Home SIYASA Page 130

SIYASA

Shugaba Bah Ndaw da Firam Ministansa Sunyi Murabus Daga Kujerunsu

0
Shugaba Bah Ndaw da Firam Ministansa Sunyi Murabus Daga Kujerunsu Shugaba Bah Ndaw da Firam Ministansa Sunyi Murabus Daga Kujerunsu Shugaban kasar Mali da Firam Minista sun yi murabus daga kujerunsu bayan tsaresu da Sojoji sukayi ranar Litinin, wani hadimin sabon...

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi Allah Wadai da Tsare Shugaban Kasar Mali

0
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta yi Allah Wadai da Tsare Shugaban Kasar Mali   Gwamnatin Najeriya ta yi Allah wadai da tsare shugaban kasar Mali da aka yi a makon nan. Gwamnatin Najeriya ta ce dole ne a saki wadanda aka tsaren ba...

Tarihi ba Zai wa Jam’iyyar APC Kyauba Idan ta Cigaba da ƙona Ofisoshin Hukumar...

0
Tarihi ba Zai wa Jam'iyyar APC Kyauba Idan ta Cigaba da ƙona Ofisoshin Hukumar Zaɓe - Jam'iyyar PDP   Babbar jam'iyyar hamayya PDP tace har yanzun tana kan bakarta cewa APC na da hannu a hare-haren da ake kaiwa ofishin hukumar...

‘Yan Najeriya Sunyi Martani a Kan Gwamnonin da Suka Halarci Bikin ‘Dan Malami Maimakon...

0
'Yan Najeriya Sunyi Martani a Kan Gwamnonin da Suka Halarci Bikin 'Dan Malami Maimakon Jana'izar Janar Ibrahim Attahiru   'Yan Najeria sun fusata yayin da wasu gwamnoni suka halarci bikin dan Malami maimakon jana'izar COAS. Wasu sun bayyana fushinsu a shafin Tuwita...

Yabawa Shekau: ‘Dan Majalisar Wakilai ya Kori Mataimakinsa

0
Yabawa Shekau: 'Dan Majalisar Wakilai ya Kori Mataimakinsa   Wani dan majalisar wakilai daga jahar Borno ya kori mai taimaka masa saboda yabawa Shekau. Mai taimaka masa ya bayyana Shekau a matsayin gwarzo kuma jarumin da ya mutu gwarzo. Wannan yasa dan majalisar...

Sauya Shekar Gwamna Ben Ayade Daga PDP Zuwa APC: Jam’iyyar PDP ta Shiga Taron...

0
Sauya Shekar Gwamna Ben Ayade Daga PDP Zuwa APC: Jam'iyyar PDP ta Shiga Taron Gaggawa   Kwamitin gudanarwan uwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta shiga ganawar gaggawa a hedkwatar jam'iyyar dake Abuja sakamakon sauya shekar gwamnan jahar cross Ribas, Ben...

Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da Sababbin Jiragen Yaƙi Guda 3 ga Rundunar Sojojin...

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya ƙaddamar da Sababbin Jiragen Yaƙi Guda 3 ga Rundunar Sojojin Sama   Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari, ya kaddamar da shigar da sabbin jiragen yaƙi uku zuwa cikin kayan aikin NAF. Shugaban wanda ministan tsaro, Bashir Magashi, ya wakilta,...

Majalisar Dattijai ta Nemi JAMB da ta Soke Amfani da NIN Wajen yin Rijista

0
Majalisar Dattijai ta Nemi JAMB da ta Soke Amfani da NIN Wajen yin Rijista   Majalisar dattijai ta umarci JAMB da ma'aikatar ilima su soke wajabcin amfani da NIN wajen yin rijista. Majalisar tace kamata yayi hukumar NIMC ta nemo hanya mafi...

Abinda NLC Keyi Tamkar ‘Yan Bindiga ne, Masu Garkuwa da Mutane da Suka Addabi...

0
Abinda NLC Keyi Tamkar 'Yan Bindiga ne, Masu Garkuwa da Mutane da Suka Addabi Al'umma - Gwamna El-Rufa'i Gwamna Nasir El-Rufai ya sha alwashin sallamar dukkan ma'aikatan da suka shiga zanga-zangar kungiyar kwadago a jahar. An kulle gidajen mai, bankuna, tashohiin...

Gwamnan Jahar Delta ya Sallami kwamishinoninsa 25, Shugaban Ma’aikata da Sakataran Gwamnatin Jahar

0
Gwamnan Jahar Delta ya Sallami kwamishinoninsa 25, Shugaban Ma'aikata da Sakataran Gwamnatin Jahar   Gwamnan jahar Delta ya sallami kwamishinoninsa 25, sakataren gwamnatinsa da kuma shugaban ma'aikatan fadarsa. Kamar yadda tsohon kwamishina yada labarai na jahar ya sanar, yace gwamnan yayi haka...

Labarai

Latest News
Sheikh Kabara ya yi kira ga Babban Alƙalin Najeriya da ya Shiga Shari'arsaHukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama Matasa 21Kano: Matar da ta Haifi 'ya'ya 5 ta RasuKotu ta Bayar da Umarnin Kamo Shugaban PDP, TurakiAn Ceto Jami'in Gwamnatin Jihar Kano Daga Hannun 'Yan Ta'addaUkraine ta kai wa Rasha HariMun kai wa Jirgin Yaƙin Amurka Hari - Rundunar Sojin IranGwamnatin Iraq ta Gayyaci Manyan Jami’an Diflomasiyyar Iran da AmurkaSabbin Wuraren da za mu kai wa hari a Iran da Lebanon - Isra'ilaIran ta kai Sabbin Hare-Hare da Makamai Masu Linzami kan Isra'ilaAmurka/Iran: Sharuɗɗan da Iran ta Gindaya Kan Kawo ƙarshen YaƙinKotu ta Kama Google da Meta Kan SakaciHare-Haren Isra'ila kan Hezbollah: Adadin Mutanen da Aka Kashe a LebanonBahrain ta Fuskanci Mafi Munin Hare-HareQatar ta Magantu Kan Yaƙin Amurka da Iran