Olusegun Obasanjo ya Bayyana Abinda Yake Haddasa Fitina a Najeriya
Olusegun Obasanjo ya Bayyana Abinda Yake Haddasa Fitina a Najeriya
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya ce yawan mutanen Najeriya ne kan gaba wajen haddasa fitina a kasar.
A cewarsa, wannan yana taimakawa wajen daukar matasa marasa aikin yi domin aikata...
Ina Rokon Kotu ta Bawa Shugaban Kasa da Gwamnoni Damar Suyi Wa’adi 3 a...
Ina Rokon Kotu ta Bawa Shugaban Kasa da Gwamnoni Damar Suyi Wa'adi 3 a Ofis - Charles Enya
Hon. Charles Oko Enya ya je kotu, yana so ayi wa tsarin mulkin Najeriya garambawul.
‘Dan siyasar yace tsarin mulki ya fifita ‘Yan...
Yadda Zan Kawo Karshe ‘Yan Bindiga a Jahar Zamfara – Sabon Kwamishinan ‘Yan Sandan...
Yadda Zan Kawo Karshe 'Yan Bindiga a Jahar Zamfara - Sabon Kwamishinan 'Yan Sandan Jahar
Sabon kwamishinan ‘yan sandan jahar Zamfara, Yakubu Elkana, ya ja kunnen ‘yan bindiga.
CP Elkana ya ce ko dai su zubar da makamansu ko kuma su...
Gwamnatin Tarayya Zata Rushe NNPC
Gwamnatin Tarayya Zata Rushe NNPC
Fadar shugaban Najeriya ta tabbatar da cewa za a rusa babban kamfanin na kasar NNPC a cikin sauye-sauyen da za a iya wa fannin man kasar karkashin sabuwar dokar inganta harkokin man fetur.
Sai dai ta...
Ranar da Jam’iyyar APC Zatai Taronta na Jahohi
Ranar da Jam'iyyar APC Zatai Taronta na Jahohi
Abuja - Jam'iyyar APC mai mulki ta sanya ranar 4 ga watan Satumba domin gudanar da gangamin tarukanta na jahohi, kamar yadda punch ta ruwaito.
Wannan na kunshe ne a wata sanarwa da...
Secondus ba Zai Iya Doke APC a Zabe Mai Zuwa ba – Gwamna Wike
Secondus ba Zai Iya Doke APC a Zabe Mai Zuwa ba - Gwamna Wike
Nyesom Wike yana ganin PDP tana bukatar sauyin shugabanci kafin 2023.
Wike yace Prince Uche Secondus ba zai iya doke APC a zabe mai zuwa ba.
Wannan ya...
Gwamna Yahaya Bello ya yi Kira ga ‘Yan Najeriya da su Duba Cancanta a...
Gwamna Yahaya Bello ya yi Kira ga 'Yan Najeriya da su Duba Cancanta a Zaben 2023
Gwamnan jahar Kogi Yahaya Bello ya shawarci 'yan Najeriya da su duba cancanta ba yanki ba wajen zaben shugaba.
Gwamnan ya bayyana haka ne yayin...
Kasafin 2022: Gwamnatin Tarayya na Neman Bashin N4.89trn -Ministar Kudi
Kasafin 2022: Gwamnatin Tarayya na Neman Bashin N4.89trn - Ministar Kudi
Gwamnatin tarayya tana neman bashin cikin gida da waje na naira tiriliyan 4.89 don cikasa kasafin kudin shekarar 2022 na naira tiriliyan 5.62.
Ministar ma’aikatar kudi, kasafi da tsare-tsaren kasa,...
Gwamna Masari ya yi Kira ga Mutane Kan su Mallaki Bindiga Don Kare Kansu...
Gwamna Masari ya yi Kira ga Mutane Kan su Mallaki Bindiga Don Kare Kansu Daga 'Yan Ta'adda
Gwamna Masari na jahar Katsina ya shaida wa jama'arsa cewa, kowa ya mallaki bindiga don yakar barayi.
Ya bayyana haka ne yayin da yake...
Abubuwa 5 Game da Marigayi Sanata Ibrahim Mantu
Abubuwa 5 Game da Marigayi Sanata Ibrahim Mantu
Abuja - A ranar 17 ga watana Agustan 2021, aka wayi gari da labarin cewa tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Ibrahim Mantu, ya rasu.
An bada sanarwar za a yi wa Sanata Ibrahim...






















