Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro na Najeriya a Fadar Shugaban...
Shugaba Muhammadu Buhari ya Shiga Ganawa da Shugabannin Tsaro na Najeriya a Fadar Shugaban Kasa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranci taron majalisar tsaro ta kasa a fadar shugaban kasa.
Sai dai kuma zuwa yanzu babu wani cikakken bayani kan ajandar...
Jam’iyyar PDP ta Bukaci Shugaba Buhari da ya Sauke Rotimi Amaechi da Hadiza Bala...
Jam'iyyar PDP ta Bukaci Shugaba Buhari da ya Sauke Rotimi Amaechi da Hadiza Bala Usman
Jam’iyyar PDP ta na so a sallami Rotimi Amaechi da Hadiza Bala Usman.
PDP ta ce akwai zargin da ke kan wuyan Ministan sufuri da mai...
Barayi Sun Shiga Gidan Shugaban Ma’aikatar Fadar Shugaban Kasa, Farfesa Ibrahim Gambari Dake Aso...
Barayi Sun Shiga Gidan Shugaban Ma'aikatar Fadar Shugaban Kasa, Farfesa Ibrahim Gambari Dake Aso Rock
Labari da duminsa na nuna cewa wasu barayi sun yi yunkurin fasawa cikin gidan shugaban ma'aikatar fadar shugaban kasa, Farfesa Ibrahim Gambari, dake Aso Rock,...
Hadiza Bala Usman: ‘Yan Majalisa Sun Bukaci Hukumar EFCC da ta yi Bincike a...
Hadiza Bala Usman: 'Yan Majalisa Sun Bukaci Hukumar EFCC da ta yi Bincike a Kan Hukumar NPA
‘Yan adawa a Majalisa sun bukaci ayi cikakken bincike a kan Hukumar NPA.
Hon. Ndudi Elumelu ya ce dakatar da Hadiza Bala Usman da...
Cutar Amai da Gudawa Tayi Sanadiyyar Kashe Mutane 6 a Jahar Kano
Cutar Amai da Gudawa Tayi Sanadiyyar Kashe Mutane 6 a Jahar Kano
Gwamnatin jahar Kano ta tabbatar ta ce wata bakuwar cuta da ta bulla a jahar ta yi sanadin rasuwar mutane shida.
Kwamishinan lafiya na jahar, Dr Aminu Ibrahim-Tsanyawa ne...
Covid-19: Gwamnatin Tarayya ta Sake Dawo da Dokar Takaita Fita
Covid-19: Gwamnatin Tarayya ta Sake Dawo da Dokar Takaita Fita
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta sake dawo da dokar takaita fita a dukkan kasar daga 12 na dare zuwa 4 na asuba domin dakile yaduwar annobar korona wato COVID-19, The Nation...
Bani da Wata Alaka da ‘Yan Ta’adda – Janar Abdulsalami.A.Abubakar
Bani da Wata Alaka da 'Yan Ta'adda - Janar Abdulsalami.A.Abubakar
Tsohon shugaba a Najeriya ya bayyana fushinsa game da alakanta shi da ta'addanci da aka yi a jahar Neja.
Ya bayyana yadda yada jita-jita da karya a kafafen sada zumunta ke...
Gwamnan da ya ke Korar Ma’aikata Bai da ta Cewa a Kai na –...
Gwamnan da ya ke Korar Ma’aikata Bai da ta Cewa a Kai na - Gwamna Ortom ga Gwamna El-Rufa'i
Gwamnan jahar Benuwai, Samuel Ortom, ya sake yi wa Nasir El-Rufai raddi.
Ortom ya yi martani ne bayan El-Rufai ya zarge shi...
Makasudin Rikicin Goodluck Jonathan da Nasir El-Rufa’i a 2011
Makasudin Rikicin Goodluck Jonathan da Nasir El-Rufa'i a 2011
Goodluck Jonathan ya ce zargin musgunawa Nasir El-Rufai ba gaskiya ba ne.
Tsohon Shugaban ya ce da farko Gwamna El-Rufai ya nuna ya na tare da shi.
Jonathan ya fadi dalilin da ya...
Buhari Bai da Karfin Tunani da Lafiyar Jagorantar Najeriya: Gwamnatin Kaduna ta Musanta Batun...
Buhari Bai da Karfin Tunani da Lafiyar Jagorantar Najeriya: Gwamnatin Kaduna ta Musanta Batun da Aka Alakanta Gwamna El-Rufai da Shi
Gwamnatin jahar Kaduna ta karyata wani wallafar jaridar yanar gizo da aka alakanta da gwamnanta kan Shugaba Muhammadu Buhari.
Gwamnatin...






















