Home SIYASA Page 97

SIYASA

Kakakin Jam’iyyar APC Rashen Jahar Ribas ya yi Murabus Daga Mukaminsa

0
Kakakin Jam'iyyar APC Rashen Jahar Ribas ya yi Murabus Daga Mukaminsa   Kakakin jam'iyyar APC reshen jahar Ribas ya mika takardar murabus daga kan mukaminsa ga shugabannin jam'iyyar. A cikin takardar mai ɗauke da kwanan watan 19 ga watan Satumba, Chief Ogbonna...

Jam’iyyu 17 na Kudancin Kasar Nan Sun Bayyana Ra’ayinsu Akan Atiku Abubakar a Zaben...

0
Jam'iyyu 17 na Kudancin Kasar Nan Sun Bayyana Ra'ayinsu Akan Atiku Abubakar a Zaben 2023     Wasu kungiyoyin siyasa a jahar Delta sun amince da tsayawar Atiku Abubakar a matsayin dan takarar shugaban kasa. Wasu jam'iyyu 17 ne suka bayyana goyon bayansu...

Bai Kamata Aga Laifin APC ba Idan ta Yanke Shawarar Neman Jonathan ya Dawo...

0
Bai Kamata Aga Laifin APC ba Idan ta Yanke Shawarar Neman Jonathan ya Dawo Cikin ta - Musa Sarkin Adar   Wani jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jahar Sokoto, Musa Sarkin Adar, yayi magana game da zaben 2023. Adar ya...

Yadda Karnuka Goma Suka Afka wa Yaro a Jahar Anambra

0
Yadda Karnuka Goma Suka Afka wa Yaro a Jahar Anambra   Wasu karnuka goma sun afka wa wani yaro ɗan shekara biyu tare da cinye shi a wata makaranta mai zaman kanta a garin Amokpo Umuanunwa a jahar Anambra. Jaridar The Nation...

Gwamna Umahi ya Maida wa Fani-Kayode Martani Kan Kalaman da ya yi Bayan Komawarsa...

0
Gwamna Umahi ya Maida wa Fani-Kayode Martani Kan Kalaman da ya yi Bayan Komawarsa APC   David Umahi ya maida martani a kan wasu kalamai da Femi Fani-Kayode ya yi jiya. An ji Fani-Kayode yana cewa ya taimaka wajen karkato da ra’ayin...

Dole Kowanne ‘Dan Takara ya bi Tsari Wajen Neman Takara, ko da Kuwa Jonathan...

0
Dole Kowanne 'Dan Takara ya bi Tsari Wajen Neman Takara, ko da Kuwa Jonathan ne a Zaben 2023 - APC   Jam'iyyar APC da ke mulkin Najeriya ta ce babu wani mamba cikin sabbin mutanen da suka koma jam'iyyar da za...

Bayan Tsige Inuwa: Majalisar Dokokin Kaduna ta Rantsar da Sabon ɗan Majalisa Mai Wakiltar...

0
Bayan Tsige Inuwa: Majalisar Dokokin Kaduna ta Rantsar da Sabon ɗan Majalisa Mai Wakiltar Mazabar Sabon Gari   Kakakin majalisar dokokin jahar Kaduna, Yusuf Zailani, ya bada rantsuwar kama aiki ga sabon ɗan majalisa mai wakiltar mazabar Sabon Gari. Honorabul Ali Baba...

Gwamna Ganduje Tare da ‘Yan Majalisar Kano Sun Kai wa Bola Tinubu Ziyara a...

0
Gwamna Ganduje Tare da 'Yan Majalisar Kano Sun Kai wa Bola Tinubu Ziyara a Kasar Landan   Bayan walimar kammala karatun 'dansa, Ganduje ya leka wajen Bola Tinubu. Asiwaju Tinubu ya dade yana jinya bayan yi masa tiyata a Landan. Ganduje ya samu...

Bayan Komawarsa APC: Lokaci ya yi da Zan Hada Kai da Shugaban Kasa Wurin...

0
Bayan Komawarsa APC: Lokaci ya yi da Zan Hada Kai da Shugaban Kasa Wurin Ciyar da Najariya Gaba - Fani Kayode   Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya sha alwashin tarkata gwamnonin jahohin Oyo, Bauchi da na Enugu zuwa...

Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode ya Koma APC

0
Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Sama, Femi Fani-Kayode ya Koma APC   Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode ya fice daga jam'iyyar PDP ya koma APC mai mulki a Nigeria. Fani-Kayode wanda ya yi kaurin suna wurin sukar gwamnatin APC ya ce...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta