Home SIYASA Page 127

SIYASA

Gwamnan Jahar Zamfara ya Koka da Rashin Tsaro a Jaharsa

0
Gwamnan Jahar Zamfara ya Koka da Rashin Tsaro a Jaharsa   Gwamnan jahar Zamfara ya bayyana halin da jaharsa ke ciki na yawaitar aikata muggan laifuka. Gwamnan ya koka kan ta'azzara da ta'addanci ke yi a fadin jahar cikin makwannin da suka...

Iyalan Marigayi MKO Abiola, Sun Nuna Rashin Jin Daɗin su Kan Yadda Gwamnati Tayi...

0
Iyalan Marigayi MKO Abiola, Sun Nuna Rashin Jin Daɗin su Kan Yadda Gwamnati Tayi Watsi da Al'amuransu   A cewar iyalan marigayin wanda ya lashe zaɓen June 12, har yanzun gwamnati ta kasa cika alƙawurran da ta yi musu . Kakakin iyalan,...

Gwamnatin Jahar Filato ta Dakatar da Shugaban Jam’iyyar APC na Jahar

0
Gwamnatin Jahar Filato ta Dakatar da Shugaban Jam'iyyar APC na Jahar   Gwamnan jahar Filato ya tabbatar da dakatar da shugaban jam'iyyar APC na jahar bayan makwanni. An dakatar da shugaban ne bisa zargin yiwa jam'iyyar APC zagon kasa, lamarin da bai...

Gwamnatina Zata ɗau Tsattsauran Mataki Kan ‘Yan Bindigan da Suka Addabi Jahata da Masu...

0
Gwamnatina Zata ɗau Tsattsauran Mataki Kan 'Yan Bindigan da Suka Addabi Jahata da Masu ɗaukar Nauyin su - Gwamna Matawalle   Gwamnan Zamfara, Bello Matawalle, yace zai ɗauki matakin da ya dace a kan yan bindigan da suka addabi mutane. Gwamnan ya...

Sharudda Dage Dakatar da Twitter: Gwamnatin Tarayya ta Musanta Batun

0
Sharudda Dage Dakatar da Twitter: Gwamnatin Tarayya ta Musanta Batun   Gwamnatin tarayya ta musanta rahoton dake yawo na cewa ta bada sharadi kafin ta dage dakatar da Twitter da tayi a kasar nan. Ferdinand Nwonye, mai magana da yawun ma'aikatar harkokin...

Zan Karfafa Cin Naman Alade a Madadin Naman Shanu a Jahata – Gwamna Rotimi...

0
Zan Karfafa Cin Naman Alade a Madadin Naman Shanu a Jahata - Gwamna Rotimi Akeredolu   Gwamnan jahar Ondo ya bayyana aniyarsa ta karfafa maciya naman alade a duk fadin jahar. Ya ce gwamnatinsa a shirye take don maye gurbin naman shanu...

Dakatar da Twitter: Gwamnonin APC Biyu Sun Saba Umarnin Shugaba Buhari

0
Dakatar da Twitter: Gwamnonin APC Biyu Sun Saba Umarnin Shugaba Buhari   Rahotanni sun bayyana cewa, gwamnonin APC biyu sun bijirewa umarnin gwamnati na dakatar da Twitter. An ga rubutun gwamnonin biyu biyo bayan dakatar da ayyukan Twitter a fadin kasar ta...

Shugaba Muhammadu Buhari ya Gana da Hafsan Sojojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya Gana da Hafsan Sojojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya   Shugaba Buhari ya gana da sabon hafsan sojojin ƙasa, Manjo Janar Farouk Yahaya a fadarsa dake Abuja. Wannan shine karon farko da shugaban yake ganawa da COAS ɗin...

Shugaba Muhammadu Buhari ya Sauka Daga Shugaban NBA

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya Sauka Daga Shugaban NBA Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya sauka daga muƙamin shugaban NBA bayan ƙarewar wa'adinsa. Buhari yayi godiya ga dukkan shugabannin ƙasashen da NBA ta haɗa bisa goyon bayan da suka nuna masa na tsawon...

‘Yan Bindiga na Taruwa a Dajin Falgore Duk da Jahar na Kokarin Bude Dajin...

0
'Yan Bindiga na Taruwa a Dajin Falgore Duk da Jahar na Kokarin Bude Dajin - Gwamna Ganduje   Abdullahi Umar Ganduje, gwamnan Kano ya koka kan yadda yan bindiga ke mamaye dazukan jaharsa. Ganduje ya bayyana hakan ne yayin ziyarar da ya...

Labarai

Latest News
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran