Birgediya Janar John Sure ya Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Tubabbun ‘Yan Boko Haram
Birgediya Janar John Sure ya Shawarci Gwamnatin Tarayya Kan Tubabbun 'Yan Boko Haram
An nemi gwamnatin Najeriya ta gaggauta tura tubabbun 'yan Boko Haram zuwa gonaki don yin noma.
Wannan shi ne matsayin Birgediya Janar John Sura (mai ritaya) wanda ya...
Kotu na Tuhumar Jami’an Ofishin Mai ba Shugaban Kasa Shawara a Kan SDG da...
Kotu na Tuhumar Jami’an Ofishin Mai ba Shugaban Kasa Shawara a Kan SDG da Satar N241m
Kotun Tarayya da ke Legas ta ce hukumar EFCC ta rike wasu Naira miliyan 241.
Lauyoyin EFCC suna zargin an yi gaba da wadannan kudin...
Kalubalen Dana Fuskanta a Hannun ‘Yan Bindiga – Kwamishinan Labarai na Jahar Neja
Kalubalen Dana Fuskanta a Hannun 'Yan Bindiga - Kwamishinan Labarai na Jahar Neja
Wadanda suka yi garkuwa da kwamishinan labarai na jahar Neja, Alhaji Mohammed Sani Idris, sun sake shi ranar Lahadi da dare.
Sai dai abin al’ajabi shine ko sisi...
Mulkin Soja: ALLAH ya yi wa Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya, Ahmed Joda Rasuwa
Mulkin Soja: ALLAH ya yi wa Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya, Ahmed Joda Rasuwa
Tsohon Babban Sakataren Gwamnatin Najeriya lokacin mulkin Soja kuma mutum na farko da Buhari ya ba mukami bayan nasara a 2015 , Alhaji Ahmed Joda, ya...
Yau Shugaba Buhari Zai Dawo Daga Landan
Yau Shugaba Buhari Zai Dawo Daga Landan
Ana sa ran dawowar Shugaban kasa Muhammadu Buhari gida Najeriya a yau, Juma’a, 13 ga watan Agusta.
Tuni aka shirya jami’an tsaro a babbar birnin tarayyar domin isowar Shugaban kasar da karfe 5:00 na...
Sakamakon Zaben Shugabanni: Jam’iyyar APC ta Samu Korafi Daga Jahohi 14
Sakamakon Zaben Shugabanni: Jam'iyyar APC ta Samu Korafi Daga Jahohi 14
Jam’iyyar APC ta samu korafe-korafe daga zabukan mazabu da aka gudanar.
Mai Mala Buni ya kafa kwamitocin da za su saurari karar da aka kai gabansa.
Wannan zai jawo karin bata...
Abinda PDP Zatai ta ci Zaben 2023 – Raymond Dokpesi
Abinda PDP Zatai ta ci Zaben 2023 - Raymond Dokpesi
Babban jigon PDP ya bayyanawa jam'iyyarsa abinda zatayi idan tana son nasara a 2023.
Dokpesi wanda ya nemi kujerar shugaban jam'iyyar a baya, yace gwanda su daina yaudarar kansu.
Yace PDP ta...
Ministar Kudi ta Bayyana Cewa Kashi 40% na Motocin da Aka Shigo da su...
Ministar Kudi ta Bayyana Cewa Kashi 40% na Motocin da Aka Shigo da su Najeriya na Sata ne
Gwamnatin tarayya ta samar da tsarin rijistar motoci na bai daya.
Ministar gwamnati tace Najeriya ta zama hedkwatar shigo da motocin sata.
Yan Najeriya...
Ku Dauki Salon da na Dauka a Gwamnatina Kan Maganin Ta’adin ‘Yan Bindiga –...
Ku Dauki Salon da na Dauka a Gwamnatina Kan Maganin Ta'adin 'Yan Bindiga - Gwamna Matawell ga Gwamnoni
Gwamna Bello Matawalle yana bada shawarar a rungumi yin sulhu da ‘Yan bindiga.
Gwamnan yace hakan ya yi masa amfani wajen kawo zaman...
Bani da Masaniya Kan Batun Tsige Buni Daga Kujerarsa – ‘Dan Takarar Gwamnan Yobe...
Bani da Masaniya Kan Batun Tsige Buni Daga Kujerarsa - 'Dan Takarar Gwamnan Yobe a 2019
Dan takarar gwamnan jahar Yobe na jam'iyyar PDP a zaben 2019, Ambasada Umaru Damagum yace bai nemi kotu ta tsige Gwamna Mala Buni daga...






















