Home SIYASA Page 96

SIYASA

Nasarawa: Muna da Yaƙinin Lashe Zaɓukan Kananan Hukumomin jahar – APC

0
Nasarawa: Muna da Yaƙinin Lashe Zaɓukan Kananan Hukumomin jahar - APC   Kakakin majalisar dokokin jahar Nasarawa, Ibrahim Abdullahi, ya bayyana cewa babu tantama APC zata lashe zaɓukan kananan hukumomin jahar. A cewarsa waɗanda suke jagorantar PDP a baya sun sauya sheka...

Dalilin da Yasa Jam’iyyar PDP ta Dakatar da Jiga-Jiganta 2 a Jahar Borno

0
Dalilin da Yasa Jam'iyyar PDP ta Dakatar da Jiga-Jiganta 2 a Jahar Borno   Babban jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, PDP, ta dakatar da jiga-jiganta biyu a jahar Borno. 'Yan jam'iyyar da aka dakatar sun hada da tsohon dan takarar gwamna...

Gwamnatin Tarayya ba ta Tallafa Min Wurin Biyan Albashi da Fansho – Gwamna Ortom

0
Gwamnatin Tarayya ba ta Tallafa Min Wurin Biyan Albashi da Fansho - Gwamna Ortom   Gwamna Samuel Ortom na jahar Binuwai ya zargi gwamnatin tarayya da rashin taimako a gare shi. Ya ce akwai wadanda suka tallata ma sa shiga jam’iyya mai...

Jam’iyyar Islama ta Karama: Kotun Sojoji a Tunisia ta Daure ‘Yan Majalisar Dokoki 2

0
Jam'iyyar Islama ta Karama: Kotun Sojoji a Tunisia ta Daure 'Yan Majalisar Dokoki 2   Wata kotun sojoji a Tunisia ta daure wasu 'yan majalisar dokoki biyu daga jam'iyyar Islama ta Karama. An zargi Nidal Saudi da cin mutuncin ma'aikatan tsaro a...

Shugaba Buhari ya Taya Rochas Okorocha Murnar Cika Shekaru 59 a Duniya

0
Shugaba Buhari ya Taya Rochas Okorocha Murnar Cika Shekaru 59 a Duniya   Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Rochas Okorocha murnar cika shekaru 59 a duniya. Shugaban kasar ya yabawa Okorocha da irin namijin aikin da yake yiwa kasa da 'yan...

Rashin Sa’a a 2019: Manyan ‘Yan Siyasa 5 da Ake Ganin za su Dawo...

0
Rashin Sa'a a 2019: Manyan 'Yan Siyasa 5 da Ake Ganin za su Dawo a Zaɓen 2023   Babban zaben shekarar 2019 a Najeriya ya zo da wasu gagaruman matsaloli yayin da wasu manyan 'yan siyasa suka sha mummunan kaye. Sai dai...

‘Yan Siyasa Irin Fani-Kayode da Sauran su Sun Koma APC ne Musamman Don su...

0
'Yan Siyasa Irin Fani-Kayode da Sauran su Sun Koma APC ne Musamman Don su Guje wa Tuhumar EFCC - PDP   Jam’iyyar PDP ta kwatanta Femi Fani-Kayode, tsohon ministan sufurin jiragen sama a matsayin dan siyasar kafar sada zumunta. Bayan komawar sa...

Jagoran APC a Jahar Neja ya yi Alla-Wadai da Sauya Shekar da Fani-Kayode ya...

0
Jagoran APC a Jahar Neja ya yi Alla-Wadai da Sauya Shekar da Fani-Kayode ya yi Daga PDP   Jonathan Vatsa ya yi Allah-wadai da karbar Fani-Kayode a Jam’iyyar APC. Jagoran na APC a jahar Neja yace jam’iyyarsu ta rasa inda ta sa...

Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabannin da za su Rika sa Ido a Hukumar...

0
Shugaba Buhari ya Nada Sababbin Shugabannin da za su Rika sa Ido a Hukumar EFCC     Shugaban kasa ya bukaci Sanatoci su tantance shugabannin majalisar EFCC. Dr. Ahmad Lawan ya karanto takardar Muhammadu Buhari a zauren majalisa. George Abang Ekpungu zai zama Sakataren...

Kudaden da Gwamnati ke Biyan Sanatoci ya Musu Kadan – Rochas Okorocha

0
Kudaden da Gwamnati ke Biyan Sanatoci ya Musu Kadan - Rochas Okorocha   Rochas Okorocha ya bayyana bukatar gwamnati ta kara kudaden da take biyan sanatoci. Ya bayyana cewa, kudaden da ake basu sun yi kasa da irin aikin da suke tafkawa...

Labarai

Latest News
Gwamnan Kano ya Kafa Kwamitin Yaƙi da Miyagun ƙwayoyi a Faɗin JiharƳan Bindiga Sun Kashe Jami'an Ƴan sandan 2 a Jihar Kaduna An Ceto Mutane 10 da Gini ya Rufta da su a Legas An Baiwa Fulani Wa'adin Barin Yankin su a Jihar KwaraKoci Iraola Zai bar BournemouthKotun ƙoli ta Sanya Rana Kan Shari'ar Jam'iyyar ADCMe Akpabio ya ce kan Rashin Tsaro?Yadda Aka Raba Mukaman Shugabancin ADC a Jihar KanoAmurka ta Sanya Takunkumin Hana Zirga-Zirga a Mashigar Hormuz Bayan Taƙaddama da IranLuguden Bam na Jirgin Yaƙi ya Kashe Mutane da Dama a Borno da Yobe2027: Ƙungiyoyi Sun Amince da Garba Yusuf a Matsayin Ɗan Takarar Majalisar Dattawan Kano Ta TsakiyaEFCC ta Roƙi Kotu da ta ƙwace Kadarorin MalamiKotu ta yi Watsi da ƙarar NBC kan Cin Tarar Gidajen Radiyo da Talbijin a NajeriyaƳan Bindiga sun Sace Mutane Sama da 150 a ZamfaraINEC ta yi Watsi da Buƙatar ADC kan Cire Shugabanta