi Magana Kan Jita-Jitar   Dr Goodluck Ebele Jonathan, tsohon shugaban Nigeria ya karyata jita-jitar cewa ya koma jam'iyyar APC. A ranar Laraba ne wata rahoto ta rika yawo a dandalin sada zumunta da ke cewa Jonathan...

APC ta Bayyana Cewa za ta Dauki Mataki Kan ‘Ya’yan Jam’iyyar da Suka kai...

0
APC ta Bayyana Cewa za ta Dauki Mataki Kan 'Ya'yan Jam'iyyar da Suka kai Karar ta Gaban Alkali   Uwar APC za ta hukunta wadanda suke kai karar Jam’iyya gaban Alkali. Wani jigon jam’iyyar yace sun gaji da surutu, za su fara...
haruna inuwa

Majalisar Dokokin Jahar Kaduna ta Tsige Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar, Haruna Inuwa

0
Majalisar Dokokin Jahar Kaduna ta Tsige Shugaban Masu Rinjaye na Majalisar, Haruna Inuwa   'Yan majalisar dokokin jahar Kaduna sun tsige Haruna Inuwa, shugaban masu rinjaye na majalisar. An tsige Inuwa ne a ranar Laraba bayan da 'yan majalisa na APC 17...

Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Saka Ido Kan Shigo da Makamai...

0
Shugaba Buhari ya Nemi Majalisar Dattawa da ta Saka Ido Kan Shigo da Makamai da Ababen Fashewa a Kasar Nan   Shugaba Buhari na Najeriya ya mika wa majalisar dattawan kasar bukatar gwamnati ta yin doka da za ta sa ido...

Sunayen Sababbin Kwamishinoni 3 da Shugaba Buhari ya Rantsar a Hukumar INEC

0
Sunayen Sababbin Kwamishinoni 3 da Shugaba Buhari ya Rantsar a Hukumar INEC   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da sabbin kwamishinoni uku a hukumar INEC makonni bayan majalisar dattawa ta tabbatar da su. Sabbin kwamishinonin sun hada da Baba Bila daga...

Najeriya za ta Hada-Kai da Masar Domin a Samu Wutar Lantarki – Abubakar Aliyu

0
Najeriya za ta Hada-Kai da Masar Domin a Samu Wutar Lantarki - Abubakar Aliyu   Ministan harkokin lantarki, Abubakar Aliyu ya zauna da Jakadan kasar Masar. Abubakar Aliyu yace Najeriya za ta hada-kai da Masar domin a samu lantarki. Ganawar ta biyo bayan...

Rashin Ayyukan yi: Muna Cikin Matsala a Kasar Nan – Chris Ngige

0
Rashin Ayyukan yi: Muna Cikin Matsala a Kasar Nan - Chris Ngige   Ministan Kwadago na Najeriya Chris Ngige ya ce karuwar rashin ayyukan yi na zame wa kasar barazana. Jaridar Punch ta ce ministan ya fadi hakan ne a ranar Talata...

Jovenel Moise: Ana Tuhumar Firaministan Haiti, Ariel Henry kan Mutuwar Tsohon Shugaban ƙasar

0
Jovenel Moise: Ana Tuhumar Firaministan Haiti, Ariel Henry kan Mutuwar Tsohon Shugaban ƙasar   Wani mai shigar da kara a Haiti ya gabatar da wata kara wadda a ciki ya ke tuhumar firaministan ƙasar Ariel Henry da hannu cikin kisan gillar...

Ba Zamu Rufe Kofar Tuba ba ga ‘Yan Bindigan da Suka Mika Wuya da...

0
Ba Zamu Rufe Kofar Tuba ba ga 'Yan Bindigan da Suka Mika Wuya da Sunan Tuba - Muhammad Dingyadi   Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana cewa, za ta ci gaba da yafe wa 'yan ta'adda idan suka mika wuya. Ministan harkokin 'yan...

Kada ku Zargi Kowa Sai Gwamnatin Tarayya Idan ƙungiyar mu ta Sake Rufe Makarantu...

0
Kada ku Zargi Kowa Sai Gwamnatin Tarayya Idan ƙungiyar mu ta Sake Rufe Makarantu - ASUU   Ƙungiyar malaman jami'o'i ta kasa, ASUU, ta bayyana cewa yadda gwamnati ke jan kafa wajen cika alkawari ka iya jawo wani sabon yajin aiki. Kungiyar...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta