‘Yan Boko Haram na Neman Dawowa Borno da Kewaye – Ali Ndume
‘Yan Boko Haram na Neman Dawowa Borno da Kewaye - Ali Ndume
Ali Muhammad Ndume ya koka da halin da ake ciki a jahohin Arewa maso gabas.
Sanatan ya bayyana cewa ‘Yan Boko Haram na neman dawowa Borno da kewaye.
‘Dan Majalisar...
Zargin Gwamnatin Buhari da Yin Sake da Lamarin Tsaro: Lai Mohammed ya Mai da...
Zargin Gwamnatin Buhari da Yin Sake da Lamarin Tsaro: Lai Mohammed ya Mai da wa Jam'iyyar PDP Martani
Lai Mohammed ya mai da martani kan jam'iyyar PDP dake zargin gwamnatin Buhari da yin sake da lamarin tsaro.
Ya bayyana cewa, ba...
Shigar Boko Haram: Gwamna Badaru ya Umurci Mutanen Jaharsa da Su Saka Ido a...
Shigar Boko Haram: Gwamna Badaru ya Umurci Mutanen Jaharsa da Su Saka Ido a Kan Wanda ba su Yarda da Shi ba
Gwamna Muhammadu Badaru na jahar Jigawa ya ankarar da mutanen jaharsa game da yan Boko Haram.
Bayan taron tsaro...
Sabbin Kuɗi Gwamnatin Tarayya Take Bugawa Tun Bayan Hawan ta Mulki a Shekarar 2015:...
Sabbin Kuɗi Gwamnatin Tarayya Take Bugawa Tun Bayan Hawan ta Mulki a Shekarar 2015: Rotimi Amaechi ya Karyata Rahoton
Ministan Sufurin ƙasar nan, Rotimi Amaechi, ya karyata rahoton da wasu ke yaɗawa akansa a kafafen sada zumunta.
Rahoton dai ya bayyana...
Greenfield: Tsohon Sanatan Jahar Kaduna, Shehu Sani ya yi Kira ga Gwamnatin Jahar da...
Greenfield: Tsohon Sanatan Jahar Kaduna, Shehu Sani ya yi Kira ga Gwamnatin Jahar da ta Ceto Daliban Dake Hannun 'Yan Bindiga
Tsohon sanatan jahar Kaduna, Shehu Sani, ya ce ba daidai bane yadda gwamnatin jahar Kaduna ta nuna halin ko...
2023: Zaku Iya Haɗa Kanku ku Yaƙi jam’iyya Mai Mulki Matuƙar Baku Gamsu da...
2023: Zaku Iya Haɗa Kanku ku Yaƙi jam'iyya Mai Mulki Matuƙar Baku Gamsu da Salon Mulkinta ba - Gwamnan Ekiti ga Matasa
Shekaru kaɗan suka rage babban zaɓen 2023 ya iso amma gwamna Fayemi ya shawarci matasa su fara aiki...
Hanyar da Shugaban Kasa da Gwamnoni Zasu bi, su Kawo Karshen Masu Satar Mutane...
Hanyar da Shugaban Kasa da Gwamnoni Zasu bi, su Kawo Karshen Masu Satar Mutane - Sheikh Kabiru Gombe
Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe ya yi kira ga shugaban kasa da Gwamnoni.
Malamin ya ba masu mulki shawara su fito da kudi,...
Ofishin Hukumar Zaɓe ta ƙasa a Jahar Akwa Ibom ya Kama da Wuta
Ofishin Hukumar Zaɓe ta ƙasa a Jahar Akwa Ibom ya Kama da Wuta
An cinna wa Wani ofishin hukumar zaɓe ta ƙasa wuta a jahar Akwa Ibom, Kwamishinan hukumar INEC na jahar ya tabbatar da faruwar lamarin.
Wannan na ƙunshe ne...
Majalisar Dattijai ta yi Martani Kan Sauke Ministan Sadarwa, Dr Pantami
Majalisar Dattijai ta yi Martani Kan Sauke Ministan Sadarwa, Dr Pantami
Majalisar dattijai ta bayyana dalilin da yasa Ministan sadarwa ya tsallake tantancewarsu.
Shugaban kwamitin yaɗa labarai na majalisar, Dr. Ajibola Basiru, shine ya bayyana haka a wata hira da yayi...
Gwamnan Jahar Borno ya Mika Gwamnatin jahar Na Tsawon Kwanaki 21 ga Mataimakinsa
Gwamnan Jahar Borno ya Mika Gwamnatin jahar Na Tsawon Kwanaki 21 ga Mataimakinsa
Gwamnan jahar Borno Farfesa Babagana Zulum ya mika gwamnatin jahar ga mataimakinsa Usman Kadafur.
Zulum ya mika gwamnatin na tsawon kwana 21 ga Kadafur ne domin ya samu...






















